💕💕💕page 13-14💕💕💕💕💕💕💕
Written by
M. HANNA 💕💕💕💕💕💕💕Edited by
M. HANNA 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞Posted by M . HANNA 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
**********hanan ce ta shigo receptionist na hotel dinda ameer ya sauka ko nace yake zama, cikin shigarta ta alfarma, sanye take cikin wani lafiyyan material lace red mai black touches, riga da sket, tayi kyau sosai kaman wata amarya, komai black tayi daga mayafinta har zuwa wrist watch dinta, bayan sun gaisa da wacce keda duty a reception din, sai hanan tace inasan naga ameer wanda ke room 222,receptionist din tace do you have an appointment with him? hanan ta girgiza kanta tare da cewa no i just want to surprise him, receptionist din tace i have to call him, hanan ta dan langabar dakai tace just a little surprise
******matar tayi murmushi tace sorry ma'am we don't do dix here, nan ta shiga kiran number ameer ta room dinsa amma ba'a daga ba, dubanta ta maida kan hanan tace bai daga ba amma muje nakai ki, haka akayi kuwa tana gaba hanan ta biye da ita a baya
*******a dakin ameer kuwa ikram ce zaune a bakin gado, daure da towel a kirjinta, powder brush ne hannunta tana kokarin gyara fuskanta, knocking din kofar dakin akayi wanda lokacin ameer ya fito daga bandaki daure da towel a waist dinsa, dubansa ya maida kan ikram, kana yace who is there? akace receptionist sir, dubansa ya kara maidawa kan ikram yace did you order for anything, ikram tace yes but at d bar not reception, haka ya bude kofar dakin zuciyarsa tana bugawa tara tara bama uku uku ba, yana budewa yaga hanan, har zatayi hugging nasa taga ikram zaune, ido hudu sukayi da ikram, ta maida dubanta kan ameer ta karasa masa kallo hawaye ne zafafa suka biyo kuncenta wanda hakan yasa ta kasa hakuri ta fice da gudunta
********ikram da tuni tayi mutuwar zaune, ameer ya maida dubansa kanta yana jiran amsa, muryarta na rawa tace she's my sister, na mazurunsa ya fiddo waje yace she's your what? your sister? tace yes, da gudunsa ya koma bandaki ba shiri, ikram kuwa hannu ta dora akai tace na shiga uku, karyata ta kare, not again, kuka take sosai kaman ranta zai fita
*******bayan komawar hanan gida, a falo ta zube tanata kuka kaman ba gobe, idanuwanta sun kumbura sosai, fuskarta tayi jawur abunku da farin mutun, duk ta ya mutse cikin yan mintuna, bayan ta dauki hours tana kuka dakyar tayi shuru, ta kwanta akan three sitter dinta ta cumuimuye guri daya tana zubarda hawaye har lokacin, misalin karfe goma na dare taji ana mata knocking ahankali, dakyar ta iya tashi tare da goge hawayenta, ta nufi kofar, tana budewa taga ikram
********tsaye tayi tare da rungumar hannayenta biyu kan tace what are you doing here? Ikram cikin muryar kuka tace sister is not what you are thinking, if i had any idea dat you we're seeing ameer i won't have come closer to him, am....... Hanan ta katseta da Oooh kaman yanda bakisan cewa ina tare da aminu ba koh? Ikram tace it was a mistake sis, please forgive me, am so sorry, i swear nd i promise i will never do it again magana take lokaci daya kuma tana zubarda hawaye kaman yanda hanan take zubarda nata
*********wallahi bazan kara ba you see how it almost broke us,hanan tace nd you guess i would believe dat, ikram tace no am very sorry hanan,rasa abun cewa tayi ta dora hannayenta biyu akai lokaci daya kuma ta saukesu kana tace it is all a coincidence bansan meyasa muke haduwa da samari daya lokaci daya ba, hanan tace it is because you are desperate to bring me out of d things i want
*********ikram ta hade hannayenta biyu tace kiyi hakuri hanan, wallahi bazan kara ba, cikin muryar kuka hanan tace ikram mena maki? meyasa kika tsanane da yawa? Ikram ta riko hannunta tace no i don't, da karfi hanan ta fizge hannunta daga na ikram, tace what exactly haven't you done to me? ikram tace kiyi hakuri wallahi bazan kara ba
******hanan tace ikram please go, just go, i don't want to ever set my eye's on you, ikram tace kada kiman haka hanan, kiyi hakuri, you hold a special place in my heart, hanan ta daga mata hannu tare da cewa just go, tana kokarin riko hannun hanan amma ta gagara, cikin muryar kuka tace let's settle dix once as sister's please hanan, da karfi hanan ta mayarda kofar ta rufe, nan ikram ta shiga buga kofar tana kiran kiyi hakuri hanan, let's settle dix once, nan taga alamun hanan bazata bude ba tasa kai ta fice daga gidan tana kuka
*********zaynab ce a tsaye jikin window tana kallan downstairs, cikin kayan baccinta riga da wando pink, sai parking gashin kanta da tayi zuwa gefe daya, khalifa ne ya shigo cikin silky sleeping dress dinsa na maza army blue, ganinta a tsaye yasa yayi tsaye yace lafiya kuwa zaynab? juyowa tayi kana ta zauna gefen gadon tace bakomai, yace aaah kigayaman mana, zaynab tace haba khalifah ko alama na kasa gane kanka, when are we getting married? abokanaina har sun fara man dariya sun kirana da sunaye ba dadi
*********khalifa ya janyo hannunta ta mike tsaye yace kiyi hakuri, Kidaina sauraron su kinji? zaynab tace tun bana yarda da zancensu Allah har na fara khalifa, ahankali yasa hannu ya dago habarta kana yace kiyi hakuri, akwai business dinda nake jiran nayi setting first, zaynab tace indai wannan ne kamanta kawai, inada 2million a account dina ka bari muyi amfani dasu gurin shagalin bikin mu mana, khalifah yace haba kina nufin kiyi sponsoring bikin mu? tace toh me aciki, ayyi duk taimakon kai da kai ne, yace kinga Kidaina kiyi hakuri kinji komai zai wuce,
********trust me baby, komai zai wuce Allah, kawai lokaci ne, Ahaka dai ya samu ya shawo kanta ta daina maganar, suna cikin soyayyar su kira ya shigo wayarsa cikin hanzari ya daga yace hello bro, okau toh gani nan zuwa, cikin rashin fahimta zaynab tace badai fita zakayi ba? yace zan fita amma bazan jima ba, kanena ne ke jirana, bai jira feedback nata ba ya fice da gudu
********ikram ce zaune da khalifa a wannan daren, cikin zafin nama tace dan meyasa zaka kira ni da bro? haba dan Allah, wai meyake faruwa ne? anya khalifah akwai kamshin gaskiya a harkar nan kuwa? What have i done to deserve dix dan Allah? talk to me mana, cikin bacin rai yace yakikesan nayi ikram,ina tare da mamana lokacin da kika kira sannan ban shirya gabatar dake gunta ba, cikin rashin jindadin kalamansa tace meyasa khalifah? i gave my body nd heart to you, why? yace saboda bazaki taba fahimtana ba
*******ikram there's nothing you can do to help me my business is collapsing sannan am in need of money, nasan ke student ce so shiyasa banasan na dameki, tuni hakan ya sosa ran ikram, tace haba khalifa shine baka taba gayaman kana facing irin wannan matsalar ba, ahankali take shafarsa tana basa hakuri, yace naji is okay, ikram tace muje gidan saboda hanan ta koreni daga gidanta, khalifah yace ko alama bazamu iya zuwa ba saboda nagayamaki mummy tana nan, banasan issue's yanzu, ikram tace toh sai ya kenan? Khalifah yace muje nakai ki hotel da safe zamuyi shawaran inda zaki koma da zama
********ikram tace hotel kuma, khalifa? mikewa yayi tsaye yace idan kin tashi muje idan ba haka ba ni zan barki nan nayi tafiyata, haka ya fice ta biyo bayansa da dan gudunta
Cast
Ikram
Hanan
Zarah
Khalifa
Ameer
Aminu
Mummy
Dadddy
Nd other's all in AURE NAKESO 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹More comment
More vote
More likes
More post🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸🕸
ŞİMDİ OKUDUĞUN
AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
Kısa HikayeMatasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?