PAGE 33-34

131 23 1
                                    

💞💞💞LAILAH💞💞💞

STORY AND WRITTEN BY

AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AUSHU)

ELEGANT ONLINE WRITERS

SHARE FISABILILAH.

🔥FITACCE🔥 FITACCE🔥

IDAN KAJI SAREWA🎺🎺🎺🎺 NA TASHI TO TABBAS AKWAI SARAKAI A WAJAN, *SARAUTA* HAYAƘI KIKE BA KYA ƁOYA, FARAR ANIYYA MAI FARAR ZUCIYA, KADA NA CIKAKU DA SURUTU, DAGA FARKON MGN TA KUN SAN INDA NA DUSA, FITACCIYAR MARUBUCIYAR NAN WACCE TAYI FICE A RUBUTUN LITTAFAN HAUSA, A CIKIN JERIN MARUBUTAN ONLINE WTITERS, TANA FARIN CIKIN SANAR DAKU SABON LITTAFIN TA MAI SUNA *🌈ABU_MALEEK🌈*

*🌈ABU_MALEEK🌈* LITTAFI NE NA TSANTSAR SARAUTA DA KUMA ZAZZAFAR SOYAYYA MAI NARKAR DA ZCYR MASOYA, ZA KUJI YADDA *FOOTBALLER⚽* KUMA DA GA *SARKIN YARUBA (OBA OF YARUBA)* WATO *YAREEMA* YAKE ƁUGEWA DA SOYAYYA DA MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI, WACCE TA KASANCE ABAR ƘYAMA GA KOWA😭.

*ABU_MALEEK* YA TUƁE YA SHIGA JERIN MA NEMA AURAN MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI INDA YA SHIGA JERIN MUTANAN DA ZA'AIWA *SHAƊI* 🤺, ANA DARA GA DARE YAYI A YAYINDA YAKE NEMAWA MAI MARTABA MAGANI A WATAN ƘASAR YAY KATARI DA *ARNAN DAJI* KAFIN WANI ABU SUN CIZAR MASA ƳAR MAKAUNIYAR SA, NAN TAKE TA KAMO DA LALURAR MAITAR SHAN JINI🙆🏾‍♀️ A DUK SANDA ABUN YA TASHI JININ JIKINSA SHIKE MAYE MATA GURBIN ABINCI.

MAZA KU HANZARTA NEMAN NAKU, MARUBUCIYAR TA SHIRYA TSAF DOMIN BAKU FARIN CIKI, ILIMANTARWA, NISHAƊANTARWA, SOYAYYA ZANBO CIKIN AMINCI.

ZATA FARA POSTING BAYAN AN KAMMALA BIYAN KUƊIN WANNAN LITTAFIN, WANDA YA KASANCE BOOK 1 2 3, ZA'A KAMMALA PAYMENT ZUWA END OF NOVEMBER BA ZATA FARA POSTING SAI TA KAMMALA BOOK 1✍🏾🔥, MASOYA *NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV* KU SHIRYA DOMIN DA SOYAYYAR KU TAKE TAƘAMA A KODA YAUSHE.

BOOK 1 2 3
AMOUNT: #500
ACCT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616, GA ƳAN NIGER KUMA SUYI MGN TA NAN 84506476

MARUBUCIYAR SIRRIN MU🔥 UNCLE NE🔥MOON🔥AURAN FANSA🔥 THE NEW EMIR🔥JUYAYI, JIDDA, LAMRAT DA DAI SAURAN SU.

DAN ALLAH DAN ANNABI SHARE FISABILILLAHI🤲🏼🤲🏼🤲🏼.

*Gimbiya Ayshu's Data service*

*Ku siya data a garabasa*

*MTN*

500MB-180
1GB -280
2GB - 550
3GB - 750
5GB - 1250
10GB -2500

*AIRTEL*
300MB - 170
500MB - 200
1GB - 300
2GB - 550
5GB - 1350
10GB - 2600

*GLO*

200MB - 120
500MB - 180
1GB - 300
2GB - 550
3GB - 850
5GB - 1350
10GB - 2600

*9MOBILE*

500 - 180
1GB -280
2GB - 550
5GB - 1300
10GB - 2500

Account number:8036434941

Account name: Maryam Maaruf Muhammad

Bank name:Opay

*Contact me on this number:08076119294*

PAGE 33-34

___________________________A gurguje ta shiga bayi bayan ta duba lokaci taga an kusa kiran sallan la'asar, wanka ta yi tare da alwala, cikin yan mintinan da basu wuce goma ba ta fito daure da towel, drawer ta nufa ba tare da ta shafa mai ba, dogon riga ta dauko kalan pink da inners, bayan ta gama shiri ta shinfida darduma ta tayar da sallah, bayan ta idar ta yi addu'a ta shafa sannan ta mike ta linke darduman da hijabin, kara gudun Ac ta yi sannan ta ja kujeran dressing mirror ta zauna, jan hannun rigan dake jikin ta ta yi har kafada ta shafa mai sannan ta shafa a kafa da fuska, bayan ta gama ta shafa turare da kwalli, daurin ture kaga tsiya ta yi, dama ba'a rabata da shi, duk cikin dauri shi ta fi iyawa, duba kanta tayi a madubi tana murmushi, wayar ta ta dauka ta fice daga dakin, a corridor ta hadu da Husna, murmushi Husna ta yi ta ce"duniyar kyau ba", ta fada tana dariya hannun ta rife da bakin ta.

💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE) Where stories live. Discover now