*A duniyarmu*
Writing by mrs bb.*final*😊
*laifin dadi karewa*Jirginmu ya sauka karfe ta kwas na dare,jikina duk ciwo yake saboda gjiya dukda dai ba wata giya bace.
Hannunsa cikin nawa muka sauko daga jirgin,haske ta ko ina kamar safiya motoci wajen uku suka zo tarbarmu,banson daga inda suke ba,kawai dai kilan daman yanada mutane anan din,.
Muna baya nidashi zuwa masauki ya kwantar da kanshi kan kafad'ana.......duk ya wani lafkeman murmushi nai nace"yallabai karfa kasauke man kafada,wannan nauyi haka."
Sake gyara kwanciyarsa yayi yana rungumo kuguna yasauke numfashi yace"jinake kamar na koma cikinki,bakisan natsuwar da nakejiba idan narab'eki shiyasa."
Murmushi nai injin wani irin sanyi cikin raina,wata kaunarsa sabuwa take sake malala cikin zuciyata,nace"ohh my dear kafaye nauyi wlh."
Dariya yayi yace "bakiji nauyi naba tukun,sai nan gaba."
Jinai gabana yace rass ban ce komi ba shima bai sake maganaba har muka isa wani tsantsareren gida.........fadar haduwarsa ma bata bakine komi yaji kurun,mutanen suka shigar mana da kayanmu sannan yayi man jagora cikin gidan.
Muna zuwa kofar falo naji ya sab'eni kamar jinjira ya shige dani wani korido,bai direni ko inaba sai bedroom wow wow wow Ku run nake fada,don gaskiya dakin yayi masifar burgeni,sai santinsa nake yana rungume dani yana mun dariya.
Doguwar rigana dake jikina da jaket dina yafara kokarin rabani dasu,
Nokewa nai na make kafada ya sunkuyo wajen kunnena yace"relax wanka zan maki."
Lumshe ido nai inajinsa yana zaresu kamar yana tafiya da numfashina,dagani sai underwear yabarni..........na shige cikin jikinsa ina sauke numfashi jana yayi har bathroom din,ya zaunar kan wata kujera mai kyau yashiga had'a mana ruwan wanka cikin komin wasu turaren wankane yake zubawa,saidai ya kallan yayi smile har yagama inanan zaune rage kayansa yayi,nai saurin juya mashi baya gabana kurun yake fad'uwa.
Nice da wani cikin bandaki matsayin mijina hawaye suka zuboman,inason Aj har banson irin son danake mar ba,ban tunanin aurena dashi zai zo haka cikin sauki ba.........nina nai cikin ruwan d'umin kurun yadireni ya kashe hasken toilet din ya kunna marar haske.
Cire boxer dinsa yayi ya shigo ruwan wani irin yarrrrrr naji sadda fatarsa da tawa suka gugi juna,daker najawo numfashina.
Jawoni yayi gabansa bayana yana jingine jikin kirjinsa,ya hade hannuwana ya rungume yadora kansa kan gefen wuyana,yana sauke ajiyar zuciya.
Cikin low voice dinsa da bata fita sosai kamar ansata cikin kankara haka nakejinta yace"HABIBTY,ALBI ina sonki i really love u,and I want be with u ever and ever,plzz can I romance u."
Wasu abubuwa ne ke sculating cikin jikina da zuciyata,zillo kurun zuciyata keyi tana ansar duk wata kalma dake fitowa bakinsa...........lumshe ido na nai inajin yana balle ma ballin bra dina,numfashina yayi sama daker nake jawosa.........yace"plzzzzz can i........"
Shinshina wuyana yake yana jan numfashi har ya zare bra din.........hannayensa kurun naji ya fara yawo kan chest dina......wani jirrrrrrr naji tundaga kaina har zuwa kafafuna,dandannan wani mahaukacin feelings suka taso man form nowwhere vanda numfashi babu abunda nake saukewa,,,,,,,,Abdul ya zage juyani kurun yae cikin ruwan nannan,duk yabi ya rikece ya gigice man sabbatu yake sosai wanda nikaina bazan iya cewa ga abunda yake fad'a ba.
Daker da sidin goshi nai insisting muka yi wankan muka fito,sai langab'eman yake yayinda yake sake jifani cikin wani yanayi.......don kafafuna har wata rawa rswa suke,saboda bala,in feelings......daker na iya ciin naman da yaasa aka kawo mana,sai zallar madara ta kwali mai shegen dadi,ba laifi nadanci dayawa don dama inajin yunwar.Gabana faduwa yake don yadda naga alamun sa kokusa bazai kyaleni ba,nima kuma ina cikin halin bukatar saidai torona yafi yawa,daya kalli yadda duk na tsure saidai ya kyalkyaleman da dariya,har kwallar fargaba na fitar.
Tsorona shine kar yajine abude mezai faru daga baya,ni nasan nasha gyara na sosai amman nasan bana tare da budurcina wannan shine babban ciwona,wanda yasakani kuka haka kurun.Hankalinsa yayi masifar tashi ganin ina kuka ya iso wajena yana tambayar meyafaru"haba Hanan kuka kuma irin wannan lokacin,ko kin manta cewa ke mallakina ce yanzu,ni nakine har gaba. Da abadan,plssss stop crying banson sa awannan ranar."
Rungumeshi nai ina cewa"pls Abdul jab zaka saman ba tare da abunda kowane namiji yake fatan samu wajen first wife dinsanba,adaren su na farko kasandai ni i'm not virgin I'm disvigin don girman Allah karka wulakantani,ba laifina bane kaddarata c............"stop saying that,banson sakejin irin wannanan kalaman daga bakinki,ai nasan da hakan kuma nace eh naji nagani,while kuma ni ba virginity dinki nakeso ba,ke nakeso hanan ba auren sha,awa nai dake ba na aureki ne saboda ina kaunarki,kuma ina mai tabbatar maki bazan daina kaunarki ba har gaban abadan,kicire duk wani kokonto da kike akaina,bazan taba wulakantakiba wannan shine promise din danai maki,okay."
Daga kaina nayi yace"ok kiman alkawarin bazaki sake man irin wannan maganar ba."
Najinjina mai kai yace"that is my love ilov u and i love everything for u my life."
Mikar dani yayi yace"oya muje ma kinunaman irin son dakike man don yau bazan yarda ba kowa yafiddo zahirin son sa yanuna ma abokin rayuwarsa."
Boye fuskata nai ina dariya muka wuce d'akin.Wannan dare ansha love kuma ansha dramer don duk yadda yai tunanin bazai sja wuya ba abun sai yazo mashi a bahaka ba,don hanyar nan akulle gam saida yafitar da tausayi ya samu yabanka........nanfa daga shi har ita kowa kuka yake duk wanda hanan ta rike sunansa yasha kira har ba iyaka,yayinda Abdul kuka har da majina alkawari kau yayi matashi har baisan mameya ke fadaba........sune basu samu kansu ba har sai gab da kiran sallar farko awayrsu da sukai sitting.
Rayuwa kenan Hanan ta yi dacen masoyi tsayeyye kuma jarumi mai tsayawa kan komi daya danginci iyalinsa da yan uwansa,Abdul ya zamemata tsoka daya amiya ya hanata kukan rashin uwa yahanata kukan rashin uba haka ya hanata kukan tashin yar uwarta.
Duk abunda yasan zai sata farinciki shi yakeyi,itama tanayin iyakar kokarinta don ganin ta rama ma kura aniyarta,...tuni ta koma makaranta abunta shikuma ya hada dukiyarta datashi yana juya masu yanankulawa da komi yadda ya kamata,duk wata zai kawo mata balance yace ga abunda aka samu wajen kaza da wajen kaza,kuka take mashi inyazo dasu tace ita gaskoya bata son abunda yake,ai yanxu tabar mashi wuka da namaduk abunda yaga shine daidai yaje yayi.Anyi bikin Asim da zulaiha da mariya da Bilal,tuni su asim suka zo UK honey moon abun yayiwa hanan dadi koda yaushe suna tare da zuly inhar batada schol,abotarsu tatashi daga abota takoma y'an uwan taka.
A can nigeria kuma suma yanmatan biyu duk an aurar dasu,hajjo tana kaduna Amnah tana bauci wajen Anty B don abokin mijinta ya aureta.Duk bayan wata biyu muke zuwa mugaida hajiya dasu dady kabir,wanda yayi sabon aurensa matarsa mai kirki sosai yayinda hajiya ma,u kuka harda majina akan yamaidata......yace shida aurenta har abadan....saidana rokeshi alfarma akan yayi hkr ya maidata nayi imanin bazata sake abunda take mashi ba,shine fa ya amaidata tana biyayya kamar ta tamai sujada.
Yah harun hibba tabhaifar mashi yaro mai sunan babana har kuka nai saboda farinciki munzo suna nako cikasu da aun arziki.
Suna kiranshi da *walid*Nima cikin yardar ubangiji ina shekarar karshe akaratuna na samu ciki,yayinda zulaiha ma ta samu nata,amman muduka hajjo tarigamu haihuwa ta haifi mace labiba,sai zuly itakuma namiji mai sunan babansu Ansar ake cemar,sai ni dakeda twins mace da namiji mamina da Abban Abdul jabbar,ana ce masu *suhail and suhaila* Amna kuma ta haihfi mai sunan hajiya suna ce mata Amal.
*ALHAMDULILLAHI TAMMAT BI NI IMATIHI,ALLAH INA GODIYA DAKA NUNA MAN LOKACIN DANA KAWO KARSHEN WANNAN LITTFIN NAWA ADUNIYARMU,INA GODIYA GA DUK WASU MASOYANA NA FILI DANA BOYE,UBANGIJINYAKARA DANKON KAUNA NIDAKU,SAI MUN HADU CIKIN SABON BOOK DINA ABDUL-NASEER (ALFAH) FATAN ZAKU NUNA MAN KAUNA CIKINSA NGD NGD NGD ALLAH YASAKA DA ALKAIRI MAI SON NO DINA GATA NAN SAINAJIKI 09034722970.*
MRS BB
MOM MUHSEEN.
YOU ARE READING
A DUNIYAR MU
Fanfictionlabari mai d'auke da abubuwa da dama cin amana, son zuciya, zalinci,sannan da abubuwan da suke faruwa a wannan duniyar Tamu,cin hancin da Tashawa,danne Hakkin maraya, daidai sauransu sai Wata kalar Soyayya mai rikitar da zukata Duk acikin wannan li...