💞💞💞LAILAH💞💞💞
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF
GIMBIYA AYSHU💞💞💞ELEGANT ONLINE WRITERS
SHARE FISABILILAH.
🔥FITACCE🔥 FITACCE🔥
IDAN KAJI SAREWA🎺🎺🎺🎺 NA TASHI TO TABBAS AKWAI SARAKAI A WAJAN, *SARAUTA* HAYAƘI KIKE BA KYA ƁOYA, FARAR ANIYYA MAI FARAR ZUCIYA, KADA NA CIKAKU DA SURUTU, DAGA FARKON MGN TA KUN SAN INDA NA DUSA, FITACCIYAR MARUBUCIYAR NAN WACCE TAYI FICE A RUBUTUN LITTAFAN HAUSA, A CIKIN JERIN MARUBUTAN ONLINE WTITERS, TANA FARIN CIKIN SANAR DAKU SABON LITTAFIN TA MAI SUNA *🌈ABU_MALEEK🌈*
*🌈ABU_MALEEK🌈* LITTAFI NE NA TSANTSAR SARAUTA DA KUMA ZAZZAFAR SOYAYYA MAI NARKAR DA ZCYR MASOYA, ZA KUJI YADDA *FOOTBALLER⚽* KUMA DA GA *SARKIN YARUBA (OBA OF YARUBA)* WATO *YAREEMA* YAKE ƁUGEWA DA SOYAYYA DA MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI, WACCE TA KASANCE ABAR ƘYAMA GA KOWA😭.
*ABU_MALEEK* YA TUƁE YA SHIGA JERIN MA NEMA AURAN MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI INDA YA SHIGA JERIN MUTANAN DA ZA'AIWA *SHAƊI* 🤺, ANA DARA GA DARE YAYI A YAYINDA YAKE NEMAWA MAI MARTABA MAGANI A WATAN ƘASAR YAY KATARI DA *ARNAN DAJI* KAFIN WANI ABU SUN CIZAR MASA ƳAR MAKAUNIYAR SA, NAN TAKE TA KAMO DA LALURAR MAITAR SHAN JINI🙆🏾♀️ A DUK SANDA ABUN YA TASHI JININ JIKINSA SHIKE MAYE MATA GURBIN ABINCI.
MAZA KU HANZARTA NEMAN NAKU, MARUBUCIYAR TA SHIRYA TSAF DOMIN BAKU FARIN CIKI, ILIMANTARWA, NISHAƊANTARWA, SOYAYYA ZANBO CIKIN AMINCI.
ZATA FARA POSTING BAYAN AN KAMMALA BIYAN KUƊIN WANNAN LITTAFIN, WANDA YA KASANCE BOOK 1 2 3, ZA'A KAMMALA PAYMENT ZUWA END OF NOVEMBER BA ZATA FARA POSTING SAI TA KAMMALA BOOK 1✍🏾🔥, MASOYA *NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV* KU SHIRYA DOMIN DA SOYAYYAR KU TAKE TAƘAMA A KODA YAUSHE.
BOOK 1 2 3
AMOUNT: #500
ACCT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616, GA ƳAN NIGER KUMA SUYI MGN TA NAN 84506476MARUBUCIYAR SIRRIN MU🔥 UNCLE NE🔥MOON🔥AURAN FANSA🔥 THE NEW EMIR🔥JUYAYI, JIDDA, LAMRAT DA DAI SAURAN SU.
DAN ALLAH DAN ANNABI SHARE FISABILILLAHI.
*Gimbiya Ayshu's Data service*
*Ku siya data a garabasa*
*MTN*
500MB-180
1GB -280
2GB - 550
3GB - 750
5GB - 1250
10GB -2500*AIRTEL*
300MB - 170
500MB - 200
1GB - 300
2GB - 550
5GB - 1350
10GB - 2600*GLO*
200MB - 120
500MB - 180
1GB - 300
2GB - 550
3GB - 850
5GB - 1350
10GB - 2600*9MOBILE*
500 - 180
1GB -280
2GB - 550
5GB - 1300
10GB - 2500Account number:8036434941
Account name: Maryam Maaruf Muhammad
Bank name:Opay
*Contact me on this number:08076119294*
PAGE 31-32
____________________________Amsa kiran ya yi tare da mai sallama, amsawa Hydar ya yi ya ce"man kana gida ne ko ka riga ka wuce".
Sai daya dan ja nunfashi sannan ya ce"yanzu nayi parking a makaranta, da wani abu ne?".
"Dama ina san muyi wani magana ne, but i want us to talk physically".
"Okh toh shikenan bari na dawo zan kira ka insha Allahu".
"Kaman karfe nawa zaka dawo?".
Karfe daya zan tashi insha Allahu sabida lectures daya gare ni, but kazo karfe biyu by then na dawo gida insha Allahu".
"Toh shikenan bakomi, kana ina?".
"Ina office".
"Okh sai angima bari na shiga cikin makaranta dan banma fita mota ba".
Toh shikenan ya fada tare da katse wayar, bayan sun gama waya ya dau jakar laptop din shi da wayoyin shi ya shiga ciki.
Wayar shi ya aje akan table sannan ya ciro laptop din shi ya fara operating, yana cikin typing tunanin lailah ya fado mai, tun daganan lissafin kan shi ya fara kwacewa, ya yi iya kokarin shi wurin yakice tunanin ta daga ranshi amman abin ya faskara, daga karshe dai kan shi ya rike yana salati, bai iya tabuka komai ba har lokacin lectures ya yi, wayan shi ya dauka da key office, bayan ya fito ya kulle sannan ya nufi ajin da zai shiga.
Washe gari bayan ta yi sallar asuba ta yi karatun al- Qur'ani da Azkar, shida da rabi ta shiga kitchen ta fara hada-hadan breakfast, bayan ta gama ta gyra kitchen din komi ya koma tsaf, bayan ta kammala ta koma parlor ta share ko ina ta goge, wanka ta yi ta shirya cikin atamfa kalan blue da fari sai ratsin baki, ta yi kyau sossai duk da ba wani kwalliya ta yi ba, parlor ta nufa ta tadda Mama da Husna suna breakfast, kujera taja ta zauna bayan ta gaida Mama Husna kuma ta gaida ta, bayan sun kammala suka kai kwanonin kitchen Husna ta wanke su, Lailah ko dakin Mama ta nufa ta share dakin ta yi mopping ta wanke bayi ta chanja bed sheet tasa turaren wuta da air freshener ta fito daga dakin ta nufi dakinta ta gyra ta chanja bed sheet ta wanke bayi, kayan jikinta ta cire ta daura towel, ruwa ta saka a machine sannan ta zuba omo ta saka kayan ta kunna.
Bayan ta gama ta hada ruwan wanka ta sa turaran wanka mai sanyin kamshi, drawer ta nufa ta ciro kayan da zata sa da inner wear ta zauna gefen gado ta dau wayarta ta kunna data, instagram ta hau tana kallon pictures dan bata cika chart a nan ba, bata jima da hawa ig ba ta koma whatapp ta fara chart da friends din ta tana cikin chart taji machine din ya gama wanki ta ajiye wayar ta nufi bayi ta yi draining ruwan sannan tasa wani ruwan ya dauriye kayan dan dama ba datti ne dasu ba bayan minti goma ya gama ta kwashe kayan tasa a spinning machine sannan ta dauriye hannunta ta fita a bayin lotion dinta ta shafa sannan ta dan shafa powder da lip gloss sai kwalli tashi tayi ta nufi inda ta ajiye kayanta ta sa inner wears dinta sannan ta saka riga da skirt na atanfa ta yi daurin Aisha Buhari, dinkin ya amshi jikin ta sossai, ta yi kyau kaman ka sace ta, turare ta fesa ta nufi bayi ta kwashe kayan da tasa a spining tasa a roba sannan ta fita da shi ta bayan gida inda igiyar shanyya yake, cikin gida ta nufa ta ajiye roban a bathroom ta fito a dakin ta zauna kusa da Mama suna hira, sha daya dai-dai ta shiga kitchen ita da Husna, daman in Lailah na gida bata barin Mama ta yi aiki, karfe 12:50 dai-dai suka gama girki, shinkafa da wake da stew suka yi ya ji naman kaza sai cabbage da cocumber da suka yanka wanda za'a ci da shi, sai carrot juice, cocumber, apple, banana da watermelon, Husna ta wanke kwanonin da aka bata Lailah kuma ta fito da coolers din ta saka juice din a fridge, koda ta fito parlor Mama bata ciki, dakinta ta nufa ta yi alwala ta yi sallah bayan ta idar ta yi addu'a ta shafa, linke hijabin da darduman ta yi ta ajiye ta sauka parlor, bayan minti goma Mama ta fito, taga mama bata fito ba, tashi ta yi ta haura sama dakin Mama ta nufa ta yi knocking, bayan Mama ta amsa ta ce" ki shigo".
Wuri ta naima ta zauna ta ce"Mama na kammala abincin ki sauko muci".
Murmushi Mama ta yi ta ce"kuje ku fara ci kamin na sauko".
Girgiza mata kai Lailah ta yi ta sauka kasa ta saka abinci bayan ta dauko kalan juice din da take so, bayan ta gama ci ta wanke kwanun ta nufi dakin ta dan ta kwanta, kayan jinkinta ta cire ta bar boom short da singlet ta kwanta tunanin uncle sa'ad ya fado mata a rai murmushi kawai ta yi tana ta tinanin shi tana murmushi sai kace sabon kamu har barci ya dauke ta, ba ita ta tashi ba sai 3:45 ta tashi da addu'a a bakinta.................................................
COMMENT
AND
SHARE
FISABILLILLAH
BY GIMBIYA AYSHU💞💞💞.
YOU ARE READING
💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE)
Storie d'amoreWallahi ko zaka mutu bazan taba auren kaba yaya Abba na tsaneka na tsani duk mai sonka, "ni sa'ad nakeso kuma shi zan aura" ta karasa fada tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai taba zuciya. Daddy daya shigo parlorn ya Daka mata tsawa "wlh...