CAPTAIN SADIQ

3.3K 171 14
                                    

Written by
       Salma mas'ud nadabo

     Edit by
          Raheenat

http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R

*Email* Realhausafulaniwritersforum@gmail.com

*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM

            
                       95_96

this page is for you Aunty khadija Hamu nadabo tare da daukacin masoya wannan novel ina son ku irin sosai din nan❣❤🤸🏽‍♀

       Washe gari ko da fatuha ta gama wanka, taimakawa sadiq tayi ya tashi shima ya shiga toilet, sanye da towel ya fito yana goge jikinsa da qaramin towel, lallausan murmushi ya sakarwa fatuha dake zaune saman kujera a hankali ya qaraso kusa da ita ya sakar  mata peck lumshe ido tayi ta ware su  ta ce, "Uncle ina kwana? lakace mata hanci yayi ya ce, "Ina kwana sweetheart? rungume ta yayi a jikinsa tsam  suna jin bugun zuciyar junan su, lamo fatuha tayi a fafadan qirjinsa  ta ce, "Uncle.! dan 6ata fuska sadiq yayi ya ce, "Sweetheart bana san wannan sunan, ki ce wani suna mana kamar my love" kallonsa fatuha take cike da so ta ce, "to wani suna kake so nace?
        "ki zabi wani suna mai dadi a part form uncle" smile tayi ta furta, "to habibi na.! smile sadiq ya saki da cewa, "please qara fada naji" maimaitawa tayi tana qoqarin zame jikin ta riqeta sadiq yayi ya ce, "Ina zaki baki shirya ni ba? zaro ido fatuha tayi waje ta rufe fuskarta, jawo ta ya kumayi jikinsa ya ce, "My love yau fa ke zaki min komai ko mai bana iya shafawa.! rufe ido fatuha tayi ta ce, "Uhm ni dai...! bata ida zancan ba ya hade bakin su waje daya yana mata french kiss me cike da salo tuni jikin fatuha ya fara mutuwa dan sakin ta yayi yana kallon ta, lumshe ido fatuha tayi a hankali ya hura mata iskar bakinsa mai sanyi ware ido tayi tana kallon sadiq ta jawo lotion ta fara bin ko ina na jikinsa tana shafa masa idanuta rufe riqe hannu ta sadiq yayi ya ce, "My love ni gaskiya na warke yau zamu koma gida? yar dariya fatuha tayi ta ta6a goshin sadiq ta ce, "har yanzu da sauran zazza6i, dariya sadiq ya saki yana cewa, " in ba wani zazza6i jikina" yana mata cakulkuli tana gantsarewa tana dariya.

                Ko da na leqa masaukin su fatsima😂 zaune take saman bed tana tana sheqa kuka, majeed da yanzu ya fito daga wanka yana goge jikinsa da qaramin towel lagwabe kai majeed yayi ya qaraso bakin gado kusa da fatsima cikin cool voice ya ce "Please baby kiyi hakuri kukan ya isa haka mana my love, tun jiya kike abu daya har kin sama kanki ciwon kai" ya ida zancan yana jawo ta jikinsa zamewa tayi ta ce, "Ban qara yadda da kai wallahi? ta ida zancan tana qara rushewa da kuka, "ni ka matsa ka ban guri" smile majeed yayi da dagowa da face nata ya ce, "please my love kiyi hakuri bazan sake ba, kuma fa kowa da kika gani da haka ta fara, kuma har da ke kin fiye dadi da yawa shiyasa nayi baji ba gani, but am so sorry" ya ida zancan yana langwabe kai murgada masa baki  fatsima tayi tana qoqarin kwantawa ya ce, "Please ki tashi ki sha magani? bata musamasa ba ta miqe ta amshi magani tana gama sha ta koma ta kwanta shima yana gama shirinsa ya kwanta tare da jawota jikinsa.

           Kuka take har da shesheqa, Khaleed ne ya ce "Please sweetyna kiyi hakuri mana tun jiya fa kike kuka nan gashi har da safe please ki daura ki ci wani abu please, ko ruwan tea ne" kuka Basma ta kuma saki ta ce, "Ni ka kyaleni? ni da ka so ka kashe ni jiya.! ta ida zancan tana kuka lallashin ta Khaleed ya shiga yi dakyar ya samu ta sha ruwan tea sannan ya balo mata gani ta sha lol amare ansha jiki😂🤣 fatuha nan  tafe itama😂😜.

         Kiran sallah azahar ne ya tashe su daga bacci, majeed ya taimaka ma Fatima ta dauro alwala, shima yayi ya jasu sallah suna idarwa ya mata peck yana cewa "Sweety na bari naje asibiti na duba lafiyar sadiq? to tace masa tare da tashi itama zata bishi langwabe kai majeed yayi ya ce, "My love ki zauna gida ki samu hutu"  to ta ce tare da komawa ta kwanta.

          Yana fitowa ya hade da Khaleed shima zai fita, tare suka fice zuwa asibiti da sallama suka shigo lokacin fatuha na feeding sadiq lunch, murmushi ta saki ta gaishe su da tanbayar ina su fatsima suka amsa a takaice, kallon juna su kayi a tare su uku suka kashe ma juna ido, gyaran murya majeed yayi ya ce, "Suna gida suna sauke gajiyar tafiya" lol 😂" wata dariya sadiq ya guntse, sa kai tayi ta fita.

               Da misalin karfe 4:00pm jirgin su Mom ya sauka London basu zame ko ina ba sai asibiti, lokacin suma su fatima sun zo murna ba'a magana haka Mom ta dinga nan da su ita da Umma haka su Abba ba wani banbanci a tsaka nin su, sai tsantsan soyayya inda sadiq ya dage shi ya gaji da zaman asibiti, hakuri aka bashi da cewa sai ya warke sosai.

           Kwanan su Mom biyu aka sallami sadiq daga asibitin dan sosai jikinsa yayi kyau ya warware, tare suka dawo Nigeria da yamma likis driver's d'in sadiq suka zo daukar airport da yaransa su ola suka dauke su sai gida, suna isa gida majeed ya dau fatima sai gida haka shima Khaleed.

                Angel tana ganin sun dawo  da albishir da gudu ta ruga ta rungume su dan sun gama mata komai a rayuwa na ganin cewa aunty fatu da daddy sun zama mata da miji, murna ba'a magana haka ta dinga rungume su tana masu peck kumatu da goshi ta basu chocolate saboda abin ya mata yarda take so, sadiq daga angel yayi yana jujuya ta duk da ta girma sam bai ji nauyinta ba,  Mom kuma ta haura upstairs ita da Abba ya rage daga fatuha sai sadiq itama dak'i ta wuce, sadiq kuma ya wuce masallaci sallah ta gabatar kana ta watsa ruwa, night dress dinta ta zura tana shafe jikinta da lotion a hankali taji an bude kofar dakin, waigowa tayi sukayi ido hudu da sadiq murmushi ta sakar masa tana cigaba da feshe jikinta da turare, a  hankali ya qaraso ya rungume ta ta baya yana shinshinar dokin wuyanta mai matukar kamshin turare mai sanyi dadi ni'imatacan kamshi, kamshin jikinta ba qaramin  fizgarsa yake ba, take nan jikinsa ya fara mutuwa haka itama fatu ta lumshe ido tana jin yarda karan hancin sadiq ke yawo a wuyanta can kasan makoshi  dai-dai saitin kunnan fatu sadiq ya furta  "My love..! yar fatu ta ji tun daga kanta har yan yatsunta saboda yanayin yarda sadiq ya furta kalmar har tana neman zubewa kasa sadiq ya qara qanqameta tsam tamkar zai maida ta ciki ya cigaba da cewa, "yau fa ba a nan gidan zamu kwana  ba? a gidan mu zamu kwana" 6ata fuska fatuha tayi tana qoqarin zame jikinta sadiq  ya rungumta sosai yana  kissing ko ina na jikinta tun daga wuyanta har kafadarta da hannuwanta tuni tayi laqwas. cikin wata kasalaliyar muyar sadiq ya ce "Kin taba ganin amarya tayi amarci a gidan su? so kike Mom ta kore mu ko? ya ida zancan yana daukar ta kamar baby lafewa tayi  a faffadan qirjinsa gashin kanta ya baje masa a faffadan  kirjinsa bai zame da ita ko ina ba sai gaban motarsa....

Lol har kun baza kunne .....Hhhhhh muje zuwa😂😜

CAPTAIN SADIQ Where stories live. Discover now