🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙
RAYUWAR FATIMA
🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙
Written by
Sadiey SmartThis buk is a work of fiction so any resemblance of story or lifestyle should be considered a coincidence
D whole Buk is dedicated to u My Aunty Billy ina sonki sbd Allah
Hhhhh gaskia nayi mamakin yadda kuka kasa gano wacece Salma duk da cewar da nayi wanta yana Germany ya kamata ku gane kanwar waye ce nd Maryam Shehu was asking bout tsohon Mijin Tee ita kuma Princess was thinking may be Salma diyar Mama Indo ce matar Abban Tee
lmao........17
KANO
Husna duk ta kagu Salma su fito tayi abinda ya kawota su tafi sbd ita tunda ta fara son BB tayi alkawarin ta daina harkar bin maza sbd ita ynx ma ko wanne saurayi bata mai kallon Namiji sai BB dinta shaye2n ma tana fatan dainawa vsoon sbd shi
Da hanzari Salma ta dawo ta zauna gefenta bayan ta raka Sir Jabeer ya tafi tsaki Husna tayi tana gyara zamanta "sbd kinsan ina nema wajenki kk wulakanta ni ko" Salma ta dafa lafadunta "I'm so sorry kawata ba haka bane kinsan Jay din ne ya hadu dakyar nake rabuwa dashi but ynx we can talk amma make it fast pls nasan Momy ta kusan shiga Schl nd kinsan dole zata neme ni barin gan time" Salma tace while tana ciro wayarta cikin jaka
Zare idanu tayi "kut Babe daya ta wuce gaskia nasan ynx tana hanya I suggest mu wuce kawai munyi maganar cikin Schl tashi2"
Bb yadda Husna ta iya tunda kan BB ne she'll do anything akanshi sbd haka bb musu ta tashi suka wuce ko wacce cikin tata motar bayan Salma ta maida rigarta da Hijab daman suna d lectures biyu sun samu har an shiga don haka suka shiga Class din bayan sun fito ne suka nemi waje suka zauna ta inda bb mutane nan Husna ta zayyane mata yadda ake ciki da kuma neman shawararta kan yadda zatayi ynx
Ba karamin dadi Salma taji b don itama fa ta yaba da BB din amma sedai it's too late sbd akwai dan wan Babanta dake karatu a Canada da zaran sun kammala za'ai musu aure sbd haka indai ita bata samu BB b to kowa ma ya rasa tasan kuma indai ba ta hanyar dasu Husna da uwarta suka kware ba wato Boka to bb abinda zaisa BB kallonta da sunan soyayya "Babe kinyi shiru kuma" Husna ta fada cikin muryar dake nuna alamu tana cikin wani hali don duk da kayan mayen da tasha amma bb abinda ya ragu na daga damuwar da take ciki
"Hmm bari kawai Babe ina ta tunanin yadda zan sama mana mafita ne sedai na rasa ta inda zamu fara inda ace ma kannenshi na kulamu ne sai mubi ta wajensu amma ina kuma kinga shi ba yawan zuwa makarantar nan yake ba balle mu gansa sedai hanya daya" cikin zakuwa Husna tace "wacce kenan Babe?"
Murmushi Salma tayi "zamu shigewa matarshi ne tunda ancha shashasha ce daga nan sai musan mataki na gaba" rungumeta Husna tayi cikin farin ciki "ina sonki Babe sbd a koda yaushe kina da mafita ga matsalalolina "Hmm" kawai Salma tace
Lkcn shigansu 2nd lecture yy sbd haka suka mike suka tafi ajin 'Amina gamu nan zuwa gareki dan dole sai na amsa Mrs AIB a garin nan' Husna ta raya a rantaBB
Tasowar su daga office kenan as usual drivers din motocin nashi mai dauke da customized plate number da aka rubuta AIB from One to five suka nufo gidan Papa ba tare da ya fada musu ba bayan sunyi parking ya fito sannan ya basu umarnin tafia kowa yaje yy harkokinshi idan ya tashi tafia zai kirasu godia suka mishi kafin suka shisshige motocin suka fice da Mansion din
Babban falo ya nufa sedai bai tarar da kowa ba hakan ya sanya ya nufi Karamin falon Momma ita kadai ya samu yasan su Afreen suna Schl suma su Little da Khaleel sai 5 sbd Makarantar hade take da Islamiyya kamar koda yaushe tana zaune ne akan kafet tana kallon Sunnah TV ga bowl din fruit a gefe tana sha da sallama ya shigo bayan zauna bisa kafet din tare da tankwashe kafafu sanny ya gaidata da murmushi ta amsa tana tmbyr shi aiki ya amsa mata da Alhamdulillah abinci tasa aka kawo masa bayan ya kammala ci ya dauki remote ya rage karar TVn ya fuskance ta itama nan take ta maido hankalinta kanshi don ta fahimci da magana a bakinsa

KAMU SEDANG MEMBACA
RAYUWAR FATIMA
Cerita PendekMuryar Gwaggon ta a lkcn da ta bijire kan bukatar ta wanda shine silar rugujewar RAYUWAR ta karo na biyu Muryar matan gidan a lkcn da suke kara zuga Gwaggon nata da kuma Rantsuwar da ita Gwaggon tayi wanda kuma saida ta tabbar dashi a kanta Muryar...