💞💞💞LAILAH💞💞💞
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS
Page 13-14
________________________Washer gari karfe bakwai Lailah ta bar gida,ba ita takai ba sai bakwai da hamsin saboda holdup din da ke hanyya a sakamakon hatsarin da a kayi,tana shiga hall ta taradda few student,wuri ta samu ta zauna ta bude handout ta tana karatu kafin lokaci yayi,takwas nayi Wani Lecturer ya shigo,hannun shi rike da papers,raba shi biyu yayi yaba class rep yace ya raba,shi kuma ya rike rabin ya fara rabawa,bayan an gama bada answer sheet yace kar wanda ya bude question din da aka ba shi in ko wani ya bude tog is done with his/her exam,sai takwas da minti sha biyar aka gama rabawa,"u are all starting eight thirty and finish ten thirty(10:30)",lokaci nayi yace kowa ya fara,nan wasu invigilators suka shigo,"folding hannun shi yayi a baya yana bi roll by roll,Lailah da wata ya hango suna side talk,ku mike,"Lailah na jin muryan lecturer tayi salati a zuciyar ta,gaban tako sai dukan tara-tara yake",what are you two discussing,don't u know that u are in an exam hall,that a sign if malpractice,"we are srry sir cewar Lailah",she asked me to help her with pen sir,"y can't u call my attention before u speak",am sorry sir pardon me sir that won't happen again,u are pardon but you won't sit untill 30 min remaining,"thank you sir",bayan ten minutes kuma yace su zauna saboda yanda Laiah tayi beheaving so calm and obedient,"thank you sir kawai tace ta zauna ta cigaba",dama question biyu ya rage mata a cikin 6 din da ya bayar,"saura minti sha biyar a yi submitting ta kammala ta fata cross checking,"bayan ta gama ta tashi tayi submitting",nan aka fara submitting,lokaci nayi ya amshi papers din kowa,wurin wani bushiya ta zauna bayan ta fito daga hall,tana nan zaune wata yar 100 level tazo tace pls are u khadija Muhammad Ibrahim,"yes I am how can I help you",sir Muhammad said I should call u,"da okh kawai ta amsa ta mike ta nufi hanyar office din shi", yarinyar kuma ta kama gaban ta,"tsayawa tayi a bakin kofan,sai da tayi minti 3 kafin tayi shahada tayi sallama",amsa sallaman yayi ya bata izinin shiga,"shiga tayi ta tsaya",nuna mata kujeran dake wurin yayi yace ta zauna,daga nan shiru ya biyo baya,bayan ya gama rubuce rubucen shi tsawon minti goma ya dago ya kalle ta,"kanta na sunkuye tana wasa da zoben yasar ta",ganin bata kallon shi hakan ya ba shi opportunity kare mata kallo,"dagowa tayi dan taji a jikin ta ana kallan ta",tsaurin dauke idan shi yayi ganin ta dago,Khadijat ya maganan mu naji shiru sati daya kenan,"shiru tayi tana wasa da zoben ta",khadija give me an answer am I welcome or not,"nan ma shiru ba amsa",tagumi kawai yayi ya zuba mata na mujiya(Ido),sai da taji kallon ya ishe ta kafin ta budi baki tace"unnmmm....... sir unmmm............ummm.............,stop unmming me,talk to me,feel free,"shiru tayi dan tasan abinda zata fada ba gaskiya bane",am hearing you,am all ears,ji tayi ya bata tautsayi,kundubala tayi tace"an min miji",sandarewa yayi a wurin so speechless,"jin shiru ne ya sata dagowa taga kaman ma is not with her",buga table din gaban shi tayi amman shiru bai motsa ba,sai data buga sau uku kafin ya yi firgigit ya dago ya kalleta ta,sadda kanta kasa tayi,hannu biyu yasa ya rike kan shi saboda wani irin sarawa da yake mai,bayan kaman minti biyar taji yace is that true,"girgiza mishi kai tayi dan bakin ta ya mata nauyi",okh thanks Allah ya baku zaman lfy,kiyi wa iyayen ki biyayyah,"bata ko amsa shi ba",sossai ya bata tautsayi da zata iya da tayi accepting din shi,amma Inaaaaaaa.................ba zata iya ba,za dai ta taya shi da addu'an Allah ya ba shi wacce ta fita.
Daga office din shi cafeteria ta wuce tasa a kawo mata fish roll da malt tana ci tana karatu,sha biyu da minti Arba'in da biyar ta kammala,"attention din masu serving ta kira ta biya su,jakar ta ta dauka ta bar wurin,masallaci ta je,kuskuran baki kawai tayi dan tana da alwala,bayan ta idar da sallah ta wuce hall,karfe biyu lecturer suka fara second paper,ba su suka gama ba sai hudu,tana fita taga driver yazo,ya dauke ta sai gida,tana shiga parlor ta tadda Mama da Husna a zaune,kusa da Mama Lailah ta zauna ta daura kanta bisa shoulder Mama tace"washhhhh! Mama na gaji wlh,dariya Mama tayi tace toh ajebo,sannu,ya paper,Dariya Lailah tayi tace"a'a fst luv kawai na gaji ne,exam ya chaja min kai, murmushi lailah tayi tace a'a fa mama kwai nagaji ne exam ya chaja min kai,Allah ya bada sa'a,"da Ameen-Ameen first luv ta amsa",gaida ita Husna tayi,tace ya jarabawan,"lfy lau Alhmd sweet sis,ya makaranta",Alhmd yaya ta,Mama bari na watsa ruwa,ta fada tana mikewa tsaye,"toh in kin fito ga abincin Ki a dining,okh fst luv,hanga Jakar ta tayi a hanga,kayan jikin ta ta cire ta daura towel ta kwanta dan ta huta kafin ta shiga wanka,sai da tayi minti goma a kwance kafin ta iya tashita hada ruwan wanka mai zafi saboda gajiyan da take ji,wanka tayi hadi da alwala,bayan ta fito ko mai bata tsaya shafawa ba ta saka singlet ta daura zani tasa hijab ta tada sallah,bayan ta idar tayi addu'oin da ya kamata mutun yayi banyan ya idar da sallah kaman "ayatul kursiyu,fakaq,nas,ikhlas, subhanallah sau 33,walhamdullah sau 33,wallahu akbar shima 33,sai ki karanta la'ilah ha illalah wahdahu la sharikala lahul mulku walahul hamd wahuwa ala kulli shai'in kadir da sauran da sauran su.....................bayan ta gama ta tashi ta shafa mai tasa kwalli ta fesa turare sannan ta nufi drawer ta dauko wani material gown da dan kwalin shi ta ijiye akan gado,ta dauko inners dinta shima ta ijiye ta cire singlet dinta tasa bra sannan tasa pant and legis kafin ta daura gown din a sama,gyara parking din gashin ta tayi,dan bata san kitso sai Mama tayi da gaske take bari a yi,daura dankwalin kayan tayi ta nufi bakin kofa,har za ta fita sai ta juya ta nufi inda wayan ta ke charging da dauko ta sauko parlor.
Sai yanzu,cewar Mama,ehhh....na tsaya sallah ne,dan banyi a makaranta ba,okh toh ga abinci,okh fst luv,dining ta nufa har ta ja kujera zata zauna ko mai ta tuna oho,gani nayi ta nufi kitchen ta duba flask taga ba ruwa ciki,locker ta bude ta dau wani kettle mai kaman heater ta kunna fanfo ta dauriye shi ta dibi ruwa daidai wanda zai isheta tasa Lipton da citta,kananfari sai na'ana'a da yaji kadan,ta kule,ta kunnan gas,baya ta koma ta hau kan freezer ta zauna tana jiran ruwan ya tafasa taji Mama tace"nima samin in yayi",nima zan sha dan Allah Anty na,komi bata ce ba ta Kara ruwa da kayan kanshi.........................................
Ku biyo ni dan karanta cigaban labarin
Comment
And
ShareBy Gimbiya Ayshu💞💞💞.
YOU ARE READING
💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE)
RomanceWallahi ko zaka mutu bazan taba auren kaba yaya Abba na tsaneka na tsani duk mai sonka, "ni sa'ad nakeso kuma shi zan aura" ta karasa fada tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai taba zuciya. Daddy daya shigo parlorn ya Daka mata tsawa "wlh...