💞PRINCESS JAWAHHIR 💞Wattpad
Mk_princess✍5️⃣1️⃣➖5⃣5️⃣
Assalamu Alaikum..
My fans da fatan anyi azumi da sallah lfy Allah ya karbi ibadun mu...
Nasan zakuce JAWAHHIR shiru ko dai an dena ne to kudai Kara hakuri ina nan uzirir ka ne suka min yawa shiyasa kukajini shi ru ga kuma azumi shiyasa.
Kuma Gaskiya Bazan dena korafi ba har sai kun chanza ina so ku Sani typing ba abu ne me sauki ba kowacce marubuciya tasan wannan kuma ba marubuciyar da Zata rinka zama Tana bata lokacin ta Tara muku rubutu amma Bakwa comment amma kuma daga kunji shiru sai kuyi ta commenting ba'a posting to gaskiya wannan ma yana daga cikin abin yake sawa nake dade wa banyi posting ba saboda inda abubuwa da yawa sai na zauna nata rubutu nayi posting kowacce ta koma gefe ta sha karatu amma ba comment to dan Allah ta yaya zan rinka barin abubuwana ina muku rubutu...
Dan Allah mu gyra sai kun nunamin kulawarku nima zan samu kwarin gwaiwar yi kuma shi novel din nan ina yin sa ne saboda abubawa da dama na farko dan mu ilmantu mu nishadantu mu kuma koyi darasi na rayuwa mubi komai a hankali ba sauri muke ba ina so mubi komai daki daki ne nagode 😊
JAWAHHIR 📝....
bedroom ya zarce jallabiyar jikinsa ya cire ya rage daga shi sai boxcar da singlet parlor ya koma ya kunna TV ya zauna zai fara kallo sai kuma ya dakko I pad dinsa ya fara duba mail din da company F-TRIADS HEALTH CARE LIMITED Wanda su ya bawa oder du wasu kaya Na hospital dinsu da. Da du wasu Medical devices Surgical non-wovens and pharmaceuticals da dai sauransu yana cikin dubawa yana yaba kyan kayan da yadda yaga asibitin yayi Kamar ba a Nigeria ba ji yayi Ana buga kofa shiru yayi yaji an Kara bugawa be bude ba ya shiga ya dakko jallabiya yasa Shannan yaje ya bude Abu ya gani nan da nan ya hada rai badan Abu babbar mata bace Dan zata girmeshi sosai da sai yayi zata ko turo masa ita akai amma ganin yadda jikinta yake rawa kuma fuskarta ta nuna tsoro sosai yasa ya dena tunanin da yake akan zuwanta bangaren sa kamar ba zaiyi magana ba sai kuma
yace yaya....Jiki na rawa tace immm dama uwar dakina ce tace kazo meerah ce ake tunanin ko ta suma ne kuma an samata ruwa bata farfado ba shine du hankalin mu ya tashi tace a kiraka.....
Kamar me tunani ya tsaya yana kallon ta karar wayarsa dake daki yaji sai ya koma be ce mata komai ba ita kuma ganin ya koma yasa ta juya ta tafi....
Yana zuwa daki yaga miss call din mama fulani har kusan 6 miss call nan ya ajiye wayar ya fita har ya kai kofa kuma ya dawo ya dauka ya fita a kafa yaje duda da dan tazara hakan yasa yadan jima be karasa ba babu kowa a bangaren har yana mamakin shirun sbd ba'a rasa hadimai da suke bakin sashen du dare parlon yaje sai yaji shiru kamar zai juya sai yaji kuma maganar mama fulani a dakin da meerah take sauka da sallama ya tura kofar ita kadaice a dakin tana zaune a bakin gado tana waya ga hawaye shabe shabe tana magana yana karasowa sai ya ga meerah mike a kan gado kamar matacciya da sauri ya karasa ya kalli mama fulani yace subahallah me yake damunta...
Kallon sa tayi sai kuma tace bari zan kiraki sai ta juya cikin fushi tace ta mutu ka kashe ta tunda kukai fada take kuka take kiran sunanka take rike ciki me kamata SULTAN kiran wayar ta aka yi sai kuma ta mike tace ka dubata ina zuwa ta fita ta jawo kofa...
Shiru yayi yana mamakin me ya hada marin da ya mata da ciwon ciki kuma..
Tashi yayi ya Dan rankwafo kanta ya kama hannunta ya yata wuyanta sai kuma ya kalleta da mamaki jin tana numfashi normal bude ido tayi kawai sai ta sa murmushi mamaki ne ya sa ya kasa motsi yana rike da hannunta kawai sai ji yayi ta jawoshi jikin ta tayi sauri ta hade bakin su wani Abu yaji me ruwa Kamar Zuma ta zuba mai a baki danna harshenta tayi hakan yasa ya hadiye hannunta ta sa a kirjinsa bottom din jallabiyar sa da be balle ba tabude tasa shafa masa wani abu kamar mai a kirjinsa yana kokarin tureta amma sai yaji kamar kansa na juyawa wani irin yanayi yake jinsa gaba daya idonsa ya rufe kawai sai ya zare jallabiyar sa ya kara hawa kan gadon ya kamata da kokawa kawai sai ta fara ihu...