AURE NAKESO 🖼🖼🖼🖼🖼🖼🖼

694 43 8
                                    

🅿🅿🅿🅿🅿🅿 113-114🅿🅿🅿🅿🅿🅿

Written by
M. HANNA 🌃🌃🌃🌃🌃🌃🌃🌃🌃

🌏🌏🌏🌏🌏🌏🌏🌏edited by
M. HANNA

Story by
M. HANNA 🏞🏞🏞🏞🏞🏞🏞🏞🏞🏞

Cast
Khalid
Khalifa
Zaynab
Nawwara
Aisha
Samira
Sagir
Dr Mahmoud
Dr othman
Noor
Nuriyya
Nawal
NABIHA
Malika
Lion
Ummah hanne
Mai sunan mama(khadija)
Malam usman
Malam Muhammad
Raliya
Iyya
Nd other's 🖋🖋🖋🖋🖋🖋🖋🖋🖋🖋

Story continues 📚📚📚📚📚📚📚📚

Cikin rawar murya yace mu...... mu..... mummy ke.... kece yanzu da sassafen nan? wata uwar harara ta banka masa kana tace ko bazaka bani hanya na wuce bane? ya hadiye yawun bakinsa da dakyar ya janye mata zuwa gefe ta shigo ta shiga kallan gida up nd down, side by side, shi kuwa tsaye yake idanuwansa alumshe dan tuni ya sadakar da mummy taga zaynab, aziciyarsa kuwa cewa yayi innalillahi wa'inna illaihir raju'un, mummy kuwa karasawa tayi har tsakiyar falon taga wayam ba alamun kowa acikin gidan, ta juyo ahankali ta tsaresa da idanuwa nadan wani lokaci kana tace mekake jira a bakin kofar ne? hakan yasa ya juyo cikin hanzari ga alamun rashin gaskiya sosai ya bayyana akan fuskansa, yace bakomai mummy, tace toh ka rufo kofar mana, zama tayi ta dora kafa daya akan daya

*********khalifa kuwa jikinsa a sanyaye ya zauna akan carfet ya sunkuyar da kansa kasa yana murza yan yatsunsa, mummy tayi gyaran murya tace nidai ba abokiyar wasar ka bace khalifa, sannan kafi kowa sanin duk cikin yarana babu wanda nakeso kamarka, dan haka ka gayaman gaskiyar matsayin ZAYNAB agurinka, sannan naji din aurenta kayi saboda wasu dalilai irin naka, amma ayyi ya dace ace da kazo maganar AISHA a zurmi ka mana bayanin komai koh? Ta bawa kanta amsa da saboda irin haka, kaga kai bakada natsuwa, bare shi kwanciyar hankalin, AISHA tana cen kwance tana fighting life dinta, though dai dr ya tabbatar mana da cewa she's responding to treatment, so kaga munada hope din cewa bazata jima a hakan ba

*********amma babban tashin hankalina bai wuce matakin da ka kasa dauka akan wanda ya aikata hakan ba, khalifa anya bakai bane? saurin dagowa yayi da kansa ya shiga girgiza kansa yace haba mummy taya zan kashe aisha, meta man? duk duniya babu macen da nakeso kamarta, mummy ta tabe baki tace ko kace haka ba yadda zanyi ba saboda sherakarun baya bakada firar da ta wuce firan ikram 24/7 ikram, har waya kasan inayi da ikram sedai ban taba ganinta ba koda kuwa a hoto ne, amma you left her for your own reasons, yanzu kuma ga AISHA ga ZAYNAB, a shekarunka ayyi bai kamata ace ka aje mace har biyu ba, saboda ba adalci zakayi ba saboda gashi ina gani tun ba'ayi nisa ba

*********yanzu dai let me cut d long story short, i need every detail nd evidence of ZAYNAB been your islamical wife, sannan inasan naga wanda ya daura maka aure da zaynab da kuma ita iyayen zaynab din, naso na dauki mataki mai kwari zuwan nan da nayi, amma komai na rayuwa yana bukatan hakuri dan haka na maka hakurin yau, amma ina bukatar evidence na komai nan da 24hours, karka bari ta cika ba tare da na samu komai ba, khalifa yayi murmushi saboda ganin yake komai yazo masa karshe da kuma sauki, yace in sha mummy zan maki yanda kikeso, nan ta mike ta fice abunta, ya mata rakiya har waje kuwa, bayan wucewarsu ya dawo cikin gida ya zauna fallo yayi shuru

***********bangaren su ummah hanne kuwa, duk sun shirya sun fito, har sun shiga mota, mai sunan mama tace tau ummah idan raliya ta dawo ya zaayi da ita ne? Ummah tace zan bawa driver mukullin gidan ya kawo mata, nasan idan zata zo zata kiraki, haka akayi kuwa, basu yi birki ko ina ba sai uduth nan suka sami su hajia, khalid, iyya, noor, nuriyya da Alhaji tsaye a kofar dakin, mai sunan mama fuskanta dauke da faraa ta gaida kowa, ummah ma haka suka gaisa da kowa, hajia tace kingan mu yau a tsaye tamkar wasu sojoji koh? ummah tace uhmmm eh mana, tace Allah muna zaune mukaji tana nisa sosai, shine likitoci suka shiga sukace mu fito, inada tabbacin zata tashi, ummah tace Allah yasa

AURE NAKESO 💔💔💔💔💔Kde žijí příběhy. Začni objevovat