PAGE 59-60

119 14 0
                                    

💞💞💞LAILAH 💞💞💞

STORY AND WRITTEN BY

GIMBIYA AYSHU 💞💞💞

ELEGANT ONLINE WRITER'S 📚📚📚

              *FACEBOOK GROUP*

https://facebook.com/groups/376018433857450/

             

PAGE 59-60

_____________________________ yau Friday Kuma yau sallah,tun da su mama suka ta shi karfe 4 basu koma barci ba girki kawai suke,abinci Kaka biyar sukayi,shikafa da miya,tuwon shikafa miyan egusi,tuwon demo miya karkashi Wanda yaji kayan Hadi,fried rice and coslow,yam bons.kamshi Mai Dadi me ya karade gidan gaba daya.sunayu suna duba lokaci,takwas nayi mama tada Husna take tayi wanka,Dan 9:00 za'ayi sallah, it's da Lailah Kuma Suka cigaba,sai wurin karfe 8:15 Suka kare girkin,Lailah ta tsaya Dan ta gyra kitchen mama tace mamana bar gyran Nan sai mun dawo,lokaci ya tafi sossai 8:16,zaro Ido Lailah tayi tayi tsaurin dauriye hannun ta sannan tabi mama suka haura step duk suka nufi dakin,su kayan ta ta cire da tsauri ta shige bayi daga ita sai pent hannun ta rike da towel,wanka tayi cikin minti biyar da Alwala,bayani ta fito ta shirya cikin wani haddan less da kudin shi zai Kai kimanin dubu 75,less mai kalan Marron da adon dutse da wasu flowers ajikin shi,dinkin zani aka mata da riga bubu,saka kayan tayi sannan ta dauko sabon hijabin ta irin Wanda ake yayi Shima kalan Marron tasa,kwalli ta dauka ta zirara a ido,ko Hoda Bata shafa ba,daukan wayan ta tayi da wani Dan hadbag,shoe rolls ta nufa ta dau wani takalmi Mai cover Marron color sai kyalli yake,tayi dressing too match,komi nata Marron tayi mugun kyau,agogon dakin ta ta kalla taga 8:32,fita tayi a dakin da tsauri ta nufi parlor,mama tace dama zan aiki Husna ta Kira ki sai gaki, murmushi Lailah tayi tace I nagama,Husna me tace Anty wlh kinyi kyau says muyi hoto,amsawa Lailah tayi da ta gode sannan tace k dai Baki gajiya da hoto sai kace Mai aljanun hoto haba,naji Ni dai says muyi daya da wannan surutun da kike lokaci na tafiya,tsayawa Lailah tayi ta dauka zata Kara wani sukaji gyran muryan daddy,juyawa duk sukayi suna gaishe shi,amsawa yayi tare da musu barka da sallah,duk suka amsa suna murmushi,fita duk sukayi daga parlor Suka nufi parking space,wani mota Kiran homa Jeep black color daddy ya nufa duk suna biye da shi,shiga duk su kayi daddy ya jasu suwa masallaci,ko da suka Kai sun samu ana huduba,zaman su bai fi minti biyu ba aka ta da sallah,bayan an idar da sallah kowa ya Fara ma en uwan shi barka da sallah,su mama said na idarwa su ka danyi Addu'a sannan Suka nufi inda Suka paka motar su,sayuwar su baifi da minti 3 ba daddy ya antayo,bude musu yayi Suka shiga sannan Suka nufi gida,suna shiga duk suka nufi dakin Dan cire Kaya,bayan sun cire Suka dawo palor gun dining area, abinci mama ta Fara rabawa tana Mika ma Lailah ko Husna sukai ma makota bayan an Gama rabo mama tace kuyi ku shirya kuje kudan su mommyn ku,tsalle Husna tayi tana murna,ita ko Lailah kadahan kadahan komi Bata ce ba,ku tashi ku je ku shirya kunga 11 tsaura minti Ashirin,da toh suka amsa suna mikewa tsaye,duk suka nufi dakin su,miyar da kayan da suka he Ido da shi sukayi,wani kwalliya na kece raini Lailah tayi sannan tayi dauri tire kaga siya Dana tayi sipa sai yakama rabi ta saki rabi a baya,ta Dan karkata daurin ta gefe gwanin ban sha'awa,daurin ya zaunu ya tsaru ya hadu duka shi kadai,in ka kalle ta bazaka so cire idon ka ba ta Yi kyau har Ni marubuciya ban iya misalta muku,ku dai misal ta shi a naku hangen,dauka turare tayi tabi jikin ta da shi bayan Wanda ta sa da farko, ba abin da k tashi a dakin ban da kamshin turaren Lailah ta cika ko Ina da kamshi, gyale ta dauko kalan Marron sabo a laidan shi,cire laidan tayi sannan ta Dan rataye gyalan,jakan  ta ta dauko tasaka wayan ta aciki da kudade Dan tasan in taje Chan sai sun fita yawo,tana gama da kudin ta zuge zio din sanna ta rataye jaka,kashe Ac dakin tayi sannan ta kashe Bob ta fita tsauka down stairs tayi ta tarad da mama da baba a dining zuwa tayi ta zauna tayi musu barka da sallah,tace daddy baka bamu barka da sallah ba, murmushi daddy yayi yace karki damu mamana zakuga a account, murmushi Lailah tayi tace mungode daddy,dai-dai Nan Husna ta fito,barka da sallah tayi musu,daddy ne yace muje na aje ku dama ya gama cin abin cin, sallama sukayi ma mama suna Mata sai sun dawo,fita duk sukayi Suka shiga motan daddy suna tace suna hira har suka Kai kofan gidan,horn daddy yayi maigadi ya bude ya Dan leko da kanshi Dan ganin ko waye,Yana gani Kanin Alhaji me yayi tsaurin wangale gat din gidan,danna hancin motan shi daddy yayi cikin gidan,bayani ya gyara parking,ba Bata lokaci su Lailah Suka give a motan,parlor Suka shiga da sallaman su,duka en gidan na dining ana cin abinci,tashi twins sukayi da gudu Suka rungume su ana murnan ganin juna sai koda Lailah suke suna wasawa,Dan Bata Rai Husna tayi tace wato Ni nawa kwalliyan baiyi ba kenan ta fada tana karkada kugu,twins ne Suka hada Baki wurin cewa mun isa,mu asu wa k dai bari kinyi kyau har kinfi Lailah,dariya duk sukayi Suka tafa,mummy dake zaune Jan dining tace an hadu kenan I za'abi a cika Mana kunne,kin shigo Babu Wanda idan ku ya gani Banda twins dayake su kuka sani ko,dariya duka sukayi Lailah da Husna Suka hada Baki wurin cewa haba mummy mun isa Ni zuwan Nan da nayi ma nakine,dai-dai Nan daddy ya shigo parlor bakin shi dauke da sallama,amsawa duk rn parlor sukayi,gaishe da mummy daddy ya yace ya Alhaji ta amsa da I baya gari,ehhhh jiya munyi ways da shi ya gayamin,Allah dai ya tsare su ya dawo dasu lafiya,da Ameen Ameen duk suka amsa,gaishe da daddy duka yaran parlor sukayi,daddy yace twin ya kuke ya karatu,amsawa sukayi da Alhmd daddy ya aiki da hudiman mutane,da Alhmd sai gidiyan Allah ya amsa,komawa kan Muhammad yayi ya tan baye shi ya karatu sannan Abba,daddy bai jimaba ya fita daga gidan baya ya basu goron sallah Mai tsoka,duk da mummy taki Amman sai da daddy yada dole suka amsa,haka mummy ta hakura tayi mashi godiya tare da bashi wani Dan basket Mai kyau tace Dan Allah ya Kai ma Yar uwar ta, murmushi daddy yayi,shikam alakan matar shi da matar yayan shi na birge shi,amsa tayi ya fita daga gidan daga Nan gida ya nufa,daddy na tafiya duk suka dunguma zuwa dining,Abba da tun da Lailah ta shigo ya hi kaman komi na jikin shi ya daina aiki,ta mishi kyau ba kadan ba,wayan shi ya dauka ya saita ya dauke ta hoto bila a dadin,ita Bata masan anyi ba,dining duk suka zauna bayan sun zauna,Lailah ta gaishe da Abba tana Kara gaishe da mummy,haka ma Husna,tana zama Suka Fara fada da Muhammad,mummy tace yauwa cat and rat kun Fara kohhh!zaku dami mutane yanzun nan,dariya twins sukayi ramlat tace mummy ana soyayya Kuna katse abun,duka mummy ta kawo Mata tace kinci gidan ku,yaran yanzu Baku da kunyya kun shafa ma idan ku toka Allah ya shirya ku,Da Ameen duk suka amsa suna dariya,bayan an kammala cin abinci,akaje aka Kara gyra shiri,suka dau hotona masu kyau sossai,a take Lailah ta tura ma masoyin ta sa'ad,suna cikin hoton Muhammad yazo yace mummy tace kuzo muje outing in Kuma hoton zaku tsaya Yi Kuma toh sai ku cigaba,karab Husna ta amsa da ehhh! Shi zamu tsaya yi,tana murguda Mai Baki,yatsa yasa a Baki yace k kohh! Sai na karyaki,bai gama rufe Baki ba tace iko Dana dawo gidan ku da zama,zai ba da amsa Lailah tace tom cat and rat kun ishe ni my tafi Dan Allah,jerawa duk sukayi Suka shiga babban parlor,samun mummy da Abba sukayi suna hira,Abba ya daura kanshi a kafadan mummy,mummy ko sai shafa kan shi take,kalan su kawai Lailah tayi ta dauke ido,su Mata kyau sossai,a zuciyar ta tace wata Rana nine a wanna matsayin in Allah ya Kai rai ta karasa da murmushin da har d
Sai da ya bayyana a fuskan ta,Abba da duj hankalin shi k kanta be ya tabbayi kanshi da Mai Yaba ta dariya,Amman tunda baida Mai bada amsa sai yayi shiru,tashi yayi daga jikin mama ya mike,miko mishi Atm mummy tayi,yace mummy barshi Ina da kudi isassu,naji kana dasu amman ka ajiye naka ka amsa,zaiyi mutsu mummy tayi tsaurin Taran nunfashin shi daya amsa kawai,amsa yayi sannan yace su tafi sallama duk sukayi ma mommy,itako Lailah daki ta shiga Dan ta dau jakan ta tsauran ko fita sukayi dan dama a shirye suke,bayan ta dauko jakan ta fito ta Kara Yi ma mum sallama,tana fita barandar gidan kafin compound ta hadu da Yaya Abba har ta Dan tsorata,ce Mata yayi calm down nine,kallan ta yayu daga sama har kasa,itako  ganin irin kallan da yake Mata yasa ta dukar da kanta kasa,hannu yasa ya cire gylen da ta rataya,dagowa tayi ta kalle shi suka hada ido,mayar da kanta tayi Bata ce mishi komai ba,warware gylen yayi ya bude shi,matsowa yayi dab da ita,jakan hannun ta ya zare ya rataya a Kafadan shi,komi Bata iya ce mishi ba jikin ta ya mutu murus ta kasa kwakwaran motsi,bude gyalen yayi ya rataya Mata shi tun daga kai,rufe nata jiki yayi wanna ya hanga Mata jakan Dan ya rike Mata gylen,Yana gamawa yace kinyi kyau my princess cikin sanyyin muryan daya Kara kashe Mata jiki har sai da taji kaman jiri ya kwashe tata danyi baya lu zata fadi ya tare ta ta fada jikin shi,kallon juna suje cikin Ido,dai-dai nan Raihan tazo zata shiga parlor Dan ta kirasu,sai ta same su a haka tsaurin bude wayan ta tayi ta shiga snap ta bude filta Mai kyau ta shiga daukan su hoto har da short video, abin ko ya bada kala Dan sunyi kyau sossai gashi sunyi anko Dan Shima Marron yasa,in ka gansu zaka zata sabin aure ne sun dace sossai,tana gama dauka iya wan da take so ta boye wayan sannan tayi gyaran murya,dagota Abba yayi sannan yace are u ok,ko Zaki koma ciki ki zauna mu dawo,da tsauri ta girgiza Kai,dungure Mata Kai yayi yace uwar yawo kawai, murmushi Lailah tayi sannan tayi gaba ya biyo bayan su, mota duk suka shiga Suka fita a gidan,direct wurin shakatawa suka nufa ba kowa k zuwa gurin ba sai dan manyyan mutane suna kaiwa duk suka fita Amman Banda Raihan,da Yaya Abba,k ki fita zan kulle mota,Kai Yaya Albishir zan maka inko bakaso na rike Abu na,kallan tayayu wanna yace miye,Kai Yaya in bakayu murmushi ba ban baka wlh,Dan murmushi yayi Yana shafa kanshi da sajan shi,yauwa ko Kai fah yaya,wayan ta ta dauko ta bude pin sannan ta nuna mishi duka hotonan da video da tayi,Abba Baki yaku rufuwa,sai murmushi yake ta zabgawa,yace wannan Albishir naki ya nada kyau ta Mai tsoka Zaki gani a account dinki,ki turo min su duka ta whatapp Dan Allah,thank u my kanwas,Mika Mata wayan yayi sannan suka fita jerawa sukayi suna magana,sai Gaya Mata Abu yake Amman nu ban ji Mai yake cewa ba..........................


COMMENT AND SHARE

BY GIMBIYA AYSHU 💞💞💞.

💞💞💞LAILAH💞💞💞(COMPLETE) Where stories live. Discover now