Unedited
****🍀****🍀****🍀
HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀
By ©UmmySaudah✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*
®*Saudah Adam Isah*
wattpad~Ummy_Saudah66
Wani irin wuri ne mai tsananin ban tsoro,duhu duhu,jaja jaja,wuta wuta,tashin hnkl,dole ne ya ziyarci duk wanda yai rashin sa'an bakontan wurin,amma banda sultan wanda ba bak'one a wurin ba,mutanen wurin sunada yawa,amma sun juya,kadai fuskan Sultan ake gani,wani mummunan halitta ne me masifar abin ban taoro,sultan ke fuskanta,bansan da wacce siffa na dabba ko na mutum dazan iya misaltashi ba,a gaban halittan wani yaro ne a tsaye baifi shekara goma ba,shi ba matacce ba shi ba rayayye ba,mummunan mutumennan ya bare baki ya saki wani irin razanannen dariya mai kadar da yayan hanji,'SULTAN',ya fada da kakkausar murya,'GURU OM',sultan ya amsa gabansa na faduwa,
'Dont u dare play d smart card with me,u re trying to act smart by bringing a different boy right?',
Sultan ya duqar da kai cikin tashin hnkln ganin hakonsa bai cimma riwa ba,'go nd bring the boy that saw the cadaver of ur female parent,jinin yaron da yaga sirrimmu mukeso,edan bazaka kawo mana shi ba,within the next 31 hours ba,u've saved him by killing urself,for now u re unsexed, we've took that away from u,in d next 31hours everything will be taken,har da ranka matsawar bakazo da alamansa ba.....',yana kaiwanan yai wani irin gunji,kuma babu abinda akeji a wurin sai sautin kukan Sultan,kuka yakeyi mai ciwo,kuka mai cike da dana sani,dana sanin da bazai iya gyarawa ba.'Whoever say money cant solve all problems,must not have had enough money to solve em'
Line din ariana grande na wakar 7rings ne akaji a daidai lkcn,dama aikin knn,a kullum kullu yaumin gadda gaddan maza da mata ne a dakin,babban parlor ne cikin daya daga cikin sitrooms na babban duplex din sultan,wanda babu abinda ake tsirfantawa sai karshen tambadanci,
sun mayar da gidan kaman clubhouse,duk wani abinda akeyi a club babu abinda suka bari,
'Ina ranar da kudin ya masa,kudaden da suka zame masa bala'i',
Wannan maganan ba karamin tunzurasa yai ba,zuciyarsa ta hauhawa,har sai daya korasu duka,sannan ya kashe kidan kirjinsa na harbawa fat fat fat,
'I say i wanna be left alone',yai kokarin furtawa a hnkl,yana kallon ummi,ta langwabar da kai,tana d'aga masa girarta,'ok fine,i will go,but baby ya za ayi,u see wlh am really broke',
Murmushi ya saki me wuyar fassara,yace ta tafi chamber dinsa cikin closet a briefcase ta dibi duk adadin da ya mata,bayan ummi ta tafi ne,Sultan ya cigaba da gini a birnin zuciyansa,duk son da yakema haneef anya yakai son da yakema hajja kuwa,ko kuma son da yakema kansa,shinenan yai silan da hajja tabar numfasawa,baiji komai ba amma meye yasa batun haneef yasha bambam,har yanajin kaman shi ya mutu hannef yai rai,anya wannan zaiyi balancing kuwa,idan ya mutu ina zaije?,baisan balain dazeje ya taras ba,bai shirya ba,
'Allah ya jikan big guy',ya fada lkc guda ya tashi a hargitse,
'31 hours',ya fada gabansa na faduwa,daya lissafa sai yaga ai kaman lkcmma yakai,
wani irin tsalle yai,
'no no no no,i cant die,ban shirya ba',a gigice ya fada yana tunanin mafita,kaman me nazari ya hau stairs a guje ya sauko rike da hoton haneef enlargement a hannunsa,ya rarumi car keys da iphone 13 pro max,ya tada motarsa ya hau titi fuuuuuuuu,
'no ban san meye zan fadama Allah ba,big guy am sorry,m selfish',
Yace ma kansa yana dialing lamba a wayansa,ba'a dagawa,
'Big guy am sorry',ya cigaba da fada yana latsa waya,dai dai lkcn kira ya shigo,
'Hello',ya d'aga yana jin abinda ake fada daga dayan bangaren,'what,meye kace,wuta kuma?,wuta a ina?',
Babu shiri yai shiru dayaji kaman wani abu mai karfi ya bugi motarsa,dago da kansa ke da wuyane ya saki wani gigitaccen kara,'nooooooooooo'
'Innalillahi wa inna ilaihi rajiun',mutanen dake wurin suka kwaso salati suka ajje ganin mummunan hadarin da basu taba gani ba,wata katuwar mota ce ta bugi motar sultan bada wasa ba,wanda motannasa sai dayai crumbling yai ta burgima daga gefen titin,kamin su dauki wani mataki tuni fetur tai leaking motar ta kama da wuta,
Wuta,wutace taci sultan mus har lahira,
mutuwa,
wutan duniya,
wutan lahira,
wayonsa basu isa sun cecesa ba,wannan shine makomar Sultan UmarYa ajje bakar motarsa Honda a parking space na madaidaicin gidannasa,ya fito sanye da suit cream colour,yana saqale briefcase a kafadansa,yana takawa a sannu,Aliyu Lawan Sarki knn,Zaki namijin duniya,ya k'ara zama namiji,me cikakkar dattaku da kwarjini,
'HUSNAH',
ya ambaci sunanta yayinda ya buga kofar a karo na biyu,husniyya data taho zata bude taji Aliyu na tsaka da ambato Husnah sai taja burki tai turus,
'Husnah,Husniyya,ku bude min kofa mana',
gyada kai tai yayinda zuciyarta ta rikide ta koma bakikirin,wani irin bakin kishi ya motso mata,'duk da yau nice da girki,jibi mutuminnan sai daya fara kiran husnah zai kira sunana,ta riga da ta kwacemin Aliyu,kullum sai ya nuna cewan ita yafi so',taja kwafa tana matsar kwalla,'toh wlh tlh inde tsayuwa ce yanzi ka fara indai wai nice nan zan bude maka wannan kofan',
koh da taji Aliyu ya tsagaita,lekawa tai ta taaga don taga abinda yake,sai taga hnklnsa na kan wayansa,ta k'ara fusata data lura husnah ya kira,
'ok sai kin dawo,
take care',
ya gama wayan ya koma yana dialing lambar husniyya,yana jiyo ringing din wayan daga ciki but no response,kawo i yanzun ya fara damuwa,yasan da mutum a ciki,toh ko barci.....,wani irin barci ne hk,
dogon tsakin dayaji ne abinda ya tsinka masa zaren tunani,ya juyar da kansa a hargitse ta wurin daya jiyo tsakin,k'iri da muzu sukai da husniyya ta ciki,ya cika ya batse,
'dubeni,kaa ganni ko,
Ena kallonka,bazan kuma bude ba wlh,ehe,bazan yi kaffara ba,ka tsimayi ita yar gaban goshin taka,idan ta dawo inyaso sai ta bude maka'
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...