Aure nakeso book one

924 42 3
                                    

   💋💋💋    Page 29-30💋💋💋💋

Written by

        M. HANNA 😍😍😍😍😍😍😍😍😍

Edited by
💔💔💔💔💔💔M. HANNA

             Story by
M. HANNA 💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Da misalin karfe biyar na subahin hanan ta tashi bacci, itace a tsakiyar su zaynab da samira da yake itace mai karamin jiki duk cikinsu, haka ta tashi tare da yin mika da yin addu'ar tashi daga bacci, ta juya damanta ta kira sunan samira kana ta juya hauninta ta kira sunan zaynab,amma ba wacce ta motsa cikin su haka ta sauko ta shiga bandaki ta dauro arwala,ta shimfida sallaya tayi nafila kana ta gabatar da sallah subahin tana karasawa ta mike tsaye ta fice daga dakin direct kitchen ta shiga nan tayi tsaye murya cen kasa tace uhmmm mema zan dafa, ta dauki lokaci mai dan tsayi kana tace let me go for waffer nd pancakes, haka ta shiga aiki

*******cikin half nd hour ta karasa komai cikin kwanciyar hankali komai ta saka a tray tayi wrapping nasa takai kan dinning ta dora, kana ta hada ruwan tea komai ita tayi da kanta, kana ta shiga gyaran gidan ko ina haka ta share tayi mopping kana ta goge ko ina yayi fesfes, misalin karfe bakwai ta karasa komai, haka ta koma dakin akan sallaya ta samesu suna jan charbi, gadon kawai ta hau kana tace ahakan zakuyi auren? samira data karasa ta mike tsaye tana kokarin cire hijab tace kin fara early in d morning, zaynab tace barta, yanzu kuma me mukayi mamanmu? hanan tayi dariya tace meko kukayi bayan abunda nagani

*******kunfasan aure no b kids play, dan haka wakeup, samira dake kokarin zama gefenta tace uhmmm toh zamu gyara, amma gayamana kadan daga cikin abunda zamu gyara, zaynab tace dadai yafi, hanan tace no idan lokaci yayi zaku gayaman, samira tace uhmmm nifah yunwa nakeji what's for breakfast, zaynab tace uhmmm ayyi chef ta gama komai dan nasan bata wasa shiyasa nakesan zama gidanta wallahi, samira ta maida dubanta kan hanan dake masu wani kallo, tace mummy what's for breakfast? hanan tace aaaah daddy, nothing special waffer nd pancakes, zaynab tace uhmm i can feel d aroma haka sukayi kwa da dariya kana suka nufi dinning

********nan kowa ya dauki abunda yakeso suka shafesa da nutella chocolate, haka suketa breakfast dinsu suna fira, har 9 suna abu daya, saida suka karasa kana suka dawo fallo suka zauna nan suka shiga kallan wani nigerian film mai suna searching for true love, kusan film din duka yana magana da irin rayuwarsu ne, hanan tace uhmm gaskiya naji dadin film din nan, zaynab tace it happens only in film not reality, samira ta tabe baki tace i hope so fah, hanan tace yanzu dai ba wannan ba yakamata muje visiting yau koh? samira tace ina zamuje? zaynab tace gidan marayu, hanan tace uhmmm not bad amma ayyi kinsan su before kaje sai ka sanar, samira tace why nit hospital visit, hanan tace yes hakan is okay, yakenan? Samira tace zan bada 500k, zaynab tace uhmm 200k, hanan tace uhmmm okay 600k, haka suka hada kudaden suka shiga sakasu acikin envelops ko wanne envelope 5k suka saka masa,

*******bayan sun karasa komai, zaynab tace zamu biya mall na siye soap da clean sai a kara hanan tace not bad girl, bayan sun gana komai misalin karfe goma 12 aka dauke wuta, cikin 5minute aka tada generator, zaynab tace chaiiii hanan  haka kike riya koh? samira tace millionaire ce toh, hanan tace aaaah gwara dai naciwa kai na tunda banida masu ciman before su zo, zaynab tace Allah ya kawo mana masu albarka, dukansu suka amsa da ameen, zaynab tace ba wannan ba gaskiya hanan akwai abunda kikeyi yanzu wanda nasan ba halinki bane but you just have to move on dan Allah, hanan ta wani bata fuska kana tace menene kenan? zaynab ta dubi samira kana tace maganar ikram dan Allah

*******hanan ta daga mata hannu tace is enough dan Allah, am not ready for dix haka ta mike tsaye ranta abace ta fice daga falon, samira sai kiranta take amma hanan ta bawa banza ajiyarsu, haka ta banko kofar dakin wacce tasa dukansu suka tsorata, samira tace uhmmm Allah shiyasa kikaga banasan mata maganar, batasan maganar ikram ko daga nan zuwa cen, we just have to over look things

AURE NAKESO 💔💔💔💔💔Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin