49.

72 8 0
                                    

*A DUNIYARMU*
WRITING BY MRS BB
MOM MUHSEEN.

REMAIN ONE PAGE SECOND TO THE LAST KENAN😊

                   49.

     *Alk'awarin Allah ya tabbata,ummu khoulsoom ta zama matar Abduljabbar*
Dubbunan mutane nanesa dana kusane suka shaida wannan daurin aure,,,,har wanda bata zataba saigasu tun bayan rasuwar su Amminta bata sake ganin wani dangin Ammin ba sai ranar aurenta,tayi kuka kamar ba gobe domin kuwa mutuwar ta dawomata sabuwa Dall,shiyasa ta kasa kallonsu tayi masu magana,suma kuma sunsha jininjikinsu saida sukai dagaske sannan hajiya tasa baki hanan ta gaidasu,rungumeta sukai sunata kuka don sunsan basuyi Mata adalciba.

Bawani taro akai ba don daga ita har angon babu Maison wata bidi,a.......saidai masu zuwa Allah yasa Alkairi kurun.
Hibba DA zulaiha sai Amnah da Hajjo kurun ne gidan matsayin friends dina,don kodacan ni ba ma,abociyar kawaye bace har gida Anty B ta kira Mai gyaran jiki da kwalliya take mun tsawon kwana bkwai har zuwa yau da aka d'aura.........Aj kau munyi sati bamu had'uba......sai sintirin nemana yake anhanashi ganina,wai sai ranar da zamu wuce UK.

Bilal baiyi kasa aguiwaba wajen sanar da zulaiha shifa yakamu da son kanwarta,abun bakaramin dadi yayiwa kowaba,,,,,,Amman lokacin ma Anty B saida ta bada Matsala,wai meyasa bazai nemi Hajjo ba,to saidai ya auresu subiyu.......aikuwa kasancewar shi yafi Aj iya rashin kunya yayi ta fadan maganganu yana cewa,

"Wallahi koga kafata aka daurata saina kwamce,yarinyarda kokusa batada kunya,bata ganin girmana gaisuwa wannan common bata iya gainida,itace Zan aura matsayin matata walahi KO duniya zata taru kaina bazan auretaba waike Anty kiketa son lik'ama na ita kingaji da zamanta gidanne,naga ai ba itakadai bace zaune ga Amnah nan itama ai ta Kai aimata auren,koko ita tafi kowane,."

Hajjo na kuka tace masa"yah bilal nima bakaimun ba,baka daga cikin jerin mazan da nakeso nima bazam iya aurenkaba nima ba masoyan narasaba inda Wanda yakesona nake sonsa,"....tafice tana kuka

Fad'a hajiya kemashi sosai akan abunda yayi,tace karkasake irin haka nadai gaya maka,kaje kasamu iyayenka maza kuyi maganar sai ahade danasu zulaihar ko.

Dariya yayi yana jindadi KO inda Antyb take baisake kallo ba,yafice warsa.

"Kinga irin abunda nakegaya maki Bilki ko,ba,ayiwa yaro irin wannan shishshigin gaban jama,a gashinan ya dizgaki yanuna kebaki isa dashiba,ko awancen Karon na nusar dake,Amman Kika kiji,donma Aj yana girmamaki Amma taya zaki bitakan bilal bayan kinsan kanwarku bata jikuwa tare,kina babba shin Hajjo shekara dari tayi agidan nanne kokuwa dakika dage sai wani cikinsu ya aureta,kibarta rabonta yana xuwa kibar irinhaka ."

Gobe jirginmu zai tashi zuwa UK,
Duk sai naji babu dadi,dan zaman damukai da mutan gidan ansaba dadadi dababu dadi Ana zaune,ga zuly da banso muyi nesa dajuna,,,,yinin yau sukuku nayishi.
Dady kabir yazo dazo da kuka muka rabu,kasancewar yasamu sauki sosai.
Atu ta samu miji abokin yah harunne har ansaka ranar daurin aure,hajiya ma,u suka dawo ita da ilham,don ilham harda goyonta tayi aure,ta auri wani matashi can kauyen dasuka tai.
Rufe ido yayi yace baisan suba kuma basuda masauki gidansa,ai inhar ya kallesu ma yazama marar zuciya,saidasukaji labarin bai mutuba ya warke shine suka lallaboko,to sukoma wlh bazasu zauna mar gidaba.
Don AJ yasaka angyare gidan yafi nada kyau sosai yakuma sa baki dady yakoma bakin aikinsa.....rayuwar tay I masu sauki yanzushiyasa yakeji dani baya kwana biyu baizo wajenaba,yaita tambyata mekike so inkinason wani abu kigaya man zanmaki Hanan.
Saidai nayi dariya nace"Aa dadyna wlhbana bukatar komi,adduarka kurun nake bukata dasaka albarka.sun isheni."

Haka harun muna waya yana bani kulawa sosai,matarsa kuwa kamar tayiman sujada batason ganin canjin fuska daga gareni yanzu duk ta rud'e............Ina kwance mungama bankwana dasu dadyn awaya,,,,,,,Zulaiha data zo tana kusadani tace"wai duk barin gidanne keda wannan damuwar."

Gyara kwanciyata nai nace"wlh kuwa zuly,zanyi kewarku sosai,kuma bacin haka ni tsoronma Abdul din nake wlh,rawar kafarsa tayi yawa karyaje yayi mun illah."

Dariya tayi tace"kinbani kunya wlh,ur 25 now kinkai ki bukaci namiji,dukda nasan dole zakiji haka shawarata kawai itace kisaki jikinki,hakan shizai ceceki rashin yinhakan zaisaka yayi maki abunda kike gudun,kishare wlh kar ma yagane kinagudunsa."

"Kuma kikwantar da hankalinki,muma bayan aure da 2week zamu iskeku."
Murnan hakan yasa na rumgumeta inajin dadi,
Zulaiha bata tafiba sai ranar dazamu tai.

Saida ta rakamu har airport sannan tatafi,suma yan gidan suduka suka rakomu saida jirgin yatashi sannan suka juya.

Muhadu last page in Allah ya kaimu lafy,

*ina miko gaisuwata gareku Allah yabiyaku da gidan Aljanna,hakika kunnuna man kauna sosai don wannan shine book dina nafarko na kudi,ban tunanin zansamu masu siyeba saigashi kunfito kun nunaman kauna ta hanyar siye Allah yabiyaku da alkairinsa ngd ngd ndg*

Mrs bb ce
Mom muhseen.

A DUNIYAR MUWhere stories live. Discover now