🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙
RAYUWAR FATIMA
🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙🎙
Written by
Sadiey SmartThis buk is a work of fiction so any resemblance of story or lifestyle should be considered a coincidence
16
Washegari tun safe Sapna da Deela sun gama shiryawa kida suka kure cikin MP din Deelan suna ta chashiyarsu a falon bb abinda ya damesu
Murmushi Tee da ta fito daga kitchen tayi hannunta dauke da tray babba wanda a saman shi Food flask ne da Wani bowl me murfi sai plate mai dan girma, serving spoon, forks da kuma mugs da sauri Sapna ta daina rawar ta nufota ta karbi trayn ta isa kan Centre Table dake tsakiyar falon ta ajiye ita kuma Teema ta koma kitchen din ta dauko Flask da sauran kayan Tea irinsu Madara, sugar, bread, butter, Ovaltine da kuma Black Coffee wanda ita shi take sha
Kashe kidan Deela tayi ta nufo wajensu tana fadin "toh Mrs Chef tunda an gama girkin ai ynx kinje ki shirya ko?" Sapna tace "kai Sis ko sannu fa baki mata ba" tana shirin bata amsa aka danna Bell da sauri Sapna taje ta bude murmushi tayi ganin Saleem tsaye cikin kananan kaya yy matukar kyau abinshi tare suka shigo suna gaisawa sallama sukai a kofar falon kasancewar duk suna sanye cikin kayan mutunci yasa Deela fadin "Shigo" duk da ita Tee doguwar rigar bacci ke jikinta amma ta daura rigan sanyi a kai gefenta Saleem yaje ya zauna ya tsokanar su Deela "yaran nan ina zakuje haka kuka sha wanka" dan hararansa Deela tayi "sbd bama wanka sai zamu fita ai dole kamar shima b wankan yy ba" Tee tace "wlh kuwa Leym in fada maka tun asuba suka shirya wai zasu unguwa" daria yy "ai nasan sai haka su wa'e da wanka da sassafe bb lectures ai da walakin balle kuma an hadu da waccan kafar yawon" zumburo baki Sapna tayi don tasan da ita yake ita kam Deela kin kulasu tayi "Gud Morning Momcy" cewar Saleem yana maida kallonshi ga Fatima "Morning Leym u luk breathtaking" daria yy har d rufe fuska "wayyo Momcy kinsa naji kunya Nine fa mummuna kaf a yaran gidan mu" murmushi kawai tayi batace komi b Saleem ya tashi yana cewa "naga alamu 'yan matan nan sbd ado suka aje abincin nan nikam bari ku gani" Black Coffee ya dauko yana kokarin hadawa "mudai kar a cinye mana abinci duk ga wacce taja nan da taki shiryawa da ynx mun gama ai" cewar Deela "to marowata ai Momcy na ce tayi wasu kam bb abinda suka iya sai rawar kai" "yi yadda kk so Leym dina ai mai uwa gindin murhu bai kwana da yunwa"inji Fatima Sapna dai daria take tace "Ya Saleem pls nima ka hada min" "Anqi a hadan baki da hannu?" Deela tace "kema dai mai wannan ya iya banda jagwalgwalo har kk cewar ya hada miki abu bayan ma kince Tea zaki sha" Sapna ta dauki Coffee da Saleem ya gama hadawa tana fadin "duba ki gani" "Wow" shine abinda Deela ta fada ba tare da ta shirya ba "now u understand why nace ya hada min" Saleem ya amshe kofin yana komawa mazauninshi tare da mikawa Fatima dayan Mug din "Jazaak Allah bil Jannah" tace tana kallon yadda yy ma Coffeen kamar wani kwararren yaron Coffe shop "so daman ka iya wannan ka barni baka koya min ba" Sapna tayi saurin fadin "ai wlh Faty Ya Saleem bb girkin da bai iya ba" rike baki Fatima tayi don har ga Allah yadda take ganinshi Ajebo batai tsammanin ko Tea ya iya hadawa kanshi ba rokonshi su Deela sukai tayi don ya hada musu suma da kyar bayan ya gama jan musu rai kafin ya hada yau kam tare suka ci abincin dashi bayan sun gama suka zauna jiran Tee ta shirya sannan suka fara shirya inda zasu je Sapna ke irgo musu Outing places dake New Delhi din kamar haka : The garden of five senses, Lodhi Garden, Tughlakabad Fort, Asola Batti Wildlife sanctuary,Nehru Park, Jantar Mantar, National Rail Museum dasu Millennium Park Teemah da ta fito cikin shiri tana saurare tace "Leym zaba mana ai kasan duka wuraren ko" gyada kai yy sannan yace "ina ganin muje Nehru Park da National Rail Museums sai mu wuce gidansu Sappy in yaso wata rana maje sauran wajejen" Deela tace "ai daman ni duk inda aka irgo zuwa zan ko ba yau ba ehe" "Mayawaci dai baiji dadi ba" inji Saleem Sapna da Tee suna ta dariar diramar su Deela Ram ya iso da mota mikewa sukayi suka fita tare da kulle gidan suka shiga motar

YOU ARE READING
RAYUWAR FATIMA
Short StoryMuryar Gwaggon ta a lkcn da ta bijire kan bukatar ta wanda shine silar rugujewar RAYUWAR ta karo na biyu Muryar matan gidan a lkcn da suke kara zuga Gwaggon nata da kuma Rantsuwar da ita Gwaggon tayi wanda kuma saida ta tabbar dashi a kanta Muryar...