15

11 0 0
                                    

🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙

*RAYUWAR FATIMA*

🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙

Written by
   *_Sadiey Smart_*


'''This buk is a work of fiction so any resemblance of story or lifestyle should be considered a coincidence'''

*15*



Bude baki Ayman yy da niyyar gaidata amma sabanin hakan sai yace "Mam waye wannan?" Teemah da bata fahimce shi b tace "waye a ina?" Nuna cikin wayar yy "wannan na bayan ki" da sauri ta juya sai taga Saleem duke bata ma san ya karaso kusa d itan b Saleem ko daman ganin tana VC yasa ya leqo don ganin dawa take sai yaga yaron da ya gansu tare da ita ne a SUFI yana shirin masa mgn sai yaga ya miqa wa wani wayar wannan din ma suna kama sosai da ita sedai ya fisu haske kadan murmushi yy wa yaron yana daga masa hannu "Hey Y kk?" Cikin sanyin da ya kasance yanayinshi ya amsa wa Saleem da "fine Uncle" tare da gaishe sa itama ya gaidata yana tmbyr Aunty Dee daidai d fitowar su mika mata wayar Tee tayi bayan sun gama shiriritan su don Ayman yafi sakewa da Deela kafin ta miko mata wayar tambyrta Ayman yy "Mam yaushe zaki dawo?" Murmushi ta sakar masa "Don't worry Boy da munyi hutu zan dawo me kk son in kawo maka?" Ayman dake jin dadin yanayin yadda take nuna masa kulawa yace "bb komi kawai ke nake so ki dawo kinji" "to ina nan dawowa Soon" Amaan ya dawo ya zauna kusa dashi bayan ya gama cire Uniform dinshi Fatima ta dubi Ayman "Small Boy je ka cire Uniform maza banson zama dasu ka sani" "Toh Mom" ya fda da sauri yana mikewa Saleem dai har ynx yana makale bayan ta Amaan yace "Laa Mam nasan wannan, mun ganshi ranan a SUFI ko" ya fada yana zaro ido  daria Saleem yy "nima ai na sanka Boy sedai bansan sunan ka ba"  "Mam ya suna na ma?" Ya fada yana daria "Mai Unguwan garinku Amaan ka maidani Kakar ka ko?" "Uncle Mam ta hana ni fadan sunan Abban ta fa amma ni tana fdan nawa" Saleem yace "to kaima ka fada kawai ai ni Yayan ta ne in ta maka fada zan rama maka" murmushi Amaan yy "Isma'eel Ahmad Isma'il ana cemin Amaan"  "Wow nice name ni kuma suna na Ahmert Saleem Ibraheem ya sunan kanin ka?" "Sunan shi Ahmad L Kabir" Amaan y fada daidai sanda Ayman ya dawo ya zauna mamaki ne ya kama Saleem jin sunan mahaifinsu ba daya b zaiyi mgn Fatima tace "Boys kuje kuci abinci in su Ummy sun tashi ku gaidasu zanci abinci nima" sallama sukayi ta kashe wayar Saleem yace "Momcy ya naga kuna matukar kama da Ayman amman shi ba yaron Uncle Ahmad bane kuma ba kanin ku ba coz surname dinku ya bambanta is he ur cousin?" Daman tasan za'ayi haka don Saleem mutum ne mai yawan tambayi kan abinda ya shige masa duhu ta fahimci hakan tun daga haduwar su mikewa tayi don isa kusa dasu Deela sbd daman dan nesa dasu ta koma take wayar coz sun cika hayaniya Babes din Saleem dake niyyar sake mgn Fatima ta katse tare da fadin "muci abinci Leym kai muke ta jira daman" su uku a Plate daya shi kuma nashi daban jujjuya Spoon yake yana duban yadda suke ci hankali kwance ya harari Deela dake mai kallon gefe "ni shikenan kamar wani maye cin abinci ni kadai wlh na saba a gida duka muke haduwa muci har su BB da Momma shiysa duk haushi kuke bani don kun tsane ni" daria Sapna tayi ta ciro cokalinta ta koma kusa dashi "Muci tare kaji Ya Saleem dina rabu dasu" murmushi ya mata daman sun saba ko a gidansu Sapna suna cin abinci tare Fatima tace "Ynx Leym nima har dani kk jin haushin" ya murguda baki kamar yadda mata keyi "eh din ai ba haka uwa take ma yaranta ba bata kulawa dasu" Deela da tun dazu take kwabar kanta bata tanka ba sbd kar tai baranbarama don karamin aikinta ne ta hantari Saleem tunda ta saba bata san sanda ta kwashe d daria b "wlh zama cikin mata ya bata ka dubi yadda kk abu kaman mace" daria duk sukayi daman sbd ita yy hakan don ya fahimci tun a Schl da taji shekarunsa ta kasa sakewa dashi a haka suka gama cin abincin sunyi hira sosai sbd gobe bb Lectures zasuyi baccin su Sapna ce ta fara hamma Deela tace "Besty tashi muje mu kwanta kinji nima baccin nake ji" Saleem ya kama baki "Oh su Dee kilbibi har an zama Besties to wlh Momcy wannan bata da amana har ta chanza ki da wuri haka" Fatima tayi daria "rabu da ita Nima na dade da chanza ta ai" Deela ta harare shi "to hadasu kasa raba su ai ko baku fada ba ansan ta chanza ni ynx takai take ka dade da kwace min ita" _Deela kenan mai hali bai fasawa_ "Yeah fadi da ihu ki kara da wayyo ynx dani take ko Momcy Besty" "sosai ma" cewar Tee tana daria gwalo Saleem yaiwa Deela tuni taja hannun Sapna suka shige cikin gidan Fatima tace "Leym sai da safe nima fa baccin zanyi" marairacewa yy "Momcy mana" tasan fitinarshi sarai "Leym menene ka fa daina abu kamar karamin yaro kai fa Yayanmu ne" bata fuska yy "ni wlh gaskia Sappy ta kwafsa min amman in fada miki gaskia wlh ban taba miki kallon kanwata b sbd kallon Yayata nake miki I dunno why ba ma wannan ba baki bani amsa ta ba" "amsar mii kuma?" "Ayman amma in sirri ne kuma shikenan banda hurumin ji sai in tafi ko" sam bata da niyyar masa karya duk kuwa da maganar Yayanta amma yau ta deciding ta amshi kaddarar ta hannu biyu sbd boyewar bb abinda zai chanza so tayi niyyar sanar dashi don a ynx jin Saleem take tamkar jininta ta dade bataji ta aminta da wani ba bayan Deela kamar shi a hankali ta dago yanayinta duk ya chanza ta bude baki a hankali tace "Saleem Ayman Dana ne" bai fahimci yanayinta b hakan ya saka shi kwashewa d daria tare da kallonta zaiyi mgn sedai ganin hawaye a idanunta yasa dariar tashi katsewa "wai da gaske kk ne Momcy ni wlh ban yadda b" murmushi tayi "wlh Saleem gaskia ne" "How?" Ya furta ba tare da ya shirya ma hakan ba tace "naji kace Uncle Ahmad dat reminds me ina son tambayar ka inda kasan Yaya na na manta" "Momcy mu bar wannan sai gobe zan baki lbr but ki fada min yadda Ayman dan kusan shekaru goma ko sama ya zama danki as young as u are hankali na sam bazai dauka b" daria kawai tayi "Sai gobe zaka ji" yace "Momcy pleas.." katse shi tayi "Leym ban sanar maka Ayman Dana bane saida na shirya baka tarihi na sbd amintar danayi dakai so kar kaji komi gobe idan Allah ya kaimu zaka san wacece *Fatima Isma'il Adam* jinjina kai kawai yy tare da mata sai da safe sanda yaga shigarta gidan bayan ta rufo kofar kafin ya wuce nashi gidan

   _To asuba ta gari Indiawa_



*Nigeria*


*∞Kano*

BB bai bar gidan Momma b sai wajen La'asar nan ma sbd kar ta fahimci halinda yake ciki ne shiyasa amma sam baya sha'awar komawa gidan sbd Meenah tabbas ya yarda wanda bai dace da macen kwarai ba yana cikin matsala a haka suka karaso gidan bayan ya sallami driver da guards dinda Papa ya kakaba masa da tun bayason suna binshi har ya hkr kafin ya shige cikin gidan ma'aikata nata gaidashi

Shiru ya iske falon kasan hakan ko ya bashi mamaki don ya manta rabon da yaga hakan sbd kullum sai kannen Meenah sunxo gidan kuma koda basu zo din ba TV a koda yaushe yana aiki sabanin yau da hatta wutan falon da aka kashe tun daren jiya yake a kashen har ynx sai ya danganta hakan da kila bata jin dadi ne take wata zuciar tace masa kodai fushi tayi sbd marin da ya mata da sauri ya leqa kitchen nan ma baiga alamun ko chokali an taba ba yau sbd duk abinda tayi aiki dashi nan take bari sedai masu aiki su dauke duba waste bin dake kitchen din yy amma Empty da alamu tun safe da aka fitar da sharan babu abinda aka sake zubawa take kuma yy nadamar abinda yai mata sbd Sam bai kyauta ba da ya mareta (Allah sarki BBn mu na mutunci akwai hkr) yasan ta sarai in tana fishi ko abinci bata ci sbd haka da hanzari ya hauro saman da niyyar yaje ya lallashe ta but abin mamaki ko ina ya duba har nashi dakin bb Meenah bb alamunta ciro waya yy ya danna mata kira bata daga ba ya kira yakai sau hudu sai a na biyar din ta daga tare da yin shiru sanin bazatayi magana b yasa shi mata sallama a ciki-ciki ta amsa bai damu b yace "Sweety kina ina na dawo ban sameki ba?"  A daya bangaren sukai murmushi ita da Aunty Fauzah amma Namiji baida kunya dazu ya mareta ynx kuma zai xo yana kiran ta Sweety har ma yana tambayar ta tana ina abinda suka shirya da Auntyn nata ta fada masa "waton ga maras zuciya ko ni banda gidan uba sai a min gori kuma in nemi guri in zauna to gidanmu na tafi yauwa" baiji dadin kalamanta b amma sbd yasan shima d nashi laifin na biye mata har ya taba lafiar jikinta sai ya danne "haba abin ai bekai nan ba Kinga to kiyi hkr kinji badai kina nufin Yaji kikai ba haba Sweety ba girmanki bane ki daure ki dawo kinji I'm waiting for u" wata daria Meenah ta kece da tare da fadin "wai kai Abbakar me ka daukeni ne, wacce bata san darajar kanta ba? To wlh ba haka nake b in kaga na koma gidan ka kazo har gidanmu ka bani hkr ne" kitt ta kashe wayan sukai daria har da tafawa da kanwar Babartan

Murmushi BB yy lallai Meenah bata san waye shi ba da har take masa wannan rainin arziqin amma taje zai shayar da ita mamakin da tunda Babarta ta kawota dunia ba'a taba bata irinsa b








*_Smarty💞_*

RAYUWAR FATIMA Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon