2~SABON RAYUWA

1.6K 65 0
                                    

💞👱🏻‍♀HUSNIYYA*
ko
*HUSNAH👩💞

By ©UmmySaudat✍

2_

"amma husniyya sai naga kamar u re missing a detail,wai wa tace maki tanaso din kuma meyasa bata fiddashi ya aureta ba" jidda ta fada tana kai alkakin dake hannunta baki tareda kallon fuskar husniyya da tuni qwalla suka wanke mata,da murya me cikeda rauni husniyya ta soma fadin"duk da cewar bansan husnah da zurfin ciki ba dan bata boyemin komai nata,kan tai aure ba yadda banyi da ita ta fadamin wanda take so din kuma dalilin dayasa bata fidda shi ba,but sai taqi,kawai sai dai tacemin baze iya auranta ba",qare zancen tai tana goge hawayen daya gangaro fuskarta,sallamar da sukaji daga qofa ne yasa dukkaninsu maida dubansu gun qofar at thesame time suna amsa sallamar,murmushi husniyya ta saki dan already ta gano me sallamar daga muryarsa da qamshin turarensa me dadin qamshi,matashin saurayine wanda baze wuce 28yrs of age ba,me kyau dashi,yanada haske sosai,kuma yanada yar qiba,tsawonsa be yawa ba,da ganinsa kaga defination of perfect and dream guy din duk wata mace,sanye yake cikin shigarsa ta shadda skyblue wanda yasha aiki,"sannu da zuwa"dukkaninsu suka fada har da husniyya da tuni ta miqe fuskarta da fara'a duk da cewar bugun zuciyarta tuni ya qaru tamkar ganga ake bugawa ciki,kallo daya yai masu jidda ya zubar,fuskarsa ba yabo ba fallasa ya amsa musu ya nufi part din bedroom husniyya na biye dashi,dai dai door din da xa'a wuce a shiga part din bedroom dinsu ya tsaya,with a lower tone but wanda yasan zata iya jin abinda ya fada yace,"Angel",itama with a lower tune tace "na'am" muryarta na dan rawa,"kije,hajiya ta aiko salim,he is by d door side,kijeki amshi saqon" yana kaiwa nan ya nufi ciki,ita kuma ta juya tai gun outside door din,yarone wanda baze wuce 10yrs ba riqe da basket din daya qunshi kulolin abinci ciki wanda nake kyautata zaton kamar shine messenger'n gidansu Aliyu,cikeda ladabi yace"anty ina wuni" ,fuska cikeda fara'a husniyya ke kallonsa kan tace "lfy salim,ya su hajiya?,little princess dita fa?",ta fada tana amsan basket din dake hannunsa,murmushi yai yana fadin"ai yanzumma sai da akai yar yaqi ta bari akazo bada ita ba,"ai da an barta tazo",husniyya ta fada dan akwaita da saurin sabo da mutane"ai wai lkcn islamiyya yayi shys su hjy sukace gobe idan ya Aliyu yazo zai tahoda ita nan ta wuni'',"to shkn ka gaidamin su" husniyya ta fada tana shigowa tsakar falon,kan dinning ta ajje basket din kan ta qaraso gunsu jidda tana raurau da idanu,"duk kun miqe,bade tfy zakuyi ba,ku tsaya ga abinci an kawo","kusa da ita jidda taje da dan gudunta,cikin whisper tace mata"rufa mana asiri,in baso kike mijinki ya koramu da kansa ba,aci amarci lfy",ta fada tana riqe da hannun surayya,fuska cikeda fara'a surayya tace"husniyya sai wani lkcn kuma",hanyar waje suka nufa tana biye dasu,dai dai qofa ta tsaya tana musu sai anjima kan ta rufo qofar ta nufi cikin bedroom gabanta na faduwa,sai data wuce parlon bedroom din dakin kan ta shiga can ciki,tadda shi tai yana qoqarin rage kayan jikinsa,saurin sadda kanta qasa tai ta tsaya daidai centre'r dakin tana tsuke fuska,Aliyu ko idanunsa ya seta ya qure a kanta a hade da sakin wannan killer smile din nasa dan wasu ababen nata seem to be so funny and childish to him,kuma suke burgesa a lkc guda,
redbrown jallabiyarsa ya zura,yasa hannunsa kan littafin FAREEDYL ANSARY dake kan drawer ya dauka,kamin ya zauna wani couch dake dakin, still idanuwansa na kanta yana lura da yadda ta takure,
"Angel" ya fada da sanyin murya,qasa ta kara yi da kanta tana wasa da yatsunta kan ta amsa masa da "na'am",
"come" ya fada a taqaice idanunsa qyam kanta yana bin komai na jikinta da kallo dan ba qaramin kyau tai masa ba,ga wani irin sha'awarta da yakeji na tsaka da tsirga ilahirinsa ,a shagwabe ta soma fadin,"ni gsky bazan matso kusa da kai ba,ba kai kacemin tunda ka barni jiya wai...."

"come mana,yanzu ba abinda zan maki,cross my hrt",ya fada hannunsa daure kan qirjinsa,ganin da yai battada alamun ko motsawa,ya sanyashi dorawa,
"come mana,betterhalf dinnaki kike gudu ko,ba komai" murya a maraice yai maganar yana cizon lips dinsa,kamar bazata zoba ta fara takawa,a hankali take jan qafafuwanta har ta qaraso gabansa,turo bakinta tai kan a shagwabe tace masa "betterhalf,ni Allah ka fiya kallo,jibi fa yadda kaketa kallon mutum mana",kamar be jitaba ya nuna mata gun da zata xauna kusa dashi,a hankali ta zauna a gun still kanta na qasa tana wasa da farcenta,littaf
in dake hannunsa ya ajje kan ya juyo yana fuskantarta at thesame time yanajin so da qaunarta na ratsa duk wani sassa na jikinsa,"bazaki kalleni ba ko" ya fada tareda riqo hannunta,"u dont have an idea just how much m inneed of my wife" ya fada a taqaice yana dago dogon habarta "baki fadi komai ba,uhm angel?",ya qare zancen yana kallon cikin eyeball dinta,dukkaninsu zuciyarsu sai bugawa yake,husniyya da dama tuni alamuran dake faruwa suka saukar mata da wani irin kasala kawar da kallonta tai a kansa batareda ta samu daman fadin uffan ba,
a cikin daqiqan da taji taushin fatar labbansu gu daya,saurin lumshe idanunta tai numfashinta sama2,shiko tuni ya shiga kissing dinta with so much passion gaba daya ya fita hayyacinsa,qaran ringing din wayarsa ce ta dawo dasu,numfashi dukkaninsu ke maidawa suna kallon eyeball din junansu,a hankali ta dauke kanta ta fice daga dakin da dan gudunta...
Aliyu da qyar ya iya seta kansa ya tashi ya nufi toilet dan ko bi takan wayar beba,
jikinta na rawa ta kife kan sofa tana sakin ajiyar zuciya idonta lumshe,jin ringing tai na wayarta kan ta tashi tana wara manyan idanunta dan gano gunda wayar take,wayar ta dauko tana kallon screen din wayar,HUSNAH ne sunan da yai appearing screen din wayar,da hanzari ta zauna qasan rug carpet,cikeda doki da farinciki tai picking tana karawa a kunnenta···
®*Saudat Adam Isah*

HUSNIYYA KO HUSNAHWhere stories live. Discover now