💞💞💞LAILAH💞💞💞
STORY AND WRITTEN BY
GIMBIYA AYSHU 💞💞💞
ELEGANT ONLINE WRITTER'S📚
END END END END END END!!!!!!!!!!! 🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
PAGE 73-74
____________________________ A yanzu Lailah nada Yara uku Kuma duka mata,ta farko jawahir(fanan) sai "twins da Amal da Kuma Amra Ana Kiran su hussaina da hassana",jawahir nada shekara biyar inda twins ke da biyu,Lailah ne ta fito daga bedroom dinta tana ihun sunan jawahir! Jawahir! Jawahir! Sai Kiran take kaman zata fasa gidan,da gudu jawahir ta haura stairs,da take dama tana kallo a down stairs,shiga dakin tayi tace Ammi gani,kallan ta Lailah tayi tace wayayi wannan aikin,Ido jawahir ta zaro tace Ammi bani bane kila twins ne,twins ta kira,Nan ko ta tabbatar tun kafin ta tanbaya,janyosu tayi duka ta rike musu kunne tana ja tace,"banace Inna aje Abu Kar Wanda ya taba ba tare Dana bashi izini bahhhh! Ehhhhhh!"kuka Amal ta fashe da shi tace ehhh! Mommy wayyayi bayi baye baye,Amya ye tace mucha, ta fada da gaurancin su irin na Yara, zo Nan Amra waya aike ki,Nan itama ta fashe da kuka tace "wayyayi Ammi bani bane Amai ne ta eba ta bani cine na cha, ta fada tana goge Ido" Jan kunnan su duka biyu tayi tace toh daga yau duk Wanda ya Kara daukan Abu ba tare da nace ba sai ya sani, kunasan na yanke kunnan Nan ne,da ihu suka amsa da a'a,dai-dai nan daddyn su ya shigo da gudu suka rungume shi suna kuka,lalashin su ya farayi,yace Mai sukayi be Ammin Yara,kaga yaran Nan Abbin nan Dana aje zan Sha anjima shine Suka shanye ba tare da sun tanbaye Ni ba," Ahhhhhhh!twins kunyi laifi,Mai yasa Baku tanbayi Ammi kafin ku dauka ba,duk shiru sukayi suna kallan shi,yace next time don't carry Anything except u ask your mom okh,did u hear me" "amsa mishi sukayi da okh daddy" rungume su yayi ya Mika ma Lailah da jawahir hannu Suka karaso ya hadasu duka ya rungume, Yana sa musu Albarka,(Yaya Abba da family shi kenan).
(Yana da kyau idan yaro yayi Abu a gyara Mai tun Yana Dan kankani,idan aka bari,a kace yaro ne I zai Bari lokaci ne,tohhhhh! Lokacin Nan zai sa ku makaro Dan da wannan halin yaran Nan zai ta shi,Yana da kyau iyaye su kula su tankwara yaro tun Yana Karami basai ya girma ba,Dan idan ya girma bazai tankwaru ba,saboda haka A kula Dan Allah.
Zainab wato kawar Lailah tayi Aure inda aka kaita jos,tanada shekara biyar da Aure tazaran ta da Lailah shekara daya ne, yaranta biyu,mace daya da Namiji,namijin ne babba sunan shi Bashir,sai kanwar shi Mai suna Fatima ana kiranta da teema.
A bangaren Hydar ku ya Auri Raihana wato Yar uwar Lailah,shekaran su uku da Aure yaronta daya Mai suna fauwaz. Twins sister dinta wato Ramlat ma tayi Aure,a Rana daya aka daura musu Aure sai dai ba gari daya aka aje su ba,Raihan na zaune a kaduna inda Ramlat ke Abuja Dan anan mijin ta ke aiki,haihuwan ta na farko ta haifi twins mace daya da Namiji daya(suhail da suhailat ana Kiran su da Hassan da Hussaina,namijin ne babba,yaran duka na Kama da uwarsu, most expecially suhailat kaman maman tayi kaki,komai na maman ta dauko har magana da tafiya da natsuwa da komi). Yaran su nada shekara 2,tazaran Raihan da Ramlat wata days ne,Raihan ta Fara haihuwa sai Ramlat,Kuma tazaran su da Twins din Lailah ma kadan ne,Lailah ta haihu da kwana uku Raihan ta haihu,inda iyayen sukayi shawaran a hada sunan tunda kusa ne,shawaran mijin ta Hydar aka nema inda ya amince dama baida matsala,ansha shagak7 sossai a wannan bikin anci an Sha Kuma an rabar.
A bangaren su Sa'ad ko suna zaune lafiya kaman tub da Taya,yaran su uku namiji daya Kuma shine babba sai Mata biyu,( Muhammad Amin,Maryam da Nana khadijat) yaran duk sun girma sunyi wayau,Muhammad nada shekara biyar,Maryam nada uku,Nana khadijat nada 2.
Husna ma tayi Aure,shekaranta biyu da Aure da yaronta Dan shekara daya,a yanzu haka ma Bata kasan suna Dubai ita da mijin ta,wani bussiness din shine ya Kai shi kasar,dama ba mazauni bane Yana yawan tafiya in dai ta fiyan Mai tsawo ne zai tafi da matan shi,irin wata days biyu,uku,Amman in sati biyu ko uku ne shi kadai k tafiya.
YOU ARE READING
💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE)
RomanceWallahi ko zaka mutu bazan taba auren kaba yaya Abba na tsaneka na tsani duk mai sonka, "ni sa'ad nakeso kuma shi zan aura" ta karasa fada tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai taba zuciya. Daddy daya shigo parlorn ya Daka mata tsawa "wlh...