8️⃣6️⃣➖9️⃣0️⃣

181 26 4
                                    


💞PRINCESS JAWAHHIR 💞

Wattpad
Mk_princess✍

8⃣6️⃣➖9️⃣0️⃣

Ita kanta ta rasa gane meye yake damunta kamar an tsikareta ta tashi ta shiga daki ta rufo kofar ta samata key....

Zama tayi a bakin kofar wani abu take ji a zuciyarta so take tayi kuka amma ta kasa menene wannnan  wani irin tashin hankali ne yake so ya sameta dame zataji da rashin iayayenta ko rashin sanin danginta....

Meyasa take jin ya SULTAN kamar wani shashi na jikinta me yasa take ji kamar shima zata rasa shi to ko shima  mutuwar zaiyi ne?? da sauri ta girgiza kai a'a aure fa aka ce zaiyi amma meyasa take jin kamar an rabasu kenan to wai ma da ta damu kanta meye ruwanta da auren sa goge hawayen fuskar ta tayi ganin babu wanda zai amsa mata tambayoyinta ajiyar zuciya tayi ta furzar da wata iska me zafi tashi tayi ta shiga bathroom wanka tayi ta fito ta kwanta jin ana nocking ne ta tuna ta rufe kofar budewa tayi ta koma ta kwanta...

To nifa bani nakar zomon ba amma kullum akai na fushin yake karewa da anama yayanma sai nace da tuni ya fahimta..  

Dagowa tayi tana kallon ta almar tambaya ce a fuskarta amma ta kasa bude bakinta bare ta tambaye ta....

Dariya salma tasa ta zauna kusa da ita tace my twin tashi muyi magana.. 

Tashi tayi ta zauna... 

So nake ki gayamin yaya kika dauki yaya SULTAN a wajanki meye matsayin sa a zuciyar ki... 

Da mamaki tace banga ne ba fa....

Abinda dai na fada shi nakeso ki bani amsa.

Cikin yanayinta na sanyi tace matsayin sa daban ne salma ina masa kallon iyayena dangi na a yanzu gani nake shi kadai zan kalla nace ga dan uwana bazan taba hada matsayin sa dana kowa ba azuciya ta nasan na rasa su daddy amma kullum na tuna yadda ya SULTAN yake kula dani tun yana tare da iyayena har a halin yanzu inajin sai naji nauyin zuciya ta ragu sai na rinka jina am safe ta karasa maganar tana goge hawayen fuskar ta..   

Da matukar tausayi salma ta kalleta kamo hannunta tayi tace kinga ni abunda bana so kenan ke komai kuka daga tambaya wlh zamu dena hirar tunda kuka zaki rinka yi sonake mu zama twins din gaske mu dane boyewa juna du wani sirrin mu muzama kawaye aminai kuma yan biyun ummah ta fada tana rungume ta tana goge mata fuska tace wannan fuska saboda kuka har ta zama jaaa...

Murmushi jawahhir tayi tana kallon yadda salma ke nuna mata kauna kamar yar warta ciki daya....

Yanzu gaya min meyasa da kika tambaye ni akan auren yaya SULTAN na gaya miki kika taso kika shigo daki....

Wasa take da yatsunta murmushi take amma wanda ake cewa yafi yake ciwo ...

Tambayar ki fa nake....

Babu kawai dai da kika ce zai auri meerah ne banji dadi ba dan naga bata da hali me kyau kuma ni abunda yafi bata min ma kince baya so ban taba tunanin za'a ana ma namiji auren dole ba kuma fa ji yadda suke fada dama ana aure ba soyayya ta fada kamar wata karamar yarinya...

Hakan da tayi ne salma ta bushe da dariya tace kai wlh kin bani dariya to gashi dai za'a yi a gidan mu babyn yaya Allah sarki tana tausanyin yaya nima wlh ina tausayin ku keda yaya....

Harda ni kuma meyasa kike tausayi na....

Saboda ke babyn yaya ce... Ta fada cikin tsokana....

Pillow ta dauka ta kwada mata tana turo baki zatayi kukan shagwaba...

Da sauri salma ta gudu parlo tana dariya....

Wannan kenan 📝

kamar yadda yace mata zasu je wajan takawa suna wajan Ummah suna hira du da dai ita bawani hirar take ba sai in an sako ta ne tayi murmushi...

JAWAHIRWhere stories live. Discover now