AURE NAKESO book one 🔞 🔞

1.1K 50 11
                                    

💕💕💕Page 57-58💕💕💕

Cast
Hanan
Ikram
Zahra
Samira
Zaynab
Ameer
Aminu
Mummy
Dadddy
Khalifa
Sagir

Written by.
M. HANNA 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

💗💗💗💗💗💗💗 Edited by
M. HANNA

Story by
M. HANNA 💥💥💥💥💥💥💥💥

Fitowarsa kenan daga dakin KHALIFA yaci karo da john yana jera dinning fitowar sagir cikin hanzari yasa john tsayawa chak yana kallan sagir wanda yayi tsaye jikin kofar dakin khalifa, cikin harshen turanci yace hope all is well sir? sagir ya daga masa hannu tare da cewa all fine john, har yasa kai zai fice john yace excuse me sir? sagir ya tsaya chak tare da juyowa yace what's wrong john? rigar kitchen ce jikinsa fara, agaban rigar da dan pocket haka  nan yasaka hannunsa ya fito da wani envelope ya mikawa sagir yace KHALIFA yace na baka dazu da zai fita, cikin rawar jiki sagir ha karbi envelope din ya shiga budesa, yana budesa ya fito da wata takarda wacce ya bude ba shiri, dauke take da"dear sagir, nasan a halin da ake ciki yanzu kana nemana, am so sorry bro have wrong you, sannan mind you nasan ni ne kake nema saboda naga file dinka mai dauke da full name nawa saidai kamanta da cewa a school ina bearing da ABDULLAHI SALIM not SALIM ABDULLAHI BEST OF LUCK "

*******cikin hanzari ya nufi dakinsa, nan ya dauki file din akan gado yana budesa yaga SALIM ABDULLAHI  kaman yanda khalifa ya gayamasa a letter din, cikin takaici yayi jifa da files din duka suka watse, nan ya shiga cizon down lips dinsa, idanuwansa suka rine sukayi jawur, wanda hakan ya kara basa kwarin guiwar neman khalifa aduk inda ya shiga, murya cen kasa yace toh wanene abokinsa da yayi aure? Su waye suka zauna nan gidan? only john can tell saboda baya tunanin john zai sanar dani, Yana fitowa ya sami john kitchen yana aikinsa, sagir ya kira sunansa da kakkausar murya john? juyowa yayi ba shiri yace yes sir, cikin harshen turanci suke magana, sagir yace bayan tafiyata, khalifa yazo da abokanansa ana gidan mata ne ko maza? john yace babbar  mace ce daya da wani dattijo daya, sai wasu yara matasa mata biyu, wacce naji ana kiran dayan da mamana, dayan kuma da aisha, but yaceman iyayensa ne, sagir yayi  shuru nadan lokaci kana yace bayan su ba kowa? john yace uhmmm aaah babu gaskiya sedai washe gari sunyi wanka na manyan kaya masu tsadar gaske, idan suka fita basa dawowa sai bayan karfe goma, amma duk inda zasuje basa zuwa da matan saidai daddy dinsa da mummynsa, sagir yace a wane dakin matan suka zauna? John ya masa nuni da dakinda yake kallan kitchen din, bai jira feedback dinsa ba yasa kai ya fice zuwa dakin

*******yana shiga yaga dakin wayam bakomai, nan ya shiga bude wardrobes yana rufewa ba, cikin takaici yake rufesu, nan ya gama bude dukansu, saura side drawers tsaye yayi yana kallansu kana ya karasa cikin hanzari,  nan yake jansu suma yana rufewa, dayan gefen ya nufa inda yana jawowa yaci karo da littafin makaranta note book, mai dauke da sunan AISHA MUHAMMAD ss3 student @government girls day sokoto, ahankali yake bude littafin chemistry  note book ne dauke yake da handwriting mai kyau, nan ya bude bayan littafin yaga numbers da zanen henna kawai, nan ya tsaya chak kaman mai nazari

********kayi magana mana sagir, kasani gaba sai kallo kakeyi, sannan wannan littafin na hannunka na menene? Sai lokacin sagir yace ba wannan bane abu mai muhimmanci ba aunty hanan, cikin kawayenki wacece tayi aure few weeks ago, hanan tace few weeks kodai last week, sagir yace any one dai, tayi murmushi tace uhmmm zaynab ce mana, Dama su biyu ne friends dina daga zaynab sai samira, sagir yace kinada iv din events na bikin? Hanan tace uhmmm banida shi gaskiya amma dai nasan tayi posting online nayi copying nasa, yace na ganshi, nan ta nuna masa video din iv din event din bikin Zaynab da khalifa, har karshe ya kalla, kana ya kalli iv na daurin auren inda yaga nan ma bada sunan mahaifinsa yayi bearing ba, sunan alhaji Muhammad yayi bearing dashi, wayan hanan tana hannunsa yace aunty hanan, inasan naga mijin zaynab din?

AURE NAKESO 💔💔💔💔💔Où les histoires vivent. Découvrez maintenant