💞💞💞LAILAH💞💞💞
STORY AND WRITTEN BY
AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AUSHU)
ELEGANT ONLINE WRITERS
SHARE FISABILILAH
DEDICATED TO:
Aysha Yagudu
Fatima zahra( lil sis)
Queen &
To all my fanzFollow me on whatpad Aishamaaruf.
*ABU_MALEEK*
MAI SON SHARARRAN BOOK ƊINNAN ƊAN ZAMANI MAI TASHE WANDA AKA BAJE BASIRA CIKIN SHI WATO.
*ABU_MALEEK*
SEYA NEMI WANNAN NUMBER WALLAHI BAXAKA NAI NADAMA BA A YAYIN DAKA KARANTA SHI.NAIRA #500 FOR VIP
BOOK 1/2/3
0116886423 sulaiman Naima s union bank
Evedance 08119237616SIYAN NAGARI MAYAR DA KUƊI GIDA KODA KUƊINKA SEDA RABON KA💃💃💃💃.
*Gimbiya Ayshu's Data service*
*Ku siya data a garabasa*
*MTN*
500MB-180
1GB -280
2GB - 550
3GB - 750
5GB - 1250
10GB -2500*AIRTEL*
300MB - 170
500MB - 200
1GB - 300
2GB - 550
5GB - 1350
10GB - 2600*GLO*
200MB - 120
500MB - 180
1GB - 300
2GB - 550
3GB - 850
5GB - 1350
10GB - 2600*9MOBILE*
500 - 180
1GB -280
2GB - 550
5GB - 1300
10GB - 2500Account number:8036434941
Account name: Maryam Maaruf Muhammad
Bank name:Opay
*Contact me on this number:08076119294*
PAGE 45-46
________________________yace I miss u more daddyna yana kara rungume shi,hira na ya barke a tsakanin su, basu suka rabuba sai 6:10, shima sai daddy yace yace ya tashi yaje yayi freshing up kafun lokacin sallah yayi, try dake kan center table ya dauka ya mayar kitchen kafin ya dawo ya dau jakan shi da wayoyin shi ya nufi part din shi, yana shiga ya kunna wutan parlor da Ac ya nufi bedroom, jakan shi ya ajiye da wayoyin shi, kayan jikin shi ya cire ya tsura daga shi sai singlet da boxers, toilet ya shiga yayi wanka da alwala, bayan minti 15 ya fito daure da bath rope mai kalan tsararin tsamaniya hannun shi rike da wani towel yana goge gashin kan shi da shi, dressing mirror ya nufa ya bude drawer dake manne da jikin dressing mirron hand drayer ya dauko da comb da mayukan da zeyi an fani da shi jona drayern yayi ya busar da ruwan sannan ya shafa mai yayi drying, Bayan ya gama yasa comb ya gyra, lotion dinshi ya dauko ya shafa sannan ya bude drawer ya dauko wani bakin jallabiya mai guntun hannu da dogon wando baki sai farin singlet da boxers, shiryawa yayi acikin minti 4, bude drawer yayi ya dauko farin hula yasa, wayan shi ya dauka ya kunna ya duba time yaga 6:50 dama 7:00 ake tayar da sallah, kar karfin Ac yayi ya fita a bedroom din haka ma yayi ma palor ya kara karfin Ac, dialing number Hydar yayi ringin biyu ya dauka, gaisawa sukayi "Sa'ad yace guy daddy fah ya dawo" daga dayan bangaren Hydar yace haba guy, are u kidding me, "am serious dazu dana dawo daga aiki nima na gan shi, suprise yayi mana" okh! zanzo in an idar da sallah, okh! Allah kai mu, ya yanke kiran, bude kofan parlor shi yayi ya fita ya murza key, muje son muryan daddy yaji daga bayan shi, juyowa yayi da murmushi a fuskan shi yace" barka da fitowa daddy" barka dai son, mu hanzar ta mun kusa makara, tsauri suka kara, dai- dai suna shiga aka tada sallah, bayan an idar daddy ya tsaya gaishe gaishe da jama'a Sa'ad na gefen shi a zaune sai latsa wayan shi yake, gani nayi ya maida hankalin shi akan wayan sossai, ina lekawa naga hoton lailah a kan screen din shi, bude baki nayi nace "ikon Allah, toh ina ya samo hoton nan, nidai nasan ba bashi a kayi ba, kara lekawa nayi, dan naga ko zan iya tuna inda nasan hoton, kura ma hoton ido nayi chan inda nasan hoton ya fado min a rai, a takai ce dai wannan hoton an samo shine a randa ya kaita wurin cin abinci", wayan shine ya dau kara, fita yayi daga cikin masallacin ya amsa kiran, man gani nazo, mai gadi wai baku dawo masallaci ba, "ehhh! Bamu dawo ba, kazo ka same mu, dan an kusa yin sallah, toh! Gani nan zuwa, ya kashe wayan, horn yayi mai gadi ya bude mai gate, cilla hancin motan shi yayi cikin gidan, parking yayi ya fito rike da wayan shi a hannun shi, key yayi ma motan, sannan ya fita a gate masallaci ya shiga, hango Sa'ad yayi a tsaye yana jiran shi, karatsowa yayi suka gaisa sannan suka nufi cikin masallacin, wurin daddy suka nufa, har katsa Hydar ya duka ya gaishe da daddy, daddy ya mika mai hannu suka gaisa, yamai ya hanyya da aiki " lfy lau son ya naka aikin" Alhamdulillah son aiki da godiya, dai- dai nan ladan ya kira sallah, bayan an idar da sallah suka nufi gida, main parlor suka nufa duka, suka tadda mummy a parlor taci kwalliya sai kyalli take, mummy na ganin su ta mike ta gaida daddy su Hydar suka gaida ta, ta mutsu jagora zuwa dining,serving. .. din su tayi da shinkafa yaji ruwan cabbage, albasa, cocumber, green beans etc, sai kamshi ke tashi, bayan tagama serving aka fara ci, Hydar nasa loma daya a baki ya lumshe ido yace "kai mommyna kin iya girki anya bazan kwashe kayana na dawo nan da zama bahhh! "dariya duk sukayi daddy yace" je ka kwaso muna maraba" "murmushi mummy tayi tace ko in sama in zaka tafi" a'a mummy wannan ma ya ishe ni, "karya yake mummy, kisa mai kawai" galla mai harara Hydar yayi yace Allah mummy innaci anan bazan ci wani abin ci ba sai gobe, "I nasani I shi yasa nace a sama zaka duma, mummy yanasan dumame, so ki sa mai" kallan draman su kawai daddy keyi ya bar cin abin cin, da mummy ta lura da haka tace "Alhaji ci abin cinka kar yayi tsanyi, in kabiye yaran nan sai kukai gobe" murmushi daddy yayi ya cigaba da cin abincin shi, bayan sun gama,salame tazo ta tattare wurin, parlor duk suka koma aka daura hiran daga inda aka tsaya karfe 9:35 Hydar yace zai tafi, "mummy tace tana zuwa kitchen ta nufa" Hydar na ganin haka yace mummy dan Allah ki bar abincin, " I tunda nayi niyya sai nasa" ta wuce abin ta, ta shi daddy yayi ya haura part din shi, ba jimawa ya tsauko hannun shi rike da wani jaka mai bala'in kyau, kai da gani kasan ba karamin kudi aka kashe ba balle ayi magana kayan ciki, mika ma Hydar jakan yayi yace " ga tsara banka nan son" Dukawa har katsa Hydra yayi ya amshi jakan da hannu biyu sannan yayi ma daddy godiya sossai, har sai da daddy yace ya isa daidai nan mummy ta fito a kitchen hannun ta rike da basket mai dan girma, kulolin dake ciki sun kai 4 sai jug guda biyu, ta ijiye shi sannan center table, Hydar na ganin basket din ya zaro ido waje yace mummy ina zan kai basket dinnan, "inda zaka mana" dariya Sa'ad yayi harda rike ciki daddy da mummy na taya shi, Hydar ko murmushi yayi yana tsosa keya, mikewa yayi yace " mummy and dad sai gobe, Allah tashe mu lfy, nagode sossai Allah yabar zumunci mai dorewa, duk suka amsa da Ameen, tashi duk sukayi dan su raka shi, Sa'ad ya dau basket din suka jera da Hydar, su mommy kuma na bayan su, har mota suka raka shi, unlocking motan Hydar yayi, Sa'ad ya bude bayan motan ya tsaka sannan ya kulle, sallama sukayi da su daddy sannan ya shiga motan shi, sunanan tsaye har ya fita daga gidan, sannan suka koma cikin gida, suka daura daga in da suka tsaya sai karfe 11:36 suka rabu shima dan kowa hamma yake alamun barci.
Yau takama Wednesday, lailah batada lectures sai karfe 2, bayan tayi asuba barci ta koma ba ita ta farka ba sai 9:54, tashi tayi da addu'a a bakin ta, tsauka tayi daga kan gadon ta nufi bayi, brush tayi ta wanke fuskan ta ta fito, gyra dakin ta tayi kafin ta sauka katsa parlor ta tadda shi tsap sai kamshi ke tashi, motsi taji a kitchen, sai ta nufin kitchen, Husna ta hango tana goge kitchen, juyowa Husna tayi tace ina kwana Anty lailah, lfy lau ykk, lfy lau anty, waya yi aikin nan, nine anty, ahhhhhh! Kicemin en aikin na kusa kenan, dariya Husna tayi tace kai anty ina fa yi fahhhhh! Idan suna kutsa bahhhh!, Ina break dina, ga shi chan saman cantar, okh! Kunna gas lailah tayi ta daura ruwan tea, bayan yayi ta juye a cup ta hada tea sannan ta nufi dining table da cup din a hannun ta, ajewa tayi ta koma ta dauko plate da cooler sai fork ta fito da shi, bayan ta gama ci ta mai da tsauran kitchen, dakin mama ta nufa ta gaishe ta, sika dan taba hira acikin hiran mama tace hala yau lectures din rana gare ku ko kuma baku dashi, akwai mama amman sai karfe biyu, toh! Allah kaimu, Ameen, hira suka dan taba na 1hrs kafin ta koma dakin ta, litafin ta ta dauko tana dubawa, wayan ta dake gefen ta ne yayi ringing har tsauri take dan ta dauka tana kallan screen din ta dan ja tsaki dagawa tayi tasa a kunne tayi sallama, daga dayan ban garen Zainab tace khady bazan samu zuwa ba marana na ciwo kin san yan da nake wahala every month, "Allah tsarki yar uwa Allah baki lfy aman zaki samu shigowa gobe, insha Allah i na rana daya ne kawai nake wahala, toh! Allah ya baki lfy ki gaida mum, nagode kwarai khady ki gaida mama da auta, toh! Duk zasu ji sai gobe Allah kaimu,"Ameen" lailah ta yanke kiran ta cigaba da kara tun ta, karfe 12:35 ta shiga wanka ba ita ta fito ba sai 1:02, mai ta shafa ta shafa lip stick da kwalli ta shafa turare a jikin ta, drawer ta bude ta dauko dogon riga na less kalan purple an mishi dinkin Abuja bubu, ta dauko inners dinta da hijab shima purple, shiryawa tayi shap-shap ta tsaka hijab tayi sallah, bayan ta idar ta cire hijabin ta daura dan kwali ta fesa turare kadan sannan ta daura hijab jakan ta t dauka tasa handout din da zasuyi da wayan ta, dakin mama ta nufa dan tayi mata sallama, shiga tayi da sallama ta tsami mama saman darduma ta idar da sallah, mama na gama zan wuce, " bude porse dina ki dau 2k, toh! Budewa tayi ta dauka tayi ma mama sallama ta fita a dakin, a stairs suka hadu da Husna, Allah kiyaye hanyya Anty, yauwa hussy sai na dawo, ta fita daga parlor, Allah kiyaye hanyya cewar mai gadi, "yauwa, ina kwana, mun tashi lfy"lfy lau hajiya ya karatu, "Alhamdulillah, sai na dawo" ta fita a gidan, bata samu abun hawa ba sai da ta kai bakin titi, tana tsaye shiru ba abun hawa, sai ga wani mota yayi parking a gaban ta, sai da gaban ta ya fadi, tana nan tsaye sai addu'a kawai take, tsaukar da glass din yayi suka yi ido biyu da......................
COMMENT
AND
SHARE.
YOU ARE READING
💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE)
RomanceWallahi ko zaka mutu bazan taba auren kaba yaya Abba na tsaneka na tsani duk mai sonka, "ni sa'ad nakeso kuma shi zan aura" ta karasa fada tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai taba zuciya. Daddy daya shigo parlorn ya Daka mata tsawa "wlh...