💕💕💕💕💕Page 27-28💕💕💕💕
Story by
M. HANNA 💕💕💕💕💕Written by
💙💙💙💙💙M. HANNAEdited by
M. HANNA 💚💚💚💚💚💚💚💚Samira ta koma ranta a bace ba tare data zauna ba tace muje koh nan ta dauki handbag dinta da car key, hanan ta dago kanta sama tana kallanta tayi murmushi tace yanaga mood dinka ya sauya? tace bakomai muje kawai, haka ko waccen su ta mike suka fice abunsu, kowa motarta ta shiga hanan ce agaba, samira abayanta, sannan zaynab, direct gidan hanan suka isa, inda mai gadin gidan ya wangame masu gate din gidan suka karasa, suna fitowa yayi daidai ta karasowar maigadin nan ya shiga gaishesu cikin sakin fuska suka amsa masa, samira kuwa kai ta kada kawai ta shige cikin gidan, kana zaynab tabi bayanta, hanan kuwa handbag dinta ta bude ta fito da 2k tace karbi kaje ka samu abunda kaci, ya karba tare da zabga mata godiya, kana tace tau seda safe ta shigewanta cikin gidan
********A falo ta samesu sunyi baje baje, zama tayi a tsakiyar su ta maida dubanta kan samira da ta dafe kanta da dayan hannunta, cikin muryar kulawa tace lafiya kuwa samira? samira tace ina kuwa lafiya shikenan idan mutun yana neman true love sai ya wahala, can you just imagine, khalifa came nd mood dinsa kaman wanda bayada gaskiya, nd ko yau....... Shuru tayi bata iyar ba, hanan tace ko yau menene? zaynab ce tace ko yau kudi yazo ki bashi koh? nan take ta fara wani mutanen azuciyarta, tace no need nagayamasu gaskiya kada su fara daukansa makaryaci, tace nooo wane irin kudi kuma ko yau dai da dsme issue yazoman na business dinsa, Allah nikam nagaji inasan nayi aure, bakwa fahimtar cewa AURE NAKESO 😠😠😠😠😠😠
*********hanan ta rungumota jikinta tace kiyi hakuri dan Allah, keep calm nd relax, komai lokaci ne, babu wanda zai wuce lokacinsa, so nawa zan gayamaki idan lokacin yinsa yayi zakiyisa com on babe, ta juyo tana kallan hanan da idanuwanta da tuni suka cika da tears tace hanan kinada wannan karfin imanin wallahi banida shi, ina bukace da namiji, banasan na fada wani halin wallahi,i need man, zaynab dake zaune gefen hanan ta dawo gefen samira ta zauna suka sakata tsakiya, zaynab tace i understand samira, ayyi you guysare so lucky to be virgins amma to tell you d truth am not a virgin, na jima da mallakawa khalifa kaina, thinking yin hakan zaisa ya aureni but unfortunately ga maganar auren still no progress so kinga kenan no need for you to take action indai bason kike kiyi regretting irin nawa ba
*******hanan tace what zaynab? kina nufin yur not a virgin? tace am not gal, wallahi na ri ga nayi wannan mistake din, so please you gals should b very careful, samira da tuni ta soma zubarda hawaye tayi hugging nasu duka tare da fashewa da wani matsakaicin kuka, haka dukansu suka shiga bawa junan su hakuri
**********ikram da Zarah ne suka shirya tsab cikin wani lafiyayyan lace black mai flowers red da stones touches ko ina, dinkin su iri daya, ga kayan sun zauna jikinsu sosai, kallo daya zaka masu kasan sun kashe kudi ajikinsu, komai iri daya sukayi, dama zarah makeup artist ce dan haka ita ta tsantsara masu makeup, komai red sukayi daga earrings zuwa shoes, komai nasu designer ne suka sakata, sunyi kyau abunsu, haka suka fito suna takonsu daya bayan daya, suna fitowa suka nufi motar zarah wacce tasha wanka bayan sun shiga, zarah tace ikram gaskiya can't drive today, haka sukayi exchanging ikram ce kd driving suna tafiya zarah tana masu snap video's, ikram tace wallahi girl i need car, zarah ta aje wayan kana ta kara gyara zamanta ta maida dubanta kan ikram tace you don't need car, ta fadi hakan tana wani wulga na mazurunta dama da hauni
********ikram data tsaye sanadiyar traffic light dinda ta tsayar dasu tace kamanya kenan, da banaso ayyi bazan gayamaki ba, zarah tace aaaah toh naga yanzu bakida wani hope da ya wuce komai kika samo ki bawa khalifa, naga ko saving kin daina yi yanzu, gaskiya wakeup ikram, yakamata ace kinada mota by now, yakamata ace kin nunawa sister dinki yes you can take very good care of yourself amma tunda ta koreki gayaman wane abun azo agani kikayi? Kingani nan wallahi wallahi gobe gobe zan sauya motana zuwa mercendez benza babba kuwa girl, ikram ta zaro na mazurunta tace taya? zarah tace kinga an bamu hannu muje haka suka shiga hanya
******zarah tace alhaji is giving 2mil for just a night, sannan i know idan yaji dadi he can give more than that, kinga dai dole zai bamu kudin credit sannan ga kudin mai, sannan kudin service dinmu atleast each of us zamu tashi da 2. 5mil a night, ikram tace oooooh dix ix real gaskiya idan hakan ya kasance yanda kikace ko tantama banayi i will buy car too, zarah tace bazaki saye ba, zamu sa alhaji ya siya mana da kanshi wallahi hajia, haka suketa firansu suna tabewa, busu taka birki ko ina ba sai wani katafaren hotel dake off western bye pass giginya kenan, nan sukayi parking, zarah ta dannawa alhajin kira, baa dauki wani dogon lokaci ba wani ya shiga masu knocking window na mota, ikram ta rage glass din, yayi murmushi yace madam zarah, hajia kwana biyu? tana yauki tana karawa tace lafiya lau, ina megidan? yayi murmushi yace kaii kudi maganin kukanmu, yana d other room as usual, haka ya bude mata ta fito, ikram ma haka, tsaye sukayi ya karasa masu kallo, kana ya maida dubansa kan ikram yace da zarah hajia wannan fah? zarah ta wulga masa wata harara kana tace duka kayan alhaji ne yaro ka nemi kudi in zaka nema toh
*******haka suka jera suna tafiya sai wasa da dariya suke, ikram dai banda murmushi ba abunda take, direct yakaisu dakin alhaji yayi tafiyansa, kwance suka samesa wanwar daga shi sai boxer, da tumbinsa kaman randa, ganinsu yana ya shiga shafa kirjinsa yana lasar down lips dinsa kaman wani maye, nan take suka shiga abunda ya kawo su
*******da sassafe zarah da ikram suka tashi sukayi wanka suka shirya tsab, alhaji yana kwance cikin bargo yace toh my zarah nd ikram kuzo mana, nan ko waccen su ta koma gefensa, yace ku gayaman mekukeso? saboda gaskiya baa taba serving nima kaman irin yau ba, zarah ta wani lumshe idanuwanta tace toh nidai mota nakesan na sauya, kawata kuma ka ganta nan batada ko keke, cikin hanzari ya maida dubansa kan ikram yace duk kyawunki? murmushi kawai ta sakar masa, nan take yayi waya tare da tambayar zahra wacce iri takeso ta gayamasa, iri daya yasa aka kawo masu wannan baka wannan fara, haka suka shirya ya bawa ko waccen su kudi kaman yanda zahra ta gayawa ikram
******suna zaune shima ya shirya tsab, bayan ya karasa shirinsa yace dasu motocin ku suna waje ankawo dan haka dole abani another new style next time, nan suka shiga shafasa suna kissing nasa, haka suka fice farko, farin ciki da zumudi gunsu ba'a cewa komai, suna fita sukaci karo da yaronsa shine ya bawa ko waccen su mukullin motarta tare da tambayar nasa tukuici, zarah ta karasa masa kallo kana tace na baka tsohuwar motata, nan ta mallaka masa key, komai ya tafi yanda sukeso, gudu suke kaman zasu fira sama har suka karasa hostel nan suka sakata music ko ina kanaji, mata masu irin nasu halin sai rawa ake ana popping champagne abun dai baa cewa komai sai Allah ya shirya mana
*********wata daya kenan da faruwar hakan, rayuwa gunsu ikram da zarah ta sauya sosai, suka daina zuwa school, suka maida zona sana'a, komai nasu ya sauya, a sati sai su kwana da manyan mutane sunkai shida, haka suketa samun kudi, zahra dai da kudinda take samu ta siye fili, ta fara gina gida naji da fadi, ikram kuwa komai ta kasayi sa kudin, zaune take yau a dakin nasu tayi shuru, zahra ta shigo tace yade? Ikram ta dago tace lafiya lau, zahra tace akwai outing yau zakije? ikram tace noo wallahi banajin dadin jikin nan nawa kedai bani nan, zahra ta zauna tace menene kuma? Ikram tace bansan yanda zanyi da kudin nan ba sannan kin hana na bawa khalifa nd ga mota babba am scared fah kinsan halin babana
********zahra tayi murmushi tace haba sai kace ba mace ba, ga shawara ki bude salon naji da fadi ki saka yara aciki ke kawai adinga saka maki kudi ta account kinga dai kinada wata hanya da kudi zasu shigo ki koda star dinmu ta daina haskawa kinsan matsala ta da karuwanci kenan, lokaci ne, idan lokacinka ya wuce zakiji shuru kaman anyi ruwa an dauke wallahi, ikram ta huro iska mai zafi daga bakinta tace shikenan mun zama prostitute kenan zahra?zahra ta danja wani dan guntun tsaki kana ta mike tsaye tace kinga dan Allah free me dama mekike tunanin zaa bawa abunda mukeyi suna? kinga banasan childish abubuwan nan naki so please wakeup nd enjoy life keda kike da khalifa ni kuwa wa nakeda shi?
*********ikram ta tabe baki tace uhmmm ayyi yanzu ko tabbas banida akan shi yanzu saboda kinga yanda yake yarfani yanzu, zahra tace har kike tunanin bashi kudi, kinga dan Allah use yur common sense duk yanda ta bace bazamu rasa mazajen aure ba, ni kinsan ma menake tunani yanzu? ikram tace sai kin fada,tace uhmmm ina tunanin idan muka kai ga wani hamago kawai ya mana process na zuwa karatu outside ko bakomai kada mu tashi a tutar babu, ba karatu ba kudi, ikram tace who will do dat for us? zahra ta mike tsaye tace uhmmm wait nd see, ayyi kinsan komai sai da salo,
*******ikram tace wallahi kanwar shedan ce ke, yur brain is functioning sosai idan yazo irin wannan harkar, dama ace a class ne, zahra tace uhmmm kinga zakije na yau din? ikram tace dole na ma, haka suka shiga shiri
Cast
Hanan
Samira
Zaynab
Ameer
Aminu
Khalifa
Ikram
Zahra
Nd other's all in AURE NAKESO book one 🔞 🔞 🔞 🔞 🔞 🔞 🔞 🔞 🔞 🔞
KAMU SEDANG MEMBACA
AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
Cerita PendekMatasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?