006

13 0 0
                                    

"Good Morning Daddy" shine abinda Fatima ta fada bayan fitowarta daki ta tarar dasu a dinning ana Breakfast lkcn karfe Sha daya na safe tun 8 da Deela ta tafi gidan Uncle dinta sai itama ta koma bacci sai ynx ta tashi tayi wanka itama Deela abinda yasa tayi sammako sbd Uncle Hameed ya kirata cewar tazo suyi sallama zai wuce UK a yau din karfe goma shiyasa drivern Ya Ahmad ya kaita sai gobe zata dawo zuwa jibi ta koma Kano ta fara shirye²n tafia skul

"Morning Princess hw was ur night?" Ya Ahmad yace yana kai kofin shayi bakinshi tayi murmushi tana jawo kujeran kusa dashi ta zauna suka sakashi tsakiya ita da Aunty Madame "Alhamdulillah Yaya" sannan ta gaida Aunt dinta suma yaran suka gaidata tace "yau bb Islamiyya ne?" Airah tace "Yes Mam anyi hutu ne" tace "Okay" tana serving kanta

Bayan sun gama karyawa ne Ya Ahmad yace ta sameshi daki wajen Ummy bb bata lkc tabi bayansa Ummy na zaune bisa darduma da alama sallar walaha ta idar bayan sun mata sannu ne Ya Ahmad ya fara magana "Ummy gaki ga Princess daman wata shawara na yanke" sai yy shiru Ummy tace "cigaba mana Baba ya kayi shiru" yy murmushi "daman gameda Princess ne daren jiya na kasa bacci ina ta tunanin halinda take ciki sai na yanke shawarin me zai hana ta tafi makaranta itama sbd a zamanin nan Ilimi fa shine garkuwan ko wanne mutum nd kinga yadda wancan krtn ya kare an cireta aka mata aure shiyasa a daren na tashi nayi wani dan bincike sai naga makarantar da Fadeela zata tafi har ynz suna bada admission shine kawai na nema mata already ma har an samu so sedai a fara shiri kawai don da safen nan akwai wani wanda ya taba zuwa daga asalin Company dinmu na chan kuma mun saba so na kirashi mungama komai na tura mai kudi zai gama mata koma har da wajen kwana a Off campus sbd banson zaman hostels Princess dina zata takura" wayyo ai Tee ji tayi tamkar ta daukesa ta goya sbd farin ciki Alhamdulillah shine kawai abinda take t mai²tawa a ranta Ummy kuwa dan jimm tayi kafin daga bisani tace "amma meysa kayi saurin yanke hukunci ne da ka tsaya an sanar da mahaifinku kafin nan" murmushi yy daman yasan za'a rina shiyasa sai da ya gama komai y sanar mata don ya rasa Ummy wace irin mutumce ita "ai Ummy naga in aka bata lkc za'a iya rasawa ne shine kawai na fara dashi maganar Abba kuma ko bayan tafiarta da kaina zanje in sanar masa sbd kinsan ynx yana ji wancan matar zata zugasa kodai tasa ayi wa Princess wani auren ko kuma tace yasa ta dawo gida taje tai ta musu bauta kuma nasan ba hanawa zakiyi b ke" Ya Ahmad ya mata bayani cikin nutsuwa duk da cewa ba haka taso ba amma sai tasanya wa abun Albarka tare da musu fatan Alkhairi godia sosai Fatima taiwa yayan nata kafin suka fita nan yake take sanar da Madam cewa zata tafi skul India daman already tasan maganar mutuwan auren tun jiya Ya Ahmad ya sanar mata fatan Alkhairi tai mata ita kuwa Airah cewa tayi "Mam ni saari zaki kawo min" daria tayi "Baby ai skul zani ba yawo ba" tayi nrai² da idanu "yeah still ai ana kawo tsaraba in za'a dawo" tayi daria "Okay that reminds me ban baku tsarabar ku ba ma ina zuwa" Babbar ledan me tambarin SMS ta fito dashi zuwa falon kowa ta bashi abinda ta kawo mai har da Aunty ya rage saura na Yaya Madam tace "to meye ake boyewa ne a fito dashi mu gani mana" "a'a kowa tunda an bashi ai sai yy gaba ko sauran sirri ne ehe" cewar Ya Ahmad Aunty tace "ai ko bakayi mgn b munsan naka ne Daddy" matsawa Tee tayi kusa dashi ta ciro kwalin gida biyu ta mika masa "wow! Princess wannan tafiyar tawa ce My fav perfs gaskia nagode dole kuma in bada tukuici" tayi murmushi "Daddy ga Babban tukuici nan ka bani na schl ai sedai ince Allah ya saka maka da gidan Aljannah kawai" da "Ameen" suka amsa nan tayi excusing nasu ta shiga daki don kiran Deela "Hello Babe"

"Yes Yaya's Princess"
"Guess what?"

"Ke dallah fada min ta samu kenan kinsan I'm not good wen it comes to guessing"

"Sweetheart you won't believe dis!!"

"Whaaat? Tee banson jan rai fa"

"Tare zamu wuce wlh"

"Zuwa ina Kano? An maida auren ne?" Deela tace in disbelief

Tsaki Tee tayi "aikin banza kin bata min Mood ma ina miki maganar India schl"

RAYUWAR FATIMA Where stories live. Discover now