Saida suka shiga garin Abuja kafin driver ya tmby Tee unguwar da suka nufa Fatima da gabanta ke faduwa sbd tunanin yadda Ummy zata karbi maganan ta dago d kyar ta sanar dashi Deela da ta fuskanci halin da Teema ke ciki ne ta riqo hannunta tare da sakar mata murmushi"kada ki damu kawata komi zaiyi dai²" gyada kai tayi ba tare d tace komai ba sukayi shiru kowacce da abinda take saqawa cikin tata zuciar a haka har suka iso Unguwarsu Ya Ahmad unguwa ce ta masu kudi baka jin motsin kowa har sbd kowa yana cikin gidansa sai daidaikun masu gadi dake zaune kofar gida a haka suka iso kofar gidan Ya Ahmad horn sukayi security ya leko ganin Tee yayi saurin komawa ya bude tare da isa wajen motan bayan y kulle get su kuma sunyi parking ya shiga musu barka da zuwa tare da amsar akwatunan da driver ke fitarwa daga Boot din motar cike d farin ciki domin yasan zuwan Kanwar maigidan nasu Alkhairi ne sbd yadda Oga bai hada soyayyarta da kowa ba kai ko matar gidan neman fada take a wajenta sbd duk abinda tace ya zauna suma ma'aikatan gidan suna jin dadin zamanta a gidan sosai driver ne ya musu sallama alamar zai juya tace "Haba Mlm ka tsaya kayi sallah kaci abinci sai ka wuce ko" yace to tare da godia mai bawa fulawa ruwa ta kire hangoshi yana wanke daya daga cikin motocin Yayanta ya iso da gudu yana mata barka da zuwa tace "Sadi please ka kai wannan bawan Allahn yy sallah sai kazo k amsar masa abinci cikin gidan" "to Princess" ya amsa mata da tare da nunawa driver hanya suka wuce ita kuma da Deela suka nufi ciki wanda har securityn ya dawo daga shigar d kayan nasu da murmushi a fuskarta tayi sallama suna zaune a falon wato matar Yaya wacce take kira da Anty Madam sbd yy dake kiranta Madam din da kuma yaranta 'yan biyu Amrah da Airah da gudunsu suka iso gareta suna murna daya bayan daya ta dagasu suna daria kafin ta sauke tana tambayar su ina Amaan sukace Daddy ya fita dasu shi da Ya Aymaan zama tayi suka shiga gaisawa da Madam tana tambayarta ya Ango da murmushi kan fuskarta tace "yana lafia" suka gaisa da Deela sannan Teema take tambayarta ko ina Ummy tayi daria "Ummy tana daki kinsanta ai wai su Airah sun cika mata kunne da hayaniya shine ta shige kuma Daddy yy musu warning kar wacce ta bita" daria tayi tana mikewa "da gaskiarsa subar masa uwa ta huta kunga kuzo Ku dameni nice Babarku" aiko suka biyota tare suka isa dakin da yake mallakin Ummy a gidan sallama tayi suka shiga da mamaki Ummy ke kallon su tana fadin "wa nake gani ne kamar mutan Kano ta Dabo" Deela ta karasa kusa d ita tana bata side hug da fadin "Oyoyo Ummyn mu" cikin farin ciki ta amsa da "Maraba Fadeela ta ya hanya?" Zama tayi tana fadin "Alhamdulillah Ummy mun sameku lafia?" "Lafia lau ya su Hajia Meron?" Deela tace "lafia lau suna gaidaku" to Maa Shaa Allah" nan Fatima ma ta gaidata tana tmbyr ya mai gidan tace lafia lau yy tafia ma "OK shiyasa bai kawoki b kenan na ganki da Auta (sunan d ake kiran Deela a gida kasancewarta Last born)" Fatima ta amsa da "eh" mikewa tayi "Ummy bari muyi sallah tukun" Dakinta dake kusa d na Ummy suka shiga komi nata yana nan kuma wajen tsab sbd dokar gidan ce ko wanne daki kullum sai an gyara koda bb mutum ciki sbd gudun unexpected zuwa musamman ma nata da Ya Ahmad yace a barwa Princess dinshi dakinta idan tazo ta sauka a nan bayn sunyi wanka da Sallah suka fita nan suka tarar d Ummy m a falon har Ya Ahmad da ya shigo ynx rungumeta taji anyi from nowhere murmushi tayi tana juyowa yaro ne da bazai gaza shekaru 14-15 ba tsananin kamansu da Teema zai baiwa mai karatu mamaki don kamar an tsaga kara hatta kalar fatansu shafa kanshi tayi tana daria "My boy an girma kaine haka tsawon mu daya?" Ummy dake daria tace "an girma kam sai aure dogo ba lamba" buga kafa yy irin nan sakaltattun yara "Mam kinga Granny ko" "rabu da ita Sweetheart baka girma ba bb mai maka aure sai kayi PhD abunka" "Princess ni baza'a kulani bane ba? Gaskia ba gentle ina nan na kagu ki fito amma kin tsaya kula danki koh" kama kunnuwa tayi "sorry My Yaya My Baba my one nd only" "dadin baki kam ai kin kware" ya fada cikin daria shima dai kamanninsu daya da ita sai bambancin shekaru wanda a kalla zai mai 40yrs ba zaka ce Ummy ce ta haifesa ba sbd kyan jikinta na fulanin asali kuma ya hadu d jindadi da take ciki gaishesa tayi ya amsa yana tmbyr mijinta tace lafia kawai tayi shiru ya bita da kallo sosai gaisuwan Fadeela ne ya katsesa ya amsa yana "Auta kece kk yo rakiya kenan" Deela dake rike da hanun wani yaro da bazai gaza 10yrs ba tayi murmushi "eh wlh Yaya ni ce nazo muku sallama ne zan wuce skul a India nan da 12 days" Maa Shaa Allah! so d gaske kun bar BUK kenan?" Daria kawai sukayi nan suka mata fatan Alkhairy aka cigaba da tattaunawa a hankali yaron dake jikin Fadeela ya matso kusa da ita yana mannuwa a jikinta tureshi take da niyyar yi sukayi ido hudu da Ya Ahmad wani mugun harara ya wurgo mata take tayi kasa da idanunta shi kusa yaron jin yau bata turesa ba y dago yana kllonta kauda kai tayi shikam cike da jin dadi ya kwantar da kansa a jikinta hawaye ke shirin zubo mata tayi saurin gogewa wanda duk suna ankare da abinda take amma bb wanda y tankata sai ma Ummy da ta mike ta nufi dakinta abinta shima Ya Ahmad mikewa yy yana fadin Princess kuci abinci zan fita zamuyi hira idan na dawo ko" sam taji bakinta bb appetite amma gudan kar y gane tana cikin wani hali yasa t amsa tare da mikewa tana kwantar da kan yaron da har bacci ya daukesa bisa kujera Fadeela ke fadin "Oh Ayman bacci bai masa wuya musamman idan wannan dogon ya wahalar dashi" tura baki Amaan yy Tee tayi murmushi "rabu da ita Sarki na ai tsawon yana cikin siffofin kyawawa yafi a kiraka da gajere kuma kafi kowa kyau a 9ja" yy daria cike da jin dadi yayinda ita kuma Deela ta murguda baki tana fadin "yabon kai...." a dai² sanda suke zama a kujerun dinning din ba wani abin kirki sukaci suka mike Madam ta harari Amaan "to Jela sai ka barta ta huta ai ko lesson teacher ku ynx zai xo" badon yaso b ya zauna a falon su kuma suka shige daki don hutawa kafin magriba......Kano ta Dabo cigari mai mata mai mota tumbin giwa ko dame kazo an fika (Lol)
Convoy din motoci ne zafafa guda takwas bakake wuluk suka nufo cikin unguwar ta Nassarawa G.R.A dai² wani babban mansion isowar su keda wuya get din ya fara budewa d kanshi b tare d kowa ya tabasa ba kutsa kai sukayi ciki tare da nufar parking space dake can gefe tsayawa fadan irin haduwar wannan mansion zai dauki me rubutu tsawon lkc sbd haka masu karatu ku kwatanta kawai wannan mansion mallaki ne ga Retired Chief of Air staff Air Marshall Ibrahim Abdu wanda kowa yasan shi a garin nan kasantuwar shi gawurtaccen mai kudi na bugawa a jarida shafin farko kuwa ko da yike Familynsu kaf bb talaka domin tun kakanni suka gaji arziki so ba haye sukai mishi b shiyasa sam basuda wulakanci ga na kasa dasu
Suna gama parking duk na sauran motocin suka fito securities ne ga dukkan Alamu sbd yadda suke sanye da bakaken kaya ko wannensu fuska a murtuke sedai wani abin mmakin shine madadin su bude dayan motar da ga alamu na mai gidansu ne a'a sai kawai daga ciki aka budo kofar tare da zuro kafafu tare da fitowa a lkc daya Subhanallah! Shine kawai abinda mutum zai ambata idan yaga wannan kyakkyawan surar mai dauke da fara kar din fata yayinda ya kawatu da kakkarfan jiki da kuma bakin gashi daga na kai har zuwa sajen dake kwance a fuskar ba kuma anan kadai ya tsaya b murmushin dake kan fuskar tasa ba karamin kara masa kyau yayi b mgn yakeyi d driver sa suna tafia yayinda sauran guards din suka dakta wajen motocin a dai² kofar main site din gidan suka tsaya bayan sun gama driver ya juyo shi kuma ya nufi cikin living room din bakinsa dauke d sallama 'yan matan dake zaune su uku suna kallo ne da kuma wani dan saurayi d bazai wuce shekaru 19-20 b suka taso a tare cikin farin ciki suka nufosa gabadaya rungumeshi namjin yy yynda matan kuma ya mika musu hanu sukayi musabaha
Naso kwarai shafin yafi haka sedai rashin chaji yasa na dakata Allah ya hadamu gobe
#Smarty

STAI LEGGENDO
RAYUWAR FATIMA
Storie breviMuryar Gwaggon ta a lkcn da ta bijire kan bukatar ta wanda shine silar rugujewar RAYUWAR ta karo na biyu Muryar matan gidan a lkcn da suke kara zuga Gwaggon nata da kuma Rantsuwar da ita Gwaggon tayi wanda kuma saida ta tabbar dashi a kanta Muryar...