35.

67 6 0
                                    

*A DUNIYARMU*
    WRITTEN BY (MRS BB.)

35.

SUME WANAI.
Ganin halin da take ciki yasa bai tsaya neman farfad'owarta ba yasaka belt ga jikinshi,ya gyara mata zamanta itama yasa mata belt yadaureshi sosai yadda bazata zameba.......kwantar da sit dinta yayi k'asa tayi kamar mai bacci......murmushi yayi yadda yaga fuskar zage zage da hawaye........bankar da akaiwa motarsu yamaidoshi hankalinshi,cikin azama ya kai malejin motar dari da ashirin.........kamar zai tashi sama haka AJ yake wannan gudun,duk tunanina yanason tsere masu ne,ashe ba haka bane........sunyi tseren akallah minty talatin,don yama saki hanyar nufar kano,ya yanke wata.........yana zuwa daidai wani junction hanyoyi sunrabu gida hudu gefe da gefensu sai gabansu da bayansu.......anan yaci uban burki kan yafito mutane kurun suka gani sun kewayesu........sunfi su hamsin,kuma kowane d'auke da manyan bindugu dan banzan nan,nan take mutanen suka fiddo masu bin su Aj din.....sun rufe fuskokinsu da marks babu b'ata lokaci ko sauraren jin ba,asi suka rufar masu da bugu da bakin bindiga......duk mutun guda wajen mutun biyar ke jibgarshi ihu kurun suke,dayake su shidda ne.......jikinsu ansamu wuk'ake motarkuwa boma bomai ne lodi,Allahne baibasu damar anfani dasuba,don da nufinsu idan suka kasa kamasu su jefa masu bom din su tarwatse..........AJ ne ya fito sai saramai suke,yace masu "daganan har zuwa gobe karku raga masu,ban bukatar waninsu ya mutu,kusan irin dukan da zakuyi masu bana mutuwaba,dukan da zasu fad'i duk abunda mukeso nake so kuyi masu.......jamil zo muje ka kaimu kano."
"Yo yallabai."
Juyawa yayi har yakai mota yajuyo yana kallon daya daga cikin yan ta addan,
Ya kalli wani dga cikin masu dukansu yace"hasanu."
Ya juyo yace "yes sir."
"Wannan ku ajiye manshi,ajiya mai kyau ai kasan irin ajiyar da nake nufi ko."
Yace"yes sir angama,Allah ya kiyaye hanya."

Gaban motar ya bude ya dauko hanan kamar wata yar baby yabude baya yasata,shima yazaga yashiga jamil yatada motar suka d'auki hanya,ahankali suna hira shikuma idonsa nakan hanan,yake bashi ansa wani zubin kuma yayi mashi shiru......yamanta shaf asume take,duk zatonashi baccine tayi saida ya lura da cikinta baya dagawa alamun numfashi......cikin rudewa yace"oh sheeeet ya bude wani waje cikin motar y fiddo ruwa mai mugun sanyi,yakurb'a ya fesa mata ga fuska.......amman ko motsi batai ba gabanshi ya fad'i karfa hanan ta mutu,sake fesa mata ruwan yayi still nan ma bata tashiba.......cikin rudewa yace"jamil taka motarnan plsss wannan yarinyar na bukatar ganin likita........shima duk ya ruden saboda yadda Aj yake mashi maganar cikin tsawa tsawa.......donma motar matsiyacin gudune da ita cikin ikon Allah ana sallar la,asar suka isa cikin garin kano........abun mamaki sai yaji tana motsi,saurin kallonta yayi yana hamdala.......mutsitstsike ido take tana bin glass da kallo.......kafin na juyo gabana nayi ido hud'u da shi.
Wata doguwar ajiyar zuciya nasauke har sau biyu,
Cikin damuwa nace mashi"pls basuyi maka komiba ko,ina suke waye yaturo su don allah karkabiye masu karsu kasheka,bazan iya jurewa ba wannan karon,inhar suka sake kasheman wani nawa mai muhimmanci gareni babu makawa zuciyata bugawa zatai,mutuwa zanyi inabar duniyar........kuka ya kucceman,plsss *YAH ABDUL JABBAR* kafita cikin wannan case d'in nariga na sare nabarsu da Allah,sonake na idasa rayuwata banshirya barin *duniyar* nan yanzu ba,kabarsu nabar masu komi bazan iya wanan fad'an ba wallahi bazan iyaba.......ban iyawa yah Abdul bazan iyaba......kuka mai cin zuciya yasake kucceman.......jinai kurun ya runtse hannuna dake cikin nashi bansan yadda akai har yaje wurinba,,,,idonsa aruntse gam jin yadda ya matse hannuna tabas nasan zuciyr ta motsa ganin idan ban magamaba zai b'allaman hannu......
"Plsss hannuna."
A hankali yasassauta rik'on amman baisakan ba.
Kafin musamu isa gidansu biyar hartayi saboda kunsan kano da cikowa go slwo yayi yawa yau,sai biyar da rabi muka isa.
Motar nayin parking jamil yafita yabarmu ciki har lokacin hawaye na basu kareba,shashshekar kukana kurun nake.....bansan iyakar adadin lokacin damuka dauka cikin motarba,saidai najiyo kiran sallar mangaruba.........bude idona nayi ina kallonshi kwance kanshi yake saman makarin kujera,hannunsa cikin tafin hannuna idona arufe ruf.......tunanina bacci yake,nafara zare hannuna ahankali,jinai wani shock ya kama jikina na second guda.......babu arjiki nadaina,shikanshi jiyai kamar tana zarar duk wani kuzari da yayi saura atare dashi....muryarsa can k'asan mak'oshi yace"muna iya fita yanzu kenan."
Kasa ansashi nayi nad'aga kai kurun bansaniba ko yagani.
Tashi yayi zaune kasancewar akwai duhu motar sai ya kunna hasken wayarsa yana kallon fuskata,handchif yafiddo aljihunsa na baya yashiga tsane man sauran hawayen da sukai saura ga fuskar.....duk wata kofar gashi dake jikina mik'ewa tayi.......har cikin kaina nakejin wannan sabon al,amari.
Lumshe idona nayi har yagama yana kallona,muna had'a ido nasadda kaina k'asa.....muryatsa naji yana ceman"naimaki alkawarin solving din wannan damuwar,kuma insha Allah damuwarki ta yaye,zan tsaya tsayin daka don ganin kin samu natsuwa da farinciki,kibar komi hannuna promise daya zakiyi man."
Kallonsa nai ya daga man gira murmushi nayi shima ya tayani yace"zakiyi karatunki cikin lumana babu takurewa."
Promise ya mikamun yatsanshi,nabashi nau muka kulla.
Sannan yazo yabude man nafito yarufe motar.

Muna cikin shiga gidan Asim yakira shi.
"Mufa gamunan gida,kunsamu ganin baban kafin ashiga dashi."
"Wlh sanda mukazo har anshiga dashi amman sunce zuwa gobe da safe zai iya farkawa."
"Ok kuna inane kaida zulaiha."

"Gamunan dai asibitin har yanzu."
"Mezai hana ka kawota nan dasafen sai muzo gaba daya."

"Ai yadda ta makale iya banajin zata bini kabarta kurun sai kunzo kagaida hanan,sai nazo naji yadda kuka kare dasu."
"Ok zataji saikazo d'in."
Inajinshi don dai munsamu isa cikin falon dayasha tambayoyi."

Mrs bb ce

A DUNIYAR MUWhere stories live. Discover now