PAGE 35-36

117 20 1
                                    

💞💞💞LAILAH💞💞💞

STORY AND WRITTEN BY

AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)

ELEGANT ONLINE WRITERS

🔥FITACCE🔥 FITACCE🔥

IDAN KAJI SAREWA🎺🎺🎺🎺 NA TASHI TO TABBAS AKWAI SARAKAI A WAJAN, *SARAUTA* HAYAƘI KIKE BA KYA ƁOYA, FARAR ANIYYA MAI FARAR ZUCIYA, KADA NA CIKAKU DA SURUTU, DAGA FARKON MGN TA KUN SAN INDA NA DUSA, FITACCIYAR MARUBUCIYAR NAN WACCE TAYI FICE A RUBUTUN LITTAFAN HAUSA, A CIKIN JERIN MARUBUTAN ONLINE WTITERS, TANA FARIN CIKIN SANAR DAKU SABON LITTAFIN TA MAI SUNA *🌈ABU_MALEEK🌈*

*🌈ABU_MALEEK🌈* LITTAFI NE NA TSANTSAR SARAUTA DA KUMA ZAZZAFAR SOYAYYA MAI NARKAR DA ZCYR MASOYA, ZA KUJI YADDA *FOOTBALLER⚽* KUMA DA GA *SARKIN YARUBA (OBA OF YARUBA)* WATO *YAREEMA* YAKE ƁUGEWA DA SOYAYYA DA MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI, WACCE TA KASANCE ABAR ƘYAMA GA KOWA😭.

*ABU_MALEEK* YA TUƁE YA SHIGA JERIN MA NEMA AURAN MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI INDA YA SHIGA JERIN MUTANAN DA ZA'AIWA *SHAƊI* 🤺, ANA DARA GA DARE YAYI A YAYINDA YAKE NEMAWA MAI MARTABA MAGANI A WATAN ƘASAR YAY KATARI DA *ARNAN DAJI* KAFIN WANI ABU SUN CIZAR MASA ƳAR MAKAUNIYAR SA, NAN TAKE TA KAMO DA LALURAR MAITAR SHAN JINI🙆🏾‍♀️ A DUK SANDA ABUN YA TASHI JININ JIKINSA SHIKE MAYE MATA GURBIN ABINCI.

MAZA KU HANZARTA NEMAN NAKU, MARUBUCIYAR TA SHIRYA TSAF DOMIN BAKU FARIN CIKI, ILIMANTARWA, NISHAƊANTARWA, SOYAYYA ZANBO CIKIN AMINCI.

ZATA FARA POSTING BAYAN AN KAMMALA BIYAN KUƊIN WANNAN LITTAFIN, WANDA YA KASANCE BOOK 1 2 3, ZA'A KAMMALA PAYMENT ZUWA END OF NOVEMBER BA ZATA FARA POSTING SAI TA KAMMALA BOOK 1✍🏾🔥, MASOYA *NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV* KU SHIRYA DOMIN DA SOYAYYAR KU TAKE TAƘAMA A KODA YAUSHE.

BOOK 1 2 3
AMOUNT: #500
ACCT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616, GA ƳAN NIGER KUMA SUYI MGN TA NAN 84506476

MARUBUCIYAR SIRRIN MU🔥 UNCLE NE🔥MOON🔥AURAN FANSA🔥 THE NEW EMIR🔥JUYAYI, JIDDA, LAMRAT DA DAI SAURAN SU.

DAN ALLAH DAN ANNABI SHARE FISABILILLAHI🤲🏼🤲🏼🤲🏼

*Gimbiya Ayshu's Data service*

*Ku siya data a garabasa*

*MTN*

500MB-180
1GB -280
2GB - 550
3GB - 750
5GB - 1250
10GB -2500

*AIRTEL*
300MB - 170
500MB - 200
1GB - 300
2GB - 550
5GB - 1350
10GB - 2600

*GLO*

200MB - 120
500MB - 180
1GB - 300
2GB - 550
3GB - 850
5GB - 1350
10GB - 2600

*9MOBILE*

500 - 180
1GB -280
2GB - 550
5GB - 1300
10GB - 2500

Account number:8036434941

Account name: Maryam Maaruf Muhammad

Bank name:Opay

*Contact me on this number:08076119294*

PAGE 35-36

________________________ Ajiyar zuciya mai karfi Sa'ad ya sauke ya ce"friend the only solution is"wait first mai ka yanke kai kafin na daura nawa".

Ni dai ban yanke komi ba, ita ce dai kawai ta ce mu gudu na tsawon watanni ko shekara, na dai ce ta bari idan nayi shawara zan sanar da ita, shine na kira ka, kallon shi Sa'ad ya yi a kaikaice ya ce"guduwa fah kace?, tabdi amman ba tada hankali, tana ya mace zata yi tunanin guduwa, bata tsoron tashin hankalin da iyayen ta zasu shiga, bata tunanin abinda mutane zazuce idan ta tafi, bata tunanin halin da zata shiga inta tafi, bata tunanin wata rana zaka iya juya mata baya!?, duk bata yi wannan tunanin ba, hmmmmm toh bari kaji, ko da wasa kayi gigin guduwa da yar mutane toh wallahi daga ranar ba ni ba kai ko a mafarki".

💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE) Where stories live. Discover now