[3/13, 11:49 AM] Maman Muhseen: 🥎🥎
*A DUNIYAR MU*
🥎🥎
Written by (Msr Bb)Wannan book d'in nakud'ine daga page d'in farko zuwa na goma, zai zama free ne nairar ki d'ari da hamsin tabiya maki buk'ata.
Name:halliru salisu
Acc:3094299530
Bank:first bankGa masu turo katin waya kuma,zasu iya tun tub'ar wannan no. d'in
09034722970*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI*
Free page
6.
*remain page 4 free page yakare*Rayuwata ta cigaba da tafiya gidan dady kabir,cikin kad'aici don kowa baya shiga sabgata nima bana shiga sabgar kowa, na koma makaranta na biya kud'i anyi man gyare gyaren test da banyi ba, kawaye na Sun sake jajanta mani rashin da nayi,
Na cigaba da maida hankalina sosai akan karatun,don yanzu shine babban gatana bana fatan kuma wani Abu yazo ya zama cikas ga karatuna.Yanzu ko dady saina kwana nawa ban ganshi ba, balle nace mashi inada buk'atar wani Abu,
Tabbas baka raba budurwa yar jamia kama ta da bukatu,saidai Ina anfani da account d'ina aduk sanda nake buk'atar kud'in,saidai suga Ina hidimar gabana kasancewar sadda Abby nada rai duk karshen Wata zai saka mana kud'i ga account nida Islam, har Allah ya anshi ransa gashinan inacin gajiyar hakan,don da badan suba handouts sai sun gagareni balle wasu kud'in taxi, duk da sau tari Yah harun yake saukeni, saidai nabiya wajen da wowa.Wani abu dake d'aure mani Kai,shine yadda na ga Yah harun yana bani kulawa, bacin ada ba mu shan inuwa d'aya dashi, ko hanya muka had'u kallon banza ne da Tsaki ko harara yake had'amu, Amman tunbayan zuwana gidan yake neman canza wannan halin,ko ban masa magana ba shi zaimani,idan Ina zaune falon ko Ina karatu ko Ina danna system zaiyi k'ok'arin jana da fira ahankali,duk kuwa da irin Hararar da yake samu daga wajen mamansu bai fasawa.
Nakan biye masa idan inajin y'an maganar, idan kuma basu kaa saidai na tashi nakoma d'aki na barshi,hakan kuma bai hana gobe ya sake, nayi iyakar k'ok'arina wajen karantar meyake nufi da hakan,amman Allah bai bani damar hakan ba.
Har ta kawo yanzu Idan ya dawo da yamma zai kirani ga waya nazo, bansan Inda ya sa mota ba nidai da hannuna ban bashi ba,zai ce na kawo masa abinci ganin girman sa da nake yasa bana iya cewa ban zuwa,duk yadda zai sakani magana dashi yasani, kuma inhar ban masa ba bai barina na bar wajen,dole nake sakin jiki Ina mai da mashi ansa har ma wataran ya tayani mud'anyi discosing assignment d'ina,da haka na fara saba wa dashi, har takai danaji shigowarsa zan fito na zauna muyi fira, duk da shine ma mai yawan maganar saidai Nayi murmushi wani bin.
Abunda kawai Na fahimta tare dashi akaina shine k'ok'arina yake Burgesa,saboda Duk tambayar da zai mani zanbashi ansa cikakka inhar Nasani,inkuwa ban sani ba sai na nemo ta kuma saina matsa yayi man cikekken bayani,
_"Amman baki tab'a Kawo cewa sonki yake ba, duba da yadda kikace da bakwa shiri."_
_Murmushi tayi tace"Aa kokusa wannan ban kawo shi cikin raina ba, saboda na farko ban tab'a soyayya ba impact ma dai bansan alamomin taba shiyasa ban kawo komi ba."__Ajiyar zuciya ta sauke tace,_
_"Ina jinki cigaba. "_haka muka Cigaba da Yah harun tsawo wasu Lokuta,
Har bansan sadda nayi sabo da shiba,
Saboda yana da wasu halaye da sai kin zauna dashi zaki ganesu, nafarko mutunne Mai kirki ya iya zama da mutane, baida zafin rai irin na Mahaifinsa haka baida bak'in hali irin na mahaifiyarsa, komi zaiyyi baya shakkarsa shiyasa Duk irin yadda hajiya ma,u ke kwab'ar sa akaina ya share ya kijin ta haka baya son zalinci mutun ne Maison gaskiya.Tsakanina dasu ilham kuwa sai kallon banza, da harara badai a isa zagan ba ko agaya man magana ba, don sunsan ba kanwar lasa bace.
Ashe dady tafiya yayi ban ma saniba sai yau da Yah harun zai kaini makaranta Yake gaya Mani anjima ma jirginsu zai sauka, ai zan rakashi d'auko shi ko.
Murmushi nayi bance masa komi ba, na bud'e zan fito na hango ta howar muhibba.
YOU ARE READING
A DUNIYAR MU
Fanfictionlabari mai d'auke da abubuwa da dama cin amana, son zuciya, zalinci,sannan da abubuwan da suke faruwa a wannan duniyar Tamu,cin hancin da Tashawa,danne Hakkin maraya, daidai sauransu sai Wata kalar Soyayya mai rikitar da zukata Duk acikin wannan li...