PAGE 55-56

101 16 0
                                    

💞💞💞 LAILAH💞💞💞

STORY AND WRITTEN BY

GIMBIYA AYSHU 💞💞💞

ELEGANT ONLINE WRITER'S

https://www.wattpad.com/user/AishaMaaruf1?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

PAGE 55-56

__________________________ Ba Sa'ad ya tashi a barci ba sai karfe karfe 12 dai-dai, tashi yayi da Addu'an barci a backin shi yana mika, mikewa yayi ya nufi bayi wanka yayi hadi da Alwala, bashi ya fito bayin ba sai 12:35,fitowa yayi daure da bath rope a jikin shi da wani towel a hannun shi yana goge gashin kanshi, lotion dinshi ya dauka ya shafa sannan ya hi jikin shi da rola peff, drawer dake manne da dressing mirro ya bude sannan ya dauko hand dryer, busar da kanshi yayi sannan yayi oiling, bayan ya gama ya nufi drawer, wani yadi mai tsada kalan Gold dol face ya dauko da hula mai rasin kalan gold, sannan agogon shi mai kiran Rolex shima kalan shi kalan Gold ne, bude inda yake ajiye inners dinshi yayi ya dau farin singlet dinshi da boxers shima kalan Gold, shiryawa yayi acikin minti 5, bayan yagama ya feshe jikin shi da tulare har kala 5 sai kamshi k tashi a dakj kaman anyi l barin tulare,daukan hulan shi yayi ya nufi gaban madubi, kari biyu yayi ma hulan sannan ya aza a kan shi," ohhhh! God ko ni Dana kalle shi sai da nayi suman saye Dan ya hadune over komai yaji", agogon sake daure a hannun shi ya duba yaga karfe 12:55,key mota ya dauka yasa a aljihu sannan ya dauko wani takalmi mai rufa irin wanda yaran sarakuna ko masu bugun Abuja k sawa shima kalan Gold da dan wani walkiya ajikin shi, ko takalmin ka kalla kasan yaci kudin shi dan yayi kyau sossai, sura kafan shi yayi cikij takalmin sannan ya kashe Ac da wutan dakin,sannan ya kashe Ac da wutan parlor,daganan ya fita ya kulle kofan sannan ya zura key a aljihun shi, bai zarce ko ina ha sai masallaci, bayan an idar da sallah ya danyi lazimi kafin ya tashi ya fita a masallaci ya nufi gida, yana shiga ya tadda mai gadi ya fito daga dakin shi, mai gadi na ganin shi yayi saurin karasowa yana yallabai ina wuni, ya ayyuka, ya bakon wata mai daraja, Allah yasa mudece, "mika mishi hannu Sa'ad yayi sukayi musabaha sannan ya amsa mishi da Alhamdulillah, yanaka Ayyukan" Alhmd Alhaji karami sai godiyan Allah, daganan bai zarce ko ina ba sai main parlor na gidan, sallama yayi a kofan dakin, daga ciki aka amsa mai tare da bashi izinin shiga, bude kofan yayi ya shiga, samun dad da mummy yayi zaune a parlor, yana zuwa ya zauna a kusa da mummy tare da daura kanshi a kafadar ta, gaishe su yayi duk suka amsa da kulawa, mummy ne tace" Ahh! Son irin wannan wankan sai ina haka" "murmushi Sa'ad yayi yace gun Hydar zani mummy", "unnnn! Ko dai ko dai, cewar mummy tana dariya, dad ma na tayata" "murmushin dayasa wushiryan shi da dimple dinshi lopawa yayi yana sosa keyan shi sannan yace a'a fahh! Mummy wurin Hydar zani, yafada yana turo baki da shagwabe fuska" dariya mummy da dady sukayi, dady yace "en shagwaban sun tashi kenan" "murmushi Sa'ad yayi yana boye fuskan shi a jikin mummy", haka suka cigaba da rahan su gwanin ban sha'awa bayan kimanin 1hrs sai ga Sa'ad ya fito hannun shi rike da car key, wani mota ya shiga mai kalan Gold, sai kyalli yake, shiga yayi yai ma Motan key, horn yayi mai gadi ya fito da sauri ya bude mai yana Allah kiyaye hanyya, daukan Waya yayi yakira Hydar, bayan ya dauka yace man kana gida, da ehhh! Hydar ya amsa mai sannan yace ya akayi, a'a babu, katse wayan Sa'ad yayi, sannan ya kara gudun motan, acikin minti 20 ya kai, horn yayi a gate dinsu, mai gadi ya leko ta karamin kofa yaga Abokin yaron gidan ne, komawa yayi ya bude gate da tsauri,cilla hancin motan shi yayi cikin gidan sannan ya paka a parking space, daukan waya yayi ya kira Hydar, bugu biyu ya daga, "kai ka fito ina parking space", ya bude baki daiyi magana yaji kitttt!, cire wayan yayi ya kalli screen din sannan yace amman Sa'ad dinnan koooo!, ajiye wayan yayi a bed side sannan ya bude drawer ya dauko jallabiya fari kal ya daura akan singlet da three quarter dake jikin shi, fita yayi daga dakin ya nufi parking space, inda ya hango motan shi ya nufa, bude motan yayi ya daka mai duka a kafada yace"amman kai dan iska ne,Allah yasa dai ba haka kake ma takwaran mummy ba" "rike inda Hydar ya mareshi yayi yace nifa masala na da kai kenan har yanzu baka girma ba, Ya fada yana kunshe dariyan shi" koso Hydar ya sakar ma Sa'ad a kai sannan ya bar wurin ya nufi main parlor gidan yana yima Sa'ad gwalo, rike inda Hydar ya rankwashe shi yayi yana mulmula wurin yace zamu hadu ne, fita yayi ya kulle motan sannan ya nufi main parlor gidan,sallama yayi aka amsa daga ciki, tura Kofan yayi ya shiga, Ammi da Hydar yagani a parlor, dukawa yayi ya gaishe da Ammi yace ya bakon wata, amsawa tayi da kulawa tace bakon wata Alhmd ya Ka bar mummy da daddy, lafiyan su lau sun cema na gaishe ki, ina amsawa, hora sukan Danyi bayan kaman minti 30 sai suka fita zuwa dakin Hydar, hira sukayi irrin nasu na samari kafin Sa'ad ya fara bashi labarin little jerry shi, Hydar ne tace taushe zamuje gidan su, shiru Sa'ad yayi sannan yace a gidan su ba'a barin ta tadi, sai ta gama karatu and tana last year ne yanzu, sa tom Hydar ya amsa sannan ya tashi suka fita, parlor mummy suka nufa yayi mata sallama, Ammi tace bazakayi bude baki anan ba, "A'a Ammi amman zanzo wata rana insha Allah" sa toh! Ammi ta Amsa sannan tace a gaida gida, ka gaishe da mummy tana mika mai wani laida, amsa yayi yai mata godiya sannan suka fita...........................

By GIMBIYA AYSHU 💞💞💞

💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE) Where stories live. Discover now