page 10

97 3 0
                                    

🥎🥎
*A DUNIYARMU*
     🥎🥎
Written by (Msr Bb)

Wannan book d'in nakud'ine daga page d'in farko zuwa na goma, zai zama free ne nairar ki d'ari biyu tabiya maki buk'ata.

Name:halliru salisu
Acc:3094299530
Bank:first bank
Idan kituro saikiyi screen shot shedar kinbiya ta wanna layin 09034722970

Ga masu turo katin waya kuma,zasu iya tun tub'ar wannan no. d'in
09034722970

*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI*

Free page
   10.
*laifin dad'i k'arewa ga masu son jin yadda zata kasance, 200 zaki biya kisha karatunki, karkibari abaki labari*

*last free page*

Har muka gama zana exam d'in nan lafiya Idon hibbah yana kaina,
Lokaci lokaci tana danna wayarta,ko tantama babu ina zargin Hibbah saboda ta ko Ina ta gama nuna mani Kanta, duk wasu abubuwa da zasu tabbatar mani da zargina na  had'akai akai da ita za,a cutar dani abun damuwar anan mesuke shiryawa? Meza suyi mani wannan shine babbar damuwar da nake ciki a yanzu.

Na rigata fitowa na samu waje na tsaya inajiran tafito don ba zanyi saurin rabuwa da ita tun yanzu bah, bayan basan mesuke shiryawa kaina ba.
Ina jingine jikin Wata bishiya naga anata fitowa kasancewar muna da yawa ba laipi,wayata naji tayi vibration alamu sakone ya shigo cikinta...... Saurin duba wa nayi Ina tunanin kila yah harun ne saidai kuma dana duba naga ba shibane Wata no. Ce aka turo Mani sak'o da ita kamar haka........

*bamuda lokacin dazan maki bayani kifito yanzu yanzu Ina bakin get d'in makarantar ku,ba lokaci da kinzo zakiga wata farar prado kibude kawai kishiga*

Hankalina Idan yayi dubu ya tashi bansan kawaye bah Amman nan take zuciyata ta amunta dashi,ban jira komi ba nai wuf nafita daga cikin taron mutanen da ke bakin hall,ina hangen ta tana nemana nasake shigewa cikin mutanen har nayi nasarar b'a cewa Ganinta.

Sassarfa kawai nakeyi don insamu damar cinma motar hakanan naji tabbas Allah ne ya turo Mani shi saboda yaga halin da nake ciki, kuma yanzu nasake tabbatar da zargina akan hibbah,banyi mamaki ba don hakan zata iya kasancewa saidai bansan cewar har ana iya had'a baki da ita acutar da rayuwata.

Ina fita kuwa motar nafara cinkaro da ita,
Bud'e gaba nayi nafad'a daidai fitowar hibbah tana waige waige nema na ko kallon wanda kecikin motar banba naji yafigeta da wani irin gudu har goshina yana bugun gaban motar,

Saidai hakan bai hana hibbah ganin muba Ina hangenta ta mirrow d'in gefen k'ofar da nake,
Gudu yake sosai yana kuma k'ok'arin yin kira,amman network ya hanashi........kallonsa nayi Ina tuna ina nasan Mutumin daker na tuna yana yawan zuwa wajen Abby lawyer sane da Suke shekara da shekaru tun kafinma asan za, a haifeni............. Wani uban burki da ya daka ne ya maidoni daga duniyar tunanin da natafi........cikin sauri yace dani,
"fito fito mucanza mota alamu sun nuna suna biye damu duk yadda akai akwai wani Abu da suka lik'a dasuke gane inda muke.......fitowa mukai ya bud'e wata ash d'in motar Yashiga cikin sauri jikinsa har rawa yake....... Nima na shiga don hankalina ya sake tashi,umurtata yayi nasaka belt yahau runtuma wani uban gudu babu sassautawa......... Yana duba Wata waya tablet yana dukan sitiyarin motar......... Cikin tashin hankali nace,
"su waye ke binmu mesu keso wajenmu don Allah saboda ni karka salwantar da rayuwarka,iyalinka na buk'atar ka kabarni komi zasuyi Mani suyi mani nasan basu wuce dady kabir da dady Musa ba, da Alhaji kallah sune sukeson ganin bayana akan wannan dukiyarko kabarni kai tafiyar ka banson ahalinka sushiga irin halin da nashiga da na rasa Su Abby."

Sikiyarin ya ke juyawa cikin kwarewa da kwazo yace,
"har abadan inhar inada rai da lafiya iyalin Abdullahi bazasu tab'a wulakanta inaji Ina ganiba,don haka koda zan rasa raina akanki bazan bari acutar da rayuwar kiba koda za suyi maki wani abun to kuwa saidai suyi mana tare...........hazbunallahu wani imal wakil ga motarsu nan kusada mu cikin tsananin tashin hankali nake waigensu....... Bamu ankara ba sukafara sakar mana harbi da bindiga bansan sadda fitsari ya kucce Mani bah, tsawon rayuwata ban tab'aji harbin bindiga ido da ido haka ba,wani mahaukacin gudu yakeyi wanda yasaka ni jin kamar zan haukace........kallon jikkata yayi naji yace "haba no wonder Ina kika samu wannan yanuna jikkata...........mamaki ya kamani wani Abu ne d'an karami wanda da shine yake nuna masu Inda muke har suka cin mana,ba shakka hibbah ce da wannan aikin lokacin da nayi wannan faduwar cikin makaranta.........
D'aya daga cikin motocin dake binmu tashiga gabanmu......wanda yasaka motarmu ta banki d'an makarin dake gefen titi wanda kad'an ya hana bamu afka cikin wani wawakeken rami bah, cikin tashin hankali  yace Nayi saurin bud'e jikkata on ready bud'e take ya saka wasu files aciki yana cewa cikin karyewar zuciya........
"bamuda wata mafita data wuce wannan Hanan,saboda Idan ba haka ba, anan take za suyi mana kisan wulakanci,ba suda imani komai zasu iya akan kud'i,daure belt d'inkin sosai kikuma karanta duk adduar da  tazo maki Allah yana tare damu........ Wani harbi suka yiwa tayar gabanmu nan take ta fashe....... Duk da haka baiyyi sanya bah k'ok'arin banke motar Su ya keyi ya samu damar haurawa ta gefen titi....... Tsallen da yayi yai daidai da harbo wani bullet wanda Yashiga tun daga goshinsa har k'eyarsa.......... Wata irin kara na fasa mai firgiyarwa........dady Musa ya fito daga motarsu yazo ya dauke wasu file dake cikin but d'in motar......kafin ya koma tasu.
in kaiki gaba daya zulaiha motarmu suka ringa sakarma wuta ta ko Ina su ukun, har saida ta kama da wuta yayinda motar ta fara gangarawa cikin wannan wawakeken ramin........bansan halin da nake cikin ba cikin K'arfin hali Mutumin nan ya tunkudoni waje tare da jikkata,dani da motar da muka yi Wata irin hantsilawa cikin wannan ramin............kuka ya kucce Mani Ina cigaba da cewa,

zulaiha Ina gani motar da Mutumin keciki ta kama da wuta, akan idona naman jikinsa ya tar watse............daga nan bansan Inda kaina yake bah........... Saidai farkawa nayi na ganni........

*domin cigaba da jin yadda wannan sark'ak'k'iyar zata kasance turo 200 ta wannan account din 3094299530 kokuma katin waya transfer 200 ta wannan no. 09034722970.*

Sai najiku masoyana Ina alfahari daku akodayaushe takuce,
Maman Muhsin✍🏻

A DUNIYAR MUWhere stories live. Discover now