💞PRINCESS JAWAHHIR part 1💞Wattpad
Mk.. princess✍1⃣
Kamar a mafarki take jin maganar mutane bude ido tayi kallon ko ina take a hankali maida idonta tayi kan mutane ukun dake kanta kamar me tunani kawai sai ta sa ihu ciki da tsoro da tashin hankali take kuka gaba daya ta firgice .... Salma ta taso a figice tace nurse kinga ta faraka Amma kamar da Matsala bara Na kira ya kalil nace ta farka naga be tafi ba yana sashen mama a waya ta kira shi ya dauka nan da nan yazo yana zuwa ya dubata yace bani injection 💉 din ta nan ya mata nan da nan kuwa bacci ya kwashe ta kowa cike da tausayi ya ke kallonta.. Kallon salma yayi wadda kamar tayi kuka yace yaya my princess karki damu insha Allah zata samu lfy tunda gashi ta farfado ma yanxu idan tayi bacci ta tashi komai zai zama normal kinji... Kai kawai ta daga mai hancin ta ya ja ya kalli nurse yace... take care of her ... Ok sir..... Ta ba shi amsa....
Fitar Dr khalil kuwa side din sarki yayi wajan jakadiya ya fara zuwa ya dukusa ya gaishe ta inda ya nime iso na yana son ganin sarki ya kuma ce mata dama sarkin ya bashi umarni akan mara lfyr da yake dubawa idan ta farka yazo ya mai bayani amsa mai jakadiya tayi inda ta shiga ta mai iso zuwa garden din da sarki yake hutawa da yamma kafin magrib aka bashi dama ya shiga cikin ladabi ya isa ya durkusa yai gaisu ya zauna cikin biyaya ya cire 👓idonsa ya ajiye ya kalli sarki yace ranka ya dade ina son karin baya nin abinda ya faru game da yarinyar nan da kukai accident da ita sati daya da suka wuce.... Gyaran murya yayi ya juya ya kalli dogarin da yake zaune chan nesa da su yayi gyaran murya da sauri ya taso yazo ya zebe yace allah ya taimaki sarki..... yace a min magana da sarkin mota.... Da Sauri dogari ya miki yace Allah ya taimake ka aka kira sarkin mota ya amsa kiran sarki yazo ya zube a gaban sarki kansa na kasa yace Allah shi taimake ka sarki ya kalli sarkin mota yace ayima Dr bayanin yadda abunnan ya faru makon da ya wuce ...... Cikin girmamawa sarkin mota yace Allah ya taimake ka tuba nake... Ya juya ya kalli dr yace abunda ya faru muna cikin dawo wa ne a kan hanya to muna gudu sbd yanayin garin gashi dare yayi kuma tsarin dokar masarauta ba'a tafiya da sarki a hankali a irin wannan lokacin sbd security to a yadda Na bincika sbd bani ne a sahon farko ba motar da take sahun farko ita ta kade wannan yarinya a yadda ya gayamin yace a guje ta fito daga layin yayinda shi kuma yayi gaba da ita yana gama fadan haka ya juya ga sarki da yake zaune yace Na gama Allah ya taimake ka be jira Amsa ba ya miki.... Dr ya kalli sarki yace ranka ya dade ga alama ba kade tan da akai bane yasa ta cikin wannan furgicin kamar Dama a firgicen take shiyasa ma har ta hau kantiti bata Sani ba dan yanayin farkawarta ya tabbatar mana haka Amma bunciken Da mukayi kafin ta farfado brain dinta lfy lau sai raunukan jikinta da karayar da ta samu a kafa amma du an gyra kuma ana samun cigaba sosai a yanzu dai babu abinda take bukata sai addu'a ranka ya dade Kuma yanzu Tun ta farfado zamu sake brain scans din Dan mu kuma tabbatar Wa ..... Gyada kai sarki yayi ya to alhmdlh Allah ya taimaka ita kuma Alla Bata lfy..... Ameen Ameen Dr ya Amsa... Sarki ya kalli shi yace Dan uwanka yace min zai dawo ending month din nan....
Eh ranka ya dade haka nima yace min.... Dan murmushi sarki yayi yace to alhmdlh ya bani ikon gani.... Ameen Dr yace yama sarki sallama ya fito....To my fans yayi muku in cigaba KO beyi ba zan so kuji wacece wannan yarinyar da aka kade kuma mutanen wani sarki ne suka kade ta...... Enjoy 👌😉
Please vote and comment Dan shine zan San kuna jin dadin book din KO kuma ba sugar ❤