🅿🅿🅿🅿103-104🅿🅿🅿🅿
Cast
Ikram
Samira
Hanan
Khalid
Khalifa
Nawwara
Aisha
Noor
Nuriyya
SagirNd other's
Wannan shine gaskiya aurena da zaynab, tabbas wanda ya dauraman aure da zaynab ba dan uwan mahaifina bane kaman yanda na sanar da zaynab, banida kuma alakar komai da shi, hasalima ban san shi ba bai sanni ba, zaynab kuma a tunaninta dan uwan mahaifina ne, iyayen zaynab kuma sun dauka mahaifina ne, amma har ga Allah banida alakar komai da shi, aisha ta dago kanta da idanuwanta da suka rine sukayi jawur ta kalli khalifa wanda duka attention dinsa yana kanta, cikin rawar murya tace menene sunan wanda ya daura maka aure da zaynab? khalifa ya danyi shuru nadan lokaci kana yace ba wannan bane mai muhimmanci yanzu, kiyi hakuri kizo muje gida idan mukaje sai muyi magana kinji, hannunta da yake rike da shi da fizge da karfi, cikin tsiwa da muryar kuka tace yanzu nakesan sani, yanzu nakeso khalifa, yanayinta yasa ya rungumota jikinsa yana bata hakuri, dakyar ya samu tayi shuru, shigowar mummy yasa khalifa juyowa, wata harara mummy ta banka masa kana tace khalifa dan Allah let her rest kaji, enough of all dix game dan Allah, khalid ya shigo ya dora hannunsa akan kafadar mummy yace let them settle dix mum, kinji? juyowa tayi tace okay, haka ta juya suka fice******** meyasa yakesan ganin khalifa ne? ko yasan shine? zaynab ta juyo tace ko alama bai san shi ba saboda bantaba jin khalifa yayi maganar dr dinda ya sani ba apart from dr Othman, malika tace amma dix ix so surprising meyasa yake neman khalifa toh? zaynab tace kinga kibarshi kawai, yanzu dai tell me what to do dan Allah, malika tace yanzu dai still zaynab you have to exercise patient saboda kinga kinceman kin samu information akan cewa Aisha bata gidan so kinga kuwa am sure is all because of you tabar gidan ki bari ta dawo tukunna sannan muje gun khalifa saboda a halinda ake ciki yanzu bazai saurareki ba, zaynab tace toh yayi nidai i don't want loose him Allah, malika dai sai smiling take tana kallan zaynab
********dan Allah khalifa kayi hakuri ka riketa amana, ko bakomai dai ta rufamaka asiri, sannan let dix b d last time dinda zan kara jin wani abu makamancin hakan daga gareku, kuyita hakuri muma duk hakurin muke, aisha dake gefen khalifa zaune cikin lafaya dinta pink mai stones, tayi gyaran murya tace daddy, mummy ina da magana? khalifa ne yayi saurin juyowa yana kallanta da red eyes dinsa lumshe mata idanuwansa yayi wanda hakan yasa tayi smiling tare da girgiza masa kai tace mungode sosai daddy, mummy, Allah ya kara so da kauna, dukansu suka amsa da ameen, haka sukayi tafiyansu abunsu,
*******daddy yace amma hajia kina tunanin ba magana ce aisha kesan yi ba? mummy tace ita ce mana, bakaga yanda ya maida attention dinsa kanta ba da zatayi maganar, daddy ya girgiza kansa yace lallai Allah ya kyauta, ya kara kauda shedan tsakaninmu duka, mummy ta amsa da ameeen ya Allah
********dakyar khalifa ya iya shawl kan aisha a daren, saboda ko kulasa batayi ba tunda suka dawo, zaune take a fallo yazo hannunsa dauke da faranti mai plate daya da cups na ice cream, haka yazo ya zauna gefenta yace ga ice cream my baby, wani kallo ta masa tare da turo dan karamin bakinta, yayi murmushi yace naji na dauka but am sorry okay? kuka ta kara saka masa na shagwaba, khalifa ya aje farantin ya dauketa ya dora akan cinyoyinsa, yana lallashin abarsa, dakyar ya samu tayi shuru, suka sha ice cream din, sukayi wanka atare, suka dawo fallo suna kallo kaman kullun ko yau makale take ajikinsa❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
***********EARLY IN MORNING ****
kaman kullun aisha tayi breakfast ta gyara gidan tsab, ta koma daki ta tada khalifa kaman yanda ta saba, ta masa wanka ta shiryasa cikin kayansa na office yayi kyau abunsa, nan ta gyara gadon tsab tamkar ba wanda ya kwanta kansa, suka fito nan yayi breakfast ya karasa, kana ta masa rakiya har gun motarsa, suka dan tana soyayya kana ya ficewansa*****nan ta koma ciki tayi nata breakfast din, ta gyara komai kana ta koma daki tayi kwanciyarta, waya ta dauka ta dannawa nawwara kira, nan ta gayamata komai, nawwara tace Allah sarki ayush wallahi ni shaidace akan son da khalifa yake maki, kuyita hakuri kinsan komai dan hakuri ne, sannan in sha Allahu zaki cimma ribar hakurinki, aisha tace Allah yasa, nawwara yace yama sa kedai kawai ki dage da addu'a, aisha tace in sha Allahu, ina khalid ne? nawwara tace wane khalid Kuma? aisha tace kaji yar banza kar kiceman bakuyi exchanging number ba?
ŞİMDİ OKUDUĞUN
AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
Kısa HikayeMatasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?