14

10 0 0
                                    

🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️

*RAYUWAR FATIMA*

🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️

Written by
*_Sadiey Smart_*

'''This buk is a work of fiction so any resemblance of story or lifestyle should be considered a coincidence'''

_Nasani basai kun fada b I'm a Big lazy writer ina me sake baku hkr na rashin posting kullum_

*Now harda biyan bashi sbd Issa double page {Lol jk} longest page ever a page of 3000 words ➕* Leggo....

*INDIA*

Zaune suke su biyu cikin Cafeterian suna cin abinci tare d dan taba hira kan yanayin makarantar da sauran abubuwa Saleem ne ya taho cikin sauri yana daria ya zauna kan daya daga sauran kujeru biyun da suka rage ba tare da yace komi ba ya janyo Mug din dake gaban Deela yakai baki sai d yayi emptying dinshi kafin ya sauke Deela da tabar cin abincin ta zuba masa ido sbd takaici ta ma rasa me zata ce kawai sai tace "Allah ya fika" zaro ido yy "yi hkr please kar ki hadani d Allah zan biyaki" tamai banxa ya dinga rokonta saida tace ta yafe masa kafin ya juyo da kallon shi wajen da Teema take "Momcy wannan kallon fa" Tee da ta zuba ma hannun sa idanu tace ba tare d ta kula maganar sa b "Leym wani kalan turare kafi so?" Duk d cewar bai fahimci mgnr b amman y amsa d "Daar Al Shabaab nd DC" ta girgiza kai "banda su fa?" Yace "gaskia bb" ta sake cewa "bamu taba haduwa a Kano b Leym?" Saleem yy daria "ji Momcy dai mun hadu mana a SUFI sannan a Airport" tace "Na! what I mean a SUFI sau nawa muka hadu?" Ynx kam ta fara bashi mamaki da tmbyoyin nata "sau daya mana a night before mu taho" ta katse shi "kafin ranar fa kamar 2 weeks before tahowar mu" murmushi yy "kinga Momcy ni rabona da zuwa *SUFI* nakai 3 Months sedai ko kinga me kama dani sbd yaran gidan mu kaff munfi gane zuwa *Ado Bayero Mall* in kk dauke BB dake zuwa SUFI" bata jira taji shin BB mace ce ko sabanin haka b ta sake girgiza kai ita kanta ta rasa dalilin da yasa take tmbyr tasa amma ya zama dole ne sbd ko yaushe ta ganshi sai hannun ya fado mata a rai musamman ma zoben sedai tana kokonto kamar wancan hannun yafi nashi kauri to amma bazai yiwu ba sbd abu daya "wannan zoben" ta furta a fili ba tare da sanin tayi hakan ba Saleem da jin hakan yasa yabi inda take kallo da idanu har zuwa kan yatsun hannun sa dake zagaye da Mug din nan ya bude baki da niyyar sanar mata cewa zoben na miye amma sai karasowan wata matashiya wajen su ya tsaida shi nuna ta yy d yatsa itama ta nuna shi sukai wata alama tare da kwashewa da daria cikin harshen Hausa tace wa Saleem din "Aboki kaine a garin mu ko?" Yadda mgnr ta fito zai tabbatar maka cewa ba yarenta bane kamar yadda siffarta d kamannin ta suka nuna na kasancewar ta tsantsar ba'indiya sedai mamakin yadda ta iya Hausa yasa su Deela zuba mata idanu bata jira amsar shi ba ta juyo garesu har ynx fuskanta dauke d ragowar murmushi na dariar d tayiwa Saleem ta mika musu hannu "Assalaamu Alaikum suna na Sapna" Tee ta miko nata hannun "Wa'alaykoum Salaam suna na Fatima" Deela ma ta miko nata hannun "Ni kuma Fadeela" dukkan su suna murmushi cikin jin dadin yadda suka karbeta itama ta fadada fara'ar ta Saleem ne yace musu "Kanwar Sameer Bhai ce" sudai tun zuwan su suke jin sunan sa amma basu taba ganinshi ba sai tarin dawainiyar da yake aiko musu ta hannun Ram "kai ina ka santa" Tee ta tmby "Haba Momcy ba ynx fa na fara zuwa Kasar nan b sometimes idan muna hutu mukan biyo BB kuma gidansu muke zama sbd son mu zaga gari da ita" ya karasa yana nuna yarinyar da ta kira kanta da Sapna wacce itama zasui sa'anni dasu Tee din "nima Bhayya ya taba kaini 9ja sau daya gidan su Saleem" sun fahimci tana da surutu kam suma kuma ba baya ba gwanda ma Fatima wani lkcn bata da hayaniya amma idan ta sake dakai shikenan "Ya Saleem ina ta sauri in dawo tun da Bhai ya fada min ka taho Schl dinmu" 'Hmm' cewar Tee jin Babban budurwar ta kirashi da Yaya yace "yeah tun isowar mu ai yace min kina Hyderabad wajen Didi amman zaki dawo sbd Schl" Deela da bakin ta baya shiru tace wa Sapna "wannan yaron kk kira Yaya? Shi kuma har da amsawa ko kunya" daria kawai Saleem yy Sapna kuwa ta zaro idanuwa "He's 2 years Older fa" Tee tace "How old are u Sapna?" "25yrs" Sapna ta fada tna kiran waiter kafin ta musu odering same abinda su Deela ke ci ita da Saleem Tee dake ma Saleem kallon kurilla ta kasa yarda sam sbd He looks younger dan his age she can't believe ya girmeta sam har da Shekaru biyu ma Deela kam sunkui da kai tayi sbd kunyar tsawar da tai ta daka mishi don su gani suke kawai irin girman diyan masu kudine kawai tunda yana d fuskar yarinta sai girman jikin kawai ganin yadda sukayi ne yasa Saleem zungurin Sapna "Shegen surutu muna zaman mu kinxo zaki saka su daina sakewa dani" Sapna da ta fahimci kwafsawar da tayi ta rufe baki tana cewa "Sorry Yaya" tsaki yy kawai yaja farantin Fried rice din da aka kawo musu ya fara ci ganin sunyi tsit yace "Momcy ko 100 yrs ke gareni fa I'll always remain yaron ki so karki wani damu ki manta da batun wannan akun" murmushi kawai tayi bata ce komi b har suka gama Saleem y biya kudin suna fita kuma suka tarar da Ram yana jiransu nan dukansu uku suka shige baya yayinda Saleem y shiga gidan gaba har suka isa unguwar suna hira da Sapna da ke ta basu labarai bayan an sauke su ne Ram yy nufin kaita gida amma sai tace wajen su zata tsaya drivern gida zai zo da dare ya maidata already ta sanar da Yayan ta da kuma Ammi dinta sbd haka Ram yy tafiarsa su kuma suka shiga ciki Deela tayi zaton Saleem zai biyosu amma sai taji yaja musu kofar gidan yana fadin "Momcy a huta lafia zanxo anjima" Tee ta amsa masa da 'Toh' kawai tana kokarin bude musu falon suka shiga Sapna ta zube bisa kujera ta fadin 'na gaji' cikin turanci daria Tee tai tace "lallai lectures nawa kk yi ne?" Tace "3" "a kina hutawa just 3 lectures amma har kin gaji lallai kam" suna ta taba hirar su sbd sunyi Sallah a Schl Fatima ta kalli Deela da tai shiru"ya dai Besty" Deela da tayi kalar tausayi tace "nikam na shigesu Tee ashe guy din nan ya girman nai ta masa rashin M halan ma fushi yy kinga yaki shigowa" Tee ta kwashe da daria "Madalla ke ba uwar masifa b a nan nace miki ki daina masa haka koda kin girmeshi ma bazai ji dadi b amma kk ki, me ma kk ce? Wai yaron ne ya cika raina da manyancen tsiya Allah shi kara" Sapna dake sararen su ta kwashe da daria itama ganin yadda Deela keyi da fuskar ta karshe ma tattara kayanta tayi ta shige daki tana cewa "Allah ya isa magulmata kawae"
Suma bin bayanta sukayi cikin dakin kwanciya sukai don huta gajia

RAYUWAR FATIMA Where stories live. Discover now