💞PRINCESS JAWAHHIR 💞
Wattpad
Mk.. princess✍6⃣➖7⃣
Haka mukai ta hira na kai shi mall yayi shopping na du abinda suke bukata na tayashi kwaso kayan muka kai mota gida na dawo na sauke shi na tafi office bayan na dawo gab da magriba bayan nayi sallar magriba naji ana knocking ina budewa naga daddy JAWAHHIR gaisawa muka karayi yace.... Dama idan bazaka damu ba kaida family dinka ina gayyatarka kazo muyi dinner.....
Dariya nayi nace to ni da nake dan gari ban gayyace ku ba sai ku kuma ay ni banida iyali ni kadai ne ...
Dariya yayi yace bakomai kaga ma daidai kenan ashe gwauro ne....
Dariya mukayi nace na gode yanzu idan nayi sallar isha zan shi go....
Bayan na idar ne na shiga gidan knocking nayi wata yarinya ce bata fi yar shekara 15 ta bude min murmushi mukai ma juna Na shiga a parlor na same su su biyu mamah da daddy zama nayi muka gaisa ba karamin dadi mamah ta ji ba.....
Amma naji dadi daddy da samun makota musulmi gashi bahaushe ina iyalin naka....
Dan sosa keya yayi yace ay ni bani da mata.....
Dariya dady yayi yace ay gwauro ne mamah dariya sukai gaba daya JAWAHHIR dake zaune tana game a waya daddy yace Babyn mamah bazaki gaida bako ba....
Dan tabe baki tayi tace ina wuni....
Murmushi yayi yace hy baby ya kk....
Cike da shagwaba tace lafiya amma ni daddy da mamah ne kawai ke cemin baby....
😊kawai yayi....
Mamah tace Wai ke JAWAHHIR yaushe zaki girma ne kiyi ta sokonci....
Daddy ne yace to mamah nawa yar taki take dama zaki mata kanwa ne ko kani sai ta girma....
Hummn kwaji dashi kaidai da baka so a taba maka ya sai ka kareta....
SULTAN dai yana zaune yana kallon wannan family dayake mataukar burge shi...
Daddy ne ya kalli SULTAN yace bissimillah muje muci abincin mu idan Wannan uwar shagwabar ce ta saba....
Zama sukai suka ci abinci bayan sun gama ne daddy ya kalli SULTAN yace ni har yan zu ban san sunan malamin ba... 😊sunana Abubakar Abdussalam Abubakar (SULTAN) Soyaki..... ni Dan Nigeria ne A wani gari Soyaki Bani da Aure i'm gynecologist doctor for now ina Ayki a nan Aberdeen Maternity Hospital dake nan cornhill Road zan yi ayki dasu na 5 years ....