💥💥💥💥💥💥page 23-24💥💥💥💥💥
Written by
M. HANNA 💞💞💞💞💞💞💞💞Story by
M. HANNA 💝💝💝💝💝💝💝💝Edited by
💢💢💢💢💢💢💢M. HANNAWani nauyayyan numfashi ta saukar kana tace ni dai wallahi mummy banida yanda zanyi, taya kike tunanin zanyi rayuwa yanzu? kudi nake bukata Allah,hajia maryam mahaifiyarsu hanan tayi murmushi tace keda kike yar mummy menene abun damuwa aciki, keep calm, wayanta ta dauka kana ta kara wayan zuwa kunnenta tare da yin shuru, cen tace yawwa lafiya lau hanan, ya aikin naku? hanan ta amsa da alhamdulillahi mummy, lafiya dai koh?mummy ta dan bata fuska kaman tana kusa da ita tace wallahi hanan nadanci bashin hajia hauwa ne tasani gaba Allah, hanan ta dan murmusa kana tace uhmmm mummy kenan, nagayamaki komai kikeso ki dinga man magana zan turo maki kudin, yanzu nawa ne take binki? mummy tayi murmushi tace 100k ne yar'ta, hanan tace uhmm alright yanzu ina meeting idan na fito zan turomaki, nan mummy tace Allah yayi maki albarka, bayan sun gama wayan
*******mummy tace ko bakomai inasan hanan saboda bata wasa da duties dinta na daughter, cikin zumudi ikram tace ya akayi mum? mummy tace yanzu zata turo mana, amma don't expect me to give you all fah, kashin kudinki yayi yawa wallahi ikram, duka duka just last few days na tura maki 20k wai mekike da kudi ne? cikin shagwaba tace kai mummy, am a student fah, sannan kinsan yanzu banida mota akwai kudin transport, biyan kudin handout, siyan abinci, siyan kaya etc, mummy tace uhmmm sai a naki zamanin naji hakan, wallahi lokacin hanan kam ko kudi bata tambayar mu, idan kikaga ta tambi kudi toh ta bace, koda yake ita mai neman na kanta ne tun azal, u better wakeup fah ikram, ikram ta rungumeta tana smiling na yara masu shagwaba
**********ikram ce kwance akan doguwar kujera three sitter ta royal blue cushines, sanye take cikin wani bumshort black, sai wata yar karamar riga jikinta pink, tayi kyau abunta, sai wata fashion cap dinda ta dora akanta black, knocking dinda akayi ne yasata dan dagowa tace uhmm who wants to spoil my mood kuma yanzu? bata karasa hadiye yawun bakin nata ba taji an kara knocking, ahankali ta dan dago daga kujeran ta sauko da tattausan tafunanta akan lafiyayyan carfet dinda yake tsakiyar falon, ta saka flat shoes dinta black, tana mikewa mummy tana fitowa daga dayan dakin da yake kallan falon, cikin hanzari tace hanan ce maza jeki shige daki banasan rigimart cikin hanzari Kuwa ikram ta nufi wata corridor, knocking aka shiga yi yanzu kam ba tsayayci mummy tace wanene? ana zuwa? haka ta bude kofar hanan ce kuwa,
*******wani ya mutse fuska tayi kana tace lafiya kuwa mummy? inata knocking an amsaman kuma naji shuru, mummy tace nidai wuce dan Allah, haka ta karasa falon ta zauna akan kujera tace nayita kokarin yi maki transfer network din ba kyau so shiyasa nayi deciding zuwa na kawo maki cash, na kiraki kuma baki dauka ba, mummy da tayi tsaye jikin kujeran da take zaune tace sorry ina kitchen mezan kawo maki? hanan tace abu mai sanyi nakeso, mummy tace okay toh kinyi saa kuwa yanzu nan nayi ordering moringa juice daga ZAISUS HOT VILLAGE KITCHEN, hanan tace Allah sarki, haka mummy ta shiga kitchen
******bata dauki wani dogon lokaci ba ta fito hannunta dauke da tray mai jug da cup, haka tayi serving din hanan, cup biyu hanan tasha zama daya, kana tace wawwwww amma moringa juice din nan is sweet, mummy dake zaune gefenta tace wallahi basuda matsala home delivery kuwa, hanan tace yayi daidai, nan dai ta bude handbag dinta, ta fito da 1000 bundle biyu ta mikawa mummy daya, kana tayi counting 50k daban tace oya wannan 100k din ki biya bashin da ake binki, wadannan kuma ki rike, dan Allah ki daina cin bashi haka nan is too early for dat dan Allah mummy,we are in new year dan Allah, mummy ta rungumota jikinta tace nabari my daughter thank you so very much, Allah ya kara budi, haka dai suka dan taba fira na dan lokaci, wuraren karfe 3:30 tace mummy bari naje gida, i need to rest, daddy fah? mummy tace ya fita yanzu dai nasan yana kan hanyarsa, haka mummy tayiwa hanan rakiya har gun motarta saida hanan ta wuce kana ta dawo cikin gida
*******tana shigowa ta shiga kwalawa ikram kira da ikram, ikram, where are you? Da gudunta ta fito tana yes momma,mummy kuwa tuni takai zaune akan kujera ta dora kudin akan jikinta tace toh gasu auntyn ki ta kawo, haka ikram ta zauna sai zumudi ta shiga yi, mummy tace barin zumudi zakiyi dan ba duka zan baki ba, ikram ta dan zumburo baki kana tace toh bani nawa, mummy tace ga 50k din sama dinda ta dora nadaisan sun isheki daga nan har zuwa next month, ikram ta karba tana wani bata fuska, mummy tace idan basu maki ba kibani abuna kinji koh? kajiman yarinya, a wannan zamani ake baku kudi zamanin mu babu ruwan kowa da mu, gaskiya banasan halayan nan naki, haba dan Allah ikram duka duka yaushe kika cika 22years amma abubuwan ki are so mamakious wallahi, ikram tayi murmushi tace ayyi kece mamakious mummy, dan karaman 5k dan Allah, mummy tace sam ko naira bazan kara maki akan kudin nan ba
*******barima ki gani, haka ta mike tayi tafiyanta, ikram kuwa kallo tabi mummy dashi tana fadin haba mummy, iki dinki ce fah, haa mummy ta shigewanta daki, ikram kuwa dubanta ta maida kan kudin tace kai mummy kusan 150k ki rasa abun bani sai 50k toh nawa zan bawa khalifa nawa zan dauka, hmm dole na tashi tsaye wallahi, haka ta mike ta nufi nata dakin
********hanan kuwa tana komawa gida ta gyara parking dinta, ta fito kallo daya zaka mata kasan agajiye take yau, tana kokarin bude kofar shiga gidanta taji ana kiran hajiya hajiya, chak ta tsaya tare da juyawa zuwa hannunta na dama bakowa bane face gateman din gidanta da gudunsa yake hannunsa dauke da wata hadaddiyar gift bags red, haka take kallansa harya karaso, bayan yagaida ita, ta amsa masa cikin girmamawa, ya miko mata jakan hannunsa, cikin rashin fahimta tace wannan kuma menene? yace eh hajia dama bayan fitarki wani yazo ya kawo sakon yace abaki, tambaya ta kara jefo masa da wanene? yace nima hajia bansan sa bantaba ganinsa ba
*********hanan tace haba kai kuwa shine ka karbo kuma bakasan mutun ba, idan wani mugun abu ne kuma sai ya kenan? yayi murmushi yace kiyi hakuri hajia, haka ta karba tace dan Allah a kiyaye kaji, ya amsa da toh, haka ya fice itama ta karasa cikin gidan nata, straight dakinta ta nufa, ta aje handbag dinta inda take jera handbags ta cire shoes dinta, kana ta aje gift bag din agaban dressing mirror, ta shiga bandaki, tayi wanka tayi sallah, kana ta dawo tayi kwanciyarta akan gadonta, sanye take da jallabiya black mai stones, sai dan dark blue veil dinda yake kanta, kwance take sai lumshe idanuwa take tana budewa, nan take bacci yayi awon gaba da ita
**********zaynab da samira ne zaune a fallo, sai firansu suke, samira tace wai yau ina mutuniyar ne? zaynab tace ke zan tambaya mana, nasan dai kuna tare yau, samira tace Allah no nayita kiran number ta bana samu, nadaisan tasan by now is girls time, zaynab tace uhmm she will b here nasan zuwa anjima yawwa wai ya suka kwashe da ikram? samira ta tabe baki tace kinsan hanan batada matsala amma kuma idan ka tabata bazata maka da kyau ba, so nasan she's still angry with ikram,ni rabona da ikram ma tunda nakaita school bata kara kirana ba, zaynab tace shine big problem dina da ikram wallahi, she's too arrogant, gaskiya tayi dacen sister, duk cikinmu babu wanda yake sakarwa kannansa kudi yanda hanan ke sakarwa ikram, ki duba ki gani tana year one ta siya mata mota babba, amma rashin mutuncinta yasa ta karbe motan, samira tace uhmmm ayyi hanan is just d best wallahi, sedai kinsan ikram duk mamansu ce ta bata ta shiyasa batajin ta kowa sai ta mummynsu, ko ita not all d time, zaynab tace uhmmm nidai ina guje mata ranar da zatayi da tasani wallahi, samira tace uhmm Allah dai ya shiryemu duka, dukansu suka amsa da ameeen
*******M . HANNA
Cast
Hanan
Ikram
Khalifa
Samira
Zaynab
Ameer
Aminu
Gateman
Mum
Dad nd other's all in AURE NAKESO book 📚 📚 book one 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
ESTÁS LEYENDO
AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
Historia CortaMatasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?