💋💋💋💋💋Page 25-26💋💋💋💋
Written by
M. HANNA 👰👰👰👰👰👰👰Edited by
M. HANNAStory by
M. HANNA 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏Ikram tayi murmushi tace ko kadan khalifa i can do anything for you, yanzu dai ahankali ta juya ta dauko handbag dinta da ke gefenta ta bude ta fito da kudi, 100k haka ta mika masa su, kallanta yake ahankali ko kyabtawa babu, ikram ta janyo hannunsa ta dora masa kudin akan tafin hannunsa tace nasan sun maka kadan but at least dai nasan you can settle daya daga cikin problems din naka if not two, khalifa ta bude baki kana yace ina kika samo dubu 100 ikram? ikram tace uhmm yau gida naje, so mama ce ta bani su, khalifa yace kin tabbatar mama ce ta baki? ikram ta wani bata fuska kana tace baka yadda dani bane, ko kuma me kake tunani?
*******ooooh na manta kai a tunaninka iyayena ba wasu masu karfi bane koh? kada kadamu hanan ce ta kawowa mama su, so what else kake son kaji? Khalifa yace hanan, wai yayar nan taki ga dukkan alamu mai kudi ce, tell me about her, ikram ta tabe baki tace what's special about her, she's so arrogant sannan she's just too much wallahi, abu kadan mutun yayi he's wrong but she is always right,khalifa yace Uhmmm ga dukkan alamu classic babe ce ya fadi hakan tare da cizon down lips dinsa, ikram ta maida dubanta kan wayanta dake vibrating akan table dinda yake gabansu tace uhmm she's more than that i can't lie
*******tana karasa fadin hakan ta daga wayan tare da cewa hello babe, dayan bangaren kuwa muryar zarah ce ke kina ina? kinsan fah 3 zamu hadu da alhaji, ikram ta kalli khalifa wanda hankalin ga baki daya yana kanta, ta kirkiro murmushin dole tace okay toh yayi gani nan zuwa ayyi namanta munada lectures yanzu, zarah tace yar banza be fast please, ba tare da yacewa zarah komai ba ta katse wayan, kana ta maida dubanta kan khalifa ta wani marairaice masa tace kayi hakuri love inada lectures yanzu, khalifa yace oooh gashi naso muyi spending more time amma bakomai, muje na ajeki koh? ikram ta mike tsaye tace aaaah kada kadamu take care bye, haka ta dauki handbag dinta ta fice cikin hanzari
******bayan tafiyarta khalifa yayi murmushi yace bitch, wawiya kawai, ina ni khalifa ina wannan ragowar maza, ba wani lectures dinda zakije gun wani zakije sai kace tana shiga class, ni me nawa aciki all i need is money, amma wait wannan yayar tata ga dukkan alamu billionaire ce saboda yanda take spending akan family dinta no b small thing, how i go do now? ga alamu irin babe dinda nake nema ce wallahi, haka dai yayita mugun sake-sake aransa🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌
***********bangaren hanan kuwa bacci take har lokacin,karar wayanta ce tasa tayi wani mika tare da kai hannunta akan wayan ba tare da ta bude idanuwanta ba,ahankali ta dora wayan akan kunnenta tace hello, cen na fara jiyo hayaniya wacce tasata bude idanuwanta ba shiri, zaune ta tashi tare da dafe kanta kana smiling, dayan bangaren kuwa muryar zaynab da samira naji sai hayaniya suke mata, dan kin rainawa mutane wayo shine zaki shanyamu bayan kinsan yau gals outing ne, ko magana sun kasa barin tayi, haka dai ta aje wayan ahankali ta fada bandaki tayi wanka cikin hanzari, ta fito har lokacin sunanan kan wayan sunata rigimar, haka ta shirya tsab cikin jallabiya purple mai stones ko ina, ta feshe jikinta da perfumes kala kala, ta dauki car key dinta ta dauki wayanta ta fito cikIn hanzari
********chak ta tsaya a harabar gidanta, tana kallan wayanta dan gyaran murya tayi lokacin da zaynab tace wai kuma dan kin raina mutane you can't say sorry koh?hanan tayi murmushi tace toh ko magana kun barni nayi ne, dan Allah kuyi hakuri i will there in d next 10minute please, haka ta kashe wayan ta shiga motanta mai gadi ya wangame mata gate din gidan ta fice kaman zata fira sama,cikin 10minute dinda tace kuwa ta isa dev kem dinda yake gawon nama, haka ta fito ta karasa nan ta samesu ko waccen su tana ganinta tayi saurin kauda kanta zuwa dayan gefe, haka ta karaso ta zauna, ta shiga jero masu kalaman bada hakuri, dakyar ta samu suka hakura, all bills on her haka tace, haka sukayi ranar
ESTÁS LEYENDO
AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
Historia CortaMatasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?