AURE NAKESO book 💣💣💣

991 48 3
                                    

💥💥💥💥page 67-68💥💥💥💥

Cast
Hanan
Ikram
Zarah
Zaynab
Samira
Sagir
Mummy
Daddy
Khalifa
Ameer
Aminu
John
Nawwara
Aisha
Son farhan
Dr othman
Nd other's 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫

Story by
M. HANNA 💥💥💥💥💥💥💥

💢💢💢💢💢💢💢💢Edited by
M. HANNA

Written by
M. HANNA 💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎

Khalifa kuwa sai iska yake hurowa daga bakinsa yana driving daidai gidan malam muhammad yayu parking, kana ya kirasa awaya, bayan yan mintuna malam muhammad ya fito daga cikin gidansa sai washe hakuransa yake, mota ya bude ya shiga, yana shiga yace yawwa Allah na dauka bazaka zo ba, khalifa dai banda kallansa baice dashi alif ba ya saka hannunsa a gaban aljihun rigarsa ya fito da kudi ya mikawa malam muhammad tare da cewa ga wannan dubu 10k ne sai ka kara koh? wani kallo malam muhammad yake masa kana ya karbi kudin yana masu kallan wulakanci dubansa ya maida kan khalifa yace dubu goma fah kace, toh me zasuman? khalifa yace kamanya me zasu maka? malam muhammad yace indai wannan zaka bani toh karbi abunka ya fadi hakan tare da mika masa kudin, khalifa ya kara zaro wasu go man yace dama wasa ce nake gasu 20k ne yanzu, malam muhammad ya hada yace aaaah toh ganin nayi ko shedan yana san kudin nan,nan ya juya sai bude kofar fita khalifa yace ina fatan bawai kokarin maida wannan abun sana'a zakayi ba? chak ya tsaya ba tare da yace komai ba, cen yace kasan hausawa kance "kada a doraman buhun tsaba kaji su rika bina"nan yasa kai ya fita, khalifa kuwa kallo ya bisa dashi har ya shige cikin gidansa, murya cen kasa yace kamanya kada a dora masa buhun tsaba kaji su rika binsa, su waye kajin? wani dan guntun tsaki yaja kana ya taka motan yabar anguwar kaman zai fira sama

*********sagir yana cen bayan su cikin mota yaga fitowar malam muhammad yaga kuna fitarsa, ya kuma ga tafiyan khalifa, cen ya girgiza kansa yace dama nasan bazai bar garin nan ba, wato ga alamu wannan shine baban aisha wato malam muhammadu koh? uhmmm toh menene suke planning kuma bayan anyi auren, i hope malam Muhammad is not trying to blackmail khalifa? uhmmm anything can happen dai, toh ko gidan malam muhammadu zan karasa? uhmmm amma idan naje mai zance? tambayoyin da yake yiwa kansa kenan kuma yake bawa kansa amsar su, cen yace banzo da shiri ba yanzu am sure Aisha tasan komai, nan shima yayi tafiyansa abunsa

*********bayan ya dawo daga sallah subahin yana kwance idanuwansa a lumshe yana lazimi sako ya shigo wayansa, kaman bazai duba ba ya dauki wayan tare da duba sakon, sako ne ya shigo wayansa kaman haka" i have two eyes To see you.
I have two lips To kiss you.
I have two hands To hug you.
But
I have one heart To love you.

Bayan ya karasa karantawa, ya kara bin sakon yana karantawa ahankali

have two eyes, To see you.
I have two lips, To kiss you.
I have two hands, To hug you.
But
I have one heart, To love you

Baki ya tabe yace uhmmmm Aisha kenan, toh ni na maki kamada wanda yazo maki da kalaman soyayya ko kuma ya nuna yanada ra'ayi dake ne? Wasu matan dai su suke kai kansu inda zasu wahala, aje wayan yayi ya gyara kwanciyarsa

, *********mai sunan mama ce zaune tana kallan Aisha dake ta smiling tana kallan waya abunta, cen tae wai lafiyanki kuwa aunty Aisha? tun daren jiya na lura da yawan murmushi akan fuskanki sannan saidai kisa waya gaba kinata smiling menene? sai lokacin aisha ta dago kanta ta dubeta tace mai sunan mama kenan bazaki gane bane amma zaki gane nan bada jimawa ba, bude wannan akwatin da yake gefenki ki bani jakar da ke sama, haka mai sunan mama tayi kuwa, yar karamar bag ta dauko ta mikawa Aisha, tare da zama gefenta, aisha tayi murmushi tace uhmmmm zaki sha? mai sunan mama kai kawai ta daga mata alamun eh, nan ta shiga bude box din chocolate dinda ke ciki ba bawa mai sunan mama kwara uku tace saura kuma naji kin gayawa ummah wallahi bazan kara maki ba, mai sunan mama tayi murmushi tace bakina da taba, aisha tayi murmushi ta aje bag din gefenta,

AURE NAKESO 💔💔💔💔💔Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon