📖📖📖📖page 41-42📖📖📖📖
Edited by📕📕📕📕📕
M. HANNA💡💡💡💡💡 Story by
M. HANNAWritten by
M. HANNA 🔎🔎🔎🔎Samira ta fiddo na mazurunta tace wa kikace yayi maki ciki ikram? ikram Shuru tayi tana ruwan hawaye, hanan tace bakijine cikin yanayin tsawa tayi tambayar hakan yasa ikram cewa khalifa ne aunty hanan, hanan ta dawo falo ta zauna akan kujera dakyar tare da dafe kanta da hannayenta biyu tana fadin innalillahi wa'inna illaihir raju'un, ikram why? why? me muka maki haka?
*******samira kuwa cikin hanzari ta dawo ta dauki handbag dinta ta shiga bude zip din wayanta ta fiddo kana ta koma gun ikram dake tsaye, cikin hanzari ta shiga gallery dinta, ta shiga scrolling through pictures dinta chak ta tsaya akan na khalifa wanda yake saye cikin kananun kaya black nd white, ta nunawa ikram tace ki kwantar da hankalinki ki duba wannan hoton da kyau, wannan ne khalifa din? sai lokacin hanan ta juyo tana kallansu, ikram ta karbi wayan samira tayi zooming picture din sosai, kana ta maida dubanta kan samira wacce take jiran amsa tace aunty samira kinsan shine? samira tace shine ya maki cikin?
*******hanan ta mike tsaye, ta karaso gunsu, tace menene? sai lokacin ikram tace innalillahi wa'inna illaihir raju'un na shiga uku aunty samira he's responsible for my pregnancy, samira tace no no ikram calm down ki duba hoton da kyau kinji? ikram tace aunty samira taya zakice na natsu na duba hoton bayan nafi kowa sanin wanene khalifa wanda ko a duhu zan gane sa, hanan ta maida dubanta kan samira da tayi mutuwar tsaye tace lafiya samira? cikin rawar murya tace hanan shine khalifa dinda nake baki labari, hanan tace dama nasani, from d very first time da kike bani labarin sa nasan mayaudari ne, samira tace instead of us waiting here nd waisting our time, we need to go to his house saboda yau ne zaibar nigeria, haka suka fice su uku cikin hanzari, driving hanan keyi kaman zata fira sama
*********isarsu gate din gidan ba wuya, sukayi horn aka wangame masu gate din gidan, nan suka shiga knocking kaman ba gobe, gateman dinsa dake tsaye yana kallansu ne ya karaso cikin girmamawa ya gaishesu, hanan tace yawwa dan Allah ko ina khalifa? gateman din yayi shuru yana kallan ikram da samira, cikin girmamawa yace hajia ikram kwana biyu? hanan tace bashi muka tambeka ba, gateman yace kiyi hakuri hajia, amma ayyi oga yau satin sa biyu baya kwana gidan nan, sannan duk safiyar Allah sai mutan banki sunzo nemansa, sune ma suka sakawa gidan key sabo, nima nan sune suka tsayar dani sunce duk wanda yazo nemansa kada na bari ya fita ba tare da na kirasu ba
*******ko yanzu ganin yanayin ku ne yasa ban kirasu ba saboda ga dukkan alamu kuna cikin tashin hankali, hanan ta huro iska mai zafi daga bakinta, samira kuwa tuni takai zaune a kasa, ikram kuwa hawaye ne zafafa suke biyo kuncenta, sun dauki lokaci ahakan, gateman din tsaye yayi yana kallansu,
*******honey, honey tun daga gate kakejin ana kiran honey, samira ce ta dago kanta ta dubi hanan tace kaman voice din zaynab koh? dakyar ta iya mikewa tsaye da taimakon hanan, zaynab ce kuwa take kiran honey, karasowarta harabar gidan ta sami su hanan, cikin rashin fahimta tace aaaah hanan, samira, ikram what are you girls doing here? Are you here to surprise me? hanan ce ta iya magana duk cikinsu, tace zaynab ke mekikeyi anan? zaynab tayi wata yar dariya tace uhmm nan ne gidan my future husband mana, ku yakamata na tambaya? hanan ta maida dubanta kan samira tace uhmmm shikenan, dama nagayamaku,ba'a duka da sandar girma saidai nuni, yanda wa gari ya waya?
********zaynab tace aaah ku tsaya dan Allah, stop beating around d bush, come straight to d point dan Allah, samira tace khalifa wanda yakeda gidannan shine guy dinki? samira tace ofcourse shine saboda da kudina aka siye gidanma, suna cikin hakan, wata santaleliyar budurwa ta shigo, tana tambayar khalifa? hanan tace muma nan da kika ganmu nemansa muke, he dump two of my friends nd impregnated my sister, matashiyar ta fiddo na mazurunta tace what? No no no it can't b true, nan ta karasa tacigaba da knocking tana kiran baby, am here open d door, nasan kana ciki
VOUS LISEZ
AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
NouvellesMatasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?