Page 5-6

201 24 1
                                    

💞💞💞LAILAH💞💞💞

STORY AND WRITTEN BY

AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU)

ELEGANT ONLINE WRITERS

page 5-6

______________________Khadija! "tace na'am",yace a gaskiya na yaba da hankalin ki,natsuwar ki,da kuma tarbiyar ki,Khadija! bazan boye miki ba,tun ran da na fara ganin ki na kamu da son ki,Khadija ba laifina bane,Allah ne ya daura min son ki,kuma ba chutarki zanyi ba,da aure nake sanki wlh,dan Allah ki bani dama khadija,dagowa tayi ta kalle shi da sauri sannan ta dauke kai,answer me pls Khadija,"kin amsa shi tayi",kona baki lokaci, "kai tsaye tace a,a zuciyar ta ko cewa tayi wlh aikin banza kake,dan tuni naba wani zuciya ta,in ma zaka hakura ka hakura..................dan zuciya ta ba space wlh",tunanin me kike haka khadija,nayi ta kiran sunan ki amman baki jiba sai dana buga desk,ni bance kiyi tunanin answer yanzu ba,ki bari sai kinje gida kin huta,"da toh nagode ta amsa",u can go,"tashi tayi ta fita,tana kulle kofan tace za kayi ka bari,dan ina da wani dan nachi ma a gida",cafeteria ta nufa tana gamawa taje tayi sallan la'asar,bayan ta idar tayi addu'a sannan ta mike ta nufi hall,dan suna da lecture 4:30,basu zasu fito ba sai 6,6 nayi aka gama lecture ta fito bata sami driver ba,tsayawa tayi tana jiran shi kirjin ta rungume da handout din ta,lecturer Muhammad Alameen yace tazo ta shiga ya kaita gida,"noooooo! nagode sir, am greatful,ina jiran driver ne,kuma nasan yanzu zai karaso insha Allah,nagode da karramawa,ta fada tana dan murmushin yake",noooooo! ki shigo kawai na ajiye ki,magriba ya kusa is getting late,"a zuciyar ta ko Allah Allah take driver yazo,dan wanna surutun ya isheta",yana rufe bakin shi sai ga driver ya shigo,"wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke a boye hadi da gode ma Allah da yasa driver ya karaso da wuri",unnnnnn! ga driver nan ma yazo,nagode sossai Allah yasaka da Alkhairi sai gobe,ta wuce ta barshi nan,binta yayi da kallo har ta shige mota driver yaja suka tafi,sai da suka fita a gate kafin hankalin shi ya dawo jikin shi,ajiyar zuciya mai karfi ya sauke yana mai lumshe idan shi yace"Ohhhhhh! ya Allahhhh! kasa wa wannan baiwar taka sona a cikin zuciyar ta",ya fada yana sakin murmushi,kunna motar shi yayi ya bar harabar makarantar.

basu suka kai ba sai 7:00 sabida hold up din da ke hanyya,tana fita direct parlor ta shiga babu kowa,ta haura ta shiga dakin mama,tarar da ita tayi tana sallah,juyawa tayi ta ja kofar sannan ta shiga na Husna,gaisawa su kayi kafin ta wuce nata dakin,tana shiga ta tube ta daura towel ta shiga wanka,bayan 10min ta fito,bayan ta fito ta saka dogon riga da hijabi,ta shifida darduma ta tayar da sallah,dama tayi alwala a bayi kan ta fito,tana idarwa tayi azkar tana cikin yi mama ta shigo tace harkin dawo tace ehhhhh! mama na shigo kina sallah Mama tace ehhhh! naji shigowar ki,ya makaranta da test din da kukayi hope kin amsa da kyau,"ehhhh! wlh Mama duka na amsa the test was so sweet",Mama tace yauwa habibbaty na Allah ya miki albarka yabaki sa'a a karatun ki ya cigaba da haskaka miki gaban ki da bayan ki,"da Ameen Ameeen first love dina Lailah ta amsa tana murmushi",murmushi Mama tayi ta mike tace in kin gama ki sauko kasa,"da toh Fst luv ta amsa",juyawa Mama tayi ta ja mata kofar,"bayan ta kamala ta tashi ta linke darduman sannan ta linke hijab dinta ta ajiye kafin taje ta zauna a gaban dressing mirror ta shafa manta da turare,tana gamawa ta dau vail din kayan ta daura a kai ta fita parlor",Mama tace uwar kwalliya da san kamshi,"dariya Lailah tayi tace banyi kwalliya ba fahhhh! ...............mai kawai na shafa da turare",Mama tace I naga alama mijin ki zai sha kamshi,"dariya Lailah tayi ta boye fuskan ta a bayan Mama,wai taji kunyya",murmushi kawai Mama tayi tace ja'ira kwaso coolers dinnan dazu ban kwaso su ba,tohh! first luv dina,Mama tace Allah ya shirya min ke,"Ameen Ameen cewar Lailah tana shigewa kitchen ta kwaso",bayan ta gama tazo ta zauna a parlor kusa da Mama,Husna ko hankalin ta duk yana ga Tv,sai da Lailah ta dungureta kafin ta zauna tana cewa mayyar kallo Allah yasa dai kina abin kirki a school ba shirme kike ba,Husna tace mama kinga Aunty Lailah kohhh!.............,tana cemin mayya, kuma wai Allah yasa Ina kokari, bani ke zuwa na daya ba Husna ta fada tana turo bak,Mama dai bata ce komai ba,Lailah tace Allah yasa dai bada expo kike zuwa first ba,mai Husna zata yi banda kuk,haba tuni tafara birgima a kasa tana kuka da ihu tana Mama kingan tako,juyawa Mama tayi tana dariya kasa-kasa,da dai taga abin bana karewa bane tace yi hakuri auta na,zo abinki,i ko ita aunty Lailah tasan baki expo kawai dai Neman sokana ne k dai kyale ta gobe zamu outing banda ita yi shiru abin ki haba Husna najin outing ta taso da tsauri dama mayyar yawo ce,zama tayi gefen Mama kafanta a kan na Mama tana kukan shagwaba,Bana ce kiyi shiru ba ko mu fasa fitan ne da tsauri tace a'a Mama nayi shiru,dariya Lailah tayi tace kai mamar yawo I nan kike zuwa first,ba dai a school bahhh!Husna tace Mama kinga aunty kohhhhh!.............Mama tace Lailah ki bar min autana ta huta haka mana habaaaaa!,kin dame ta,kyale ta,gobe insha Allah ba zamu da ita ba,da tsauri Lailah tace yi hakuri Mama wlh na bari Allah,sai kin ba auta hakuri,dariya Lailah tayi tace to Mama,tace auta auta haba auta kyakyawan yarinyar Maman ta, mai zuwa ta daya a school da islamiyya,haba Hussy na zan siya miki ice cream kinji baby Hussy na tana daga mata gira tana murmushi,murmushi Husna tayi tana girgiza kai dan sossai kirarin yayi mata dadi,tace to za'a je dake amma gobe zaki kawo min ice cream kohhhh!, tace ehhhhhh! insha Allah,tohhhh! na hakura,dariya Mama da Lailah sukayi,Mama tace auta kwaday,sabida ice cream har kin hakura,turo baki kawai tayi irin na shagwababbun nan suna hiran su sukaji kiran sallah insha',Mama tace suje suyi sallah su dawo sukace to Mama bayan duk sun idar suka sauko suka zauna a parlor suna jiran Mama,Daddy ne yayi sallama,da gudu sukaje suka rungume shi, jankan hannun shi Lailah ta amsa ta takai dakin shi sai ga Mama ta sauko tace sannu dazuwa Alhaji,ya hanyya yace Alhamdulillah hajiya matar Alhaji murmushi kawai Mama tayi tace muje kayi wanka yace no bari naci abinci tukun,Mama tace to duk sukaje dining Mama tayi serving bayan sun kammala Mama taje ta hada ma Daddy ruwan wanka sannan ta ciro mai kayan barci kafin ta fita ta sanar mai ta iske yana hira da yaran shi tace Alhaji na hada ma ruwan yace to hajiya Allah miki Albarka tace Ameen ya tashi yaje part dinshi danyin wanka,10:00 m
Mama ta kulle ko Ina Lailah ta kashe TV sukaje suka kwanta.....
...............................

Kubiyoni Dan karanta cigaban labarin

Comment
And
Share

💝💝💝.

💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE) Where stories live. Discover now