009

9 0 0
                                    

Cikin Jirgi ba waje daya su Deela suka zauna ba Tee tana bayan Deela sosai shigowar Saleem kuwa direct ya nufo kujerar kusa d Tee ya zauna ganin itace ke gefenshi yy murmushi "karamar Momma ashe ina kusa dake banda damuwa gani ga uwata" daria tayi tace "ai bawan Allah gurbin ido b ido bane" kalan tausayi yy "Haba baiwar Allah kullum fa sai mun hadu amma kk cemin bawan Allah baki ko tambayar suna na?" "Hmmm wai kullum wani yaji sai yy tunanin gaske ne bayan jiya kawai muka hadu sai yau kuma nima bakai ka tambayi suna na b ai Mama ce" ta fada tana duban shi "A'a wlh Momcy ni daman ko Momma bata tambaya b ina d niyya don ko jiya naso tmby naji tsoro kar kice na fiye surutu" cewar Saleem yana daria itama dariar tayi a ranta tana cewa wannan yaron da Manyance yake a fili kuma tace "to ya sunan naka ne? Kila ma bb dadi" "haba Momcy sunan Dan naki ne bb dadin to na fasa fada"
"Yi hkr to fadi muji"
"Ahmad Saleem" tayi murmushi "Woah! Sunan Yaya na gaskia ka samu suna me dadi" daria yy "yawwa ashe Yaya zaki na kira na" ta harare sa "ko kuma ince Salimu ba" "haba Momcy a binni fa muke fa" ya fada sounding like a typical dan kauye "wai binni" tace tana daria shima dariar yy a haka dai jefi² suna hira har tayi bacci Deela ma dai baccin tayi shi kam Saleem earpiece ya saka ya cigaba d sauraron wakokinsa a ranshi yana yaba saurin sabo irin nata har suka isa filin jirgin na Indira Gandhi Internationl Airport New Delhi ana shirin sauka Tee ta farka kallon Saleem dake mata daria tayi tana fadin "wai har an iso ne?" Dariar ya cigaba dayi "amma dae Momcy ke Kaasa ce wlh daga zama sai bacci" jin an sauka tayi hamdala tana dariar itama "kai amma wlh an iso d wuri" "Hmm kedai baki san baccin awanni nawa kk yi ba ko?kodai daga sunan ku ne? Don akwai wata Cousin dinmu Fatima (Eymaan) itama banda bacci da cin awara bb abinda ta iya" {Lol @FSM) Ya fada yana karban Jakarta da ta saukar hararar shi tayi cikin sigar wasa "kai kuma halan cewa akayi ka zauna gaadi kar kayi baccin" daria kawai y mata suka jero tare Deela kam har ta fita waje a chan gefe suka tarar da ita ta hade fuskar nan bb alamar fara'a suna karasowa Tee ta fashe da dariar dake cinta don tun fitowar ta hango yadda wani ba'indiye ya tsare Deela da mgn sai kauda kai take shi kuma yaki tafia sai da ita tabar masa wajen banza Deela ta mata don tasan dalilin dariar sbd Tee akwai iya dariar mugunta Saleem dake rike da jakarta ne ya mika mata jin wayarshi na kara amsawa yy yana mgn cikin harshen turanci Tee da ta kura masa ido ta fahimci anxo tarban shi ne don tun cikin jirgi taga ya sauya layi zuwa na kasar (sbd already yana d Sim card nasu tunda ba yau y fara zuwa ba nan suke zuwa Med check up duka gidan su tafi y mata dai² fuskar ta yana fadin "Earth to Momcy" tayi firgigit tana duban shi cikin salon shi na tsokana yayi saurin kama baki "Laaa! Momcy badai kin faller ma wannan kyakkyawar fuskar tawa ba? Gaskia kiyi hkr ni ban girma b Momma ba zata aurar dani yanxu ba" y karasa yana wani karyar da kai gefe me Deela zatayi b daria b ita kam Teema don haushi harara ta watsa masa don ita ba shi take kallo ba ma hannun shi da ya rike waya take kallo da zoben dake yatsar wanda taga irinshi sak hannun Momma a airport tace "haba ai a haihuwar kaji ma na haifi wanda suka fika balle kai ke Deela zo mu tafi gara shi" daria suke mata ganin yadda ta hade fuska ya riko Jakarta "Momcy Hostels kuke ne?" girgiza kai tayi "a'a muna off-kay ne ga address din wajen zan nuna wa drivern taxi ya kaimu" "mu gani?" Ya karba yana dubawa "Kai! Momcy wlh unguwar ma daya ce to kinga kuzo muje driver din BB ya sauke mu tunda yaxo" karbar wayrta tayi "kai mu ma Yaya yace akwai driver din kamfanin su da zaixo y daukemu to kaga bamu d Sim card so yace in bamu ganshi b kawai mu hau taxi kar mu tsaya jira" jan trolley dinta Saleem yy yayi gaba abinshi ala dole suka bi bayansa Deela nata mitar cewa wai ya rike wa Tee kaya bai dau nata ba daria Teema tayi tana mata gwalo shikam tuni ya isa wajen wata mota suna mgn da mutumin dake tsaye jikin motar cikin hrshen turanci mutumin yace "Young Master kayi hkr please akwai wasu wadan da zan dauka inaga tare ma kuke a jirgi daya barin dubasu" Saleem yace "wai Ram su waye ne zaka dauka kuma daga Nigeria?" Wanda aka kira Ram yace "Young Master kasan Manager company dake Abuja ai ko?to kannen shi ne dayar ma tare Sameer ya muku komi na Schl ai" karasowar su Tee ne ya hana Saleem mgn shi kuwa Ram daman ya gan Teema a passport so yana ganinsu ya washe baki yna gaidasu tare da fadin "ya akayi suka ganeshi?" Teema tace "mu bamu sanka b ga wanda muka biyo nan" ta nuna Saleem Ram yy daria "so Young Master ashe ma ka sansu ai sune kannen Manager din" sai ynx Saleem ya gane dalilin zamansu Unguwa daya kenan duka Sameer Bhai ne ya samar musu wajen zama "Momcy daman ku kannen Uncle Ahmad ne? No wonder tun da na ganki jiya nake wa fuskar ki kallon sani ashe me kamannin ki na sani" "wai da gaske kasan Yaya na a ina to?" Deela tace "kudai maganannu ne wlh mutum ya gaji amma kun hana ya isa masauki sai surutu kuke in kun gama kun shiga motar" t fada tana bude bayan motar shidai Ram da baisan me suke fada b ya tsaya gefe yana kallon su Saleem ya nuna masa akwatunan su kafin ya bude bayan motan yana fadin "Momcy shiga muje kinji" shiga tayi tana wondering ya akayi same mutum yazo daukansu da Saleem sannan taji ya kirasa da Youn Master kuma ma ina Saleem yasan Yaya har yake kiransa Uncle oho
Shima ya bude gaban motar ya shiga Ram yazo ya jasu bayan ya gama saka kayan su cikin booth

RAYUWAR FATIMA Where stories live. Discover now