👨✈💗👩✈ *GIDAN SOJA*👨✈💗👩✈
By
*UMMU DILSHAD*
Marubuciyar
*(1) LABARINA*
*(2) DALILIN BAKIN KISHINA*
*(3) GIDAN SOJA*
👇
Intelligent writers Association...®✍
(Onward together).*TUNATARWA*
*(3), Addu'ar Buɗe Sallah (wato Bayan An yi Kabbarar Harama)**وَجَّهـْتُ وَجْهِـيَ لِلَّذِي فَطَرَ السَّمـَوَاتِ وَالأَرْضَ حَنِـيفَاً وَمَـا أَنَا مِنَ المشْرِكِينَ، إِنَّ صَلاَتِـي، وَنُسُكِي، وَمَحْـيَايَ ، وَمَمَاتِـي ِللهِ رَبِّ العالَمِينَ، لاَ شَرِيـكَ لَهُ وَبِذَلِكَ أُمِرْتُ وَأَنَا مِنَ الْمُسْلِـمِينَ. اَللَّهُـمَّ أَنْتَ المَلِكُ لاَ إِلهَ إِلاَّ أَنْتَ ،أَنْتَ رَبِّـي وَأَنَـا عَبْـدُكَ ، ظَلَمْـتُ نَفْسِـي وَاعْـتَرَفْتُ بِذَنْبِـي فَاغْفِرْ لِي ذُنُوبِي جَمِيعاً إِنَّـهُ لاَ يَغْـفِرُ الذُّنـُوبَ إلاّ أَنْتَ .وَاهْدِنـِي لأَحْسَنِ الأَخْلاقِ لاَ يَهْـدِي لأَحْسَـنِهَا إِلاَّ أَنْـتَ، وَاصْـرِفْ عَـنِّي سَيِّئَهَـا، لاَ يَصْرِفُ عَـنِْي سَيِّئَهَـا إِلاَّ أَنْـتَ، لَبَّـيْكَ وَسَعْـدَيْكَ، وَالْخَـيْرُ كُلُّـهُ بِيَـدَيْـكَ، وَالشَّرُّ لَيْـسَ إِلَـيْكَ، أَنَا بِكَ وَإِلَيْـكَ، تَبَـارَكْتَ وَتَعَـالَيتَ أَسْتَغْـفِرُكَ وَأَتُوبُ إِلَـيْكَ.*
Wajjahtu wajhiya lillazee fataras-samawati wal-arda haneefan wama ana minal-mushrikeen, inna salatee wanusukee wamahyaya wamamatee lillahi rabbil-'alameen, la shareeka lahu wabithalika umirtu wa-ana minal-muslimeen. Allahumma antal-maliku la ilaha illa ant. anta rabbee wa-ana 'abduk, zalamtu nafsee wa'taraftu bizanbee faghfir lee thunoobee jamee'an innahu la yaghfiruz-zunooba illa ant.wahdinee li-ahsanil-akhlaki la yahdee li-ahsaniha illa ant, wasrif 'annee sayyi-aha la yasrifu 'annee sayyi-aha illa ant, labbayka wasa'dayk,walkhayru kulluhu biyadayk, washsharru laysa ilayk, ana bika wa-ilayk, tabarakta wata'alayt, astaghfiruka wa-atoobu ilayka.Na juya fuskata ga wanda ya kagi halittar sammai da kassai, ina mai karkata ga addini na gaskiya, kuma ni ba na cikin mushrikai. Lallai sallata da ayyukan ibadata da rayuwata da mutuwata na Allah ne, Ubangijin talikai; babu abokin tarayya a gare Shi, kuma da wannan aka umarce ni, kuma ni ina daga Cikin Musulmi. Ya Allah! Kai ne Sarki, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai; kai ne Ubangijina, kuma ni bawanka ne, na zalunci kaina, kuma na tabbata da zunubina; Ka gafarta mini zunubaina dukkanninsu, ba wanda yake gafarta zunubai sai Kai; Ka gusar da miyagunsu daga gare ni, babu wanda zai gusar da miyagunsu daga gareni sai Kai. Amsa maka, da biyayya gare ka bayan biyayya; kuma arziki naka ne, kuma alherin dukkaninsa yana hannunka, sharri kuma ba a danganta shi gare Ka. Ni kuma dacewata tana gare Ka, kuma gare Ka nake fakewa. Alherinka ya yawaita, kuma Ka daukaka. Ina neman gafarrka, kuma ina tuba gare Ka.
*BISIMILLAHIRRAHAMANIRRAHEEM.*
🅿37
Yallaɓai me yasa zaka ce ba Hamza bane? D.p.o ya tanbayi Hussein jalal.
takowa yayi a hankali ya tsaya a gaban Hamza ya ɗaga yatsa ya nuna shi sannan ya wai ga ya kalli Dpo yace wannan da kuke gani ba Hamza bane DDS ne, domin kuwa jiya da na shiga cell gurin cewa yayi mujirashi yana nan zuwa yau da safe kuma da shiga irin ta Hamza sak kamar yadda yayi ya yaudari Farrah alokacin daya saceta dan haka karka kuskura ka barshi ya shigomin gida ka kamashi ka mai dashi kawai ayi ayanke mishi hukuncin kisa dan na tabbata inba mutuwa yayi ba baza'a taɓa samun zaman lafiya da kwanciyar hanakali ba....
YOU ARE READING
GIDAN SOJA
RomanceLABARINE A KAN GIDAN BABBAN TSOHON SOJA DAYASHA GWAGWARMAYAR RAYUWA, SANNAN AKWAI CHAKWAKIYAR SOYAYYA.