3~HUSNAH CE

1.2K 100 2
                                    

💞👱🏻‍♀HUSNIYYA*
                ko
      *HUSNAH👩💞

By  ©UmmySaudat✍

3_
da murmushi kan fuskar husniyya tace,"hello besty,ya kike"?,
daga dayan bangaren akace"ma besty is now a mans wife,gashi sai cin amarcinku kuke tayi",muryata dashe tai maganar tana qoqarin danne kukan da yazo mata dan ko kadan bataso husniyya ta gane halin da take ciki,
jin yanayin muryar husnah yasa jikin husniyya yin sanyi ba kadan ba,wato yanzu tsakaninta da bestynta no more proper conversation kenan,idan haduwa sukai always crying idan a wayane ma haka,ko tanada niyyar fada mata wani abu na jindadi ko neman advice ba hali,nodding kanta tai tana jin wani irin daci har cikin ranta na tausayin qawarta,husnah'r data sani so full of life,happy mood booster and problem solver'nta sam ba itace ta yanzu ba,me yake damunta haka,Allah ka fidda qawata wannan quncin rayuwa dakemin dawainiya da ita maganarda husniyya ke tayi da zuciyarta kenan at thesame time tana jin shesheqar kukan husnah cikin dodon kunnanta,
gyara zama tai tana qoqarin maida qwallan daya taru idonta,cikin cool voice ta soma magana "wai husnah whats all these ne?,me yasa kike haka,banason wulaqanci,Allah zan dena daga wayarki tunda kukan nema kike ki maidashi hobby" qare zancen tai tana tsaki,daga dayan bangaren husnah qoqarin saita muryarta tai kan tace"dalla malama,to ni ba kuka nake ba kukan farinciki ne fa,am just happy for my besty shys",hararar wayar husniyya tai tana fadin"yarinya kenan,ni zakima qarya,sorry girl,coz i know u inside and out already" daga dayan bangaren husnah muryarta na rawa tace,"besty,u have consummate ur marriage ko?" ta qare maganar idonta cike da qwalla "bangaren husniyya murmushi tai kawai kan tace"yarinya sai kinzo de kawai" ta fada tana jiran abinda husnah zatace, jin shirun da tai ne yasata jan tsaki,
on a serious tune ta soma magana,"besty am so sorry,we will solve whatever problems we have together kinji,yaushe zakizo dan Allah" ta fada tana jiran amsa,bangaren husnah da murya me cikeda raunin sauti tace,"be fara bari na fita ba" tana kaiwanan ta katse kiran ta kife kanta kan lallausan pillow n dake kan cinyarta tana wani irin kuka me karya zuciyar me sauraro,lumshe idonta tai tana sauke ajiyar zuciya me qarfi,idanunta sunyi jazur dasu ga yadda suka kumbura fuskarta ma tayi ja abun gwanin ban tausayi,
itama bazata wuce 17yrs of age ba,tanada haske sosai da fadin fuskarta me cike da annuri,gata da qiba,jikinta irin wanda wasu ke cema yar duma duma dan ko tsawo batada shi,
wani irin zafi takeji cikin zuciyarta kamar garwashi aka kunna ciki,sulalewa tai qasan gado duka hannayenta biyu daure kanta,"ina zansa kaina,ya zanyi da zuciyata ina zan kai sonsa ni,na shiga uku sonsa baze amfaneni da komai ba wlh,mutuwa zanyi,besty am sorry but bazan iya fada miki matsalata ba i dont want the friendship we share to be affected,plus gashi ni matar aurece,ba qaramin zunubi nake kwasar ma kaina ba" zancen da take tayi da zuciyarta kenan hawaye tuni suka wanke mata fuska tanajin yadda zuciyarta ke bugawa,idonta ne ya sauka kan digital clock dake manne kan dakin which spells 5:11pm,a dan zabure ta tashi kamar wacca ta tuno abu tana dafa kanta dan jin yadda kan ke sara mata,da qyar ta iya daga qafafunta ta shiga bayi..
daure da towel ta fito,hannunta riqe da wani qaramin towel tana goge gashinta,kan vanity chair ta zauna,kan ta dauko hair dryer tana bushe kanta,abunka da sabo duk da halin da husnah ke ciki baya hanata yin kwalliya kuma baya hanata kulawa da mijinta yadda ya kamata,,hair spray ta fesa a gashin ta taje kan ta shafa lotions iri kala~kala a white skin dinta,MEHAS body spray ta fesa randomly jikinta kan ta dauko humrah ta shafa ko wani saqo da lungu,tashi tai ta shirya tsaf cikin shigar wani english gown ash colour me adon white stone ta ko ina kayan sun kamata sosai dan na roba ne,ya amshi jikinta sosai dan ba qaramin kyau tai ba,gata masha Allah,akwai cikar diri,
kan mirror taje ta feshe jikinta da turaren LAVASA kan ta zauna ta fara sarrafa fuskarta da nau'ikan make up kala2 dan ita gwanace sosai ta wannan fannin kamar ba wacca tai kuka ta qoshi dazun ba,sai faman blushing take tana kallon glowing face dinta a mirror,hannunta riqe da mascara MAYBELLINE tana qoqarin sawa,taji vibration wayarta dake kusa da ita ta gefen mirror'r,sunan data gani ne yasata yar murmushi tareda daukar wayar tai picking tana karawa a kunne,daga dayan bangaren akace"baby ya kike?",dan tabe bakinta tai fuskarta ba yabo ba fallasa kan a hankali tace"am fine but lonely,ai kana hanya ko",daga dayan bangaren akace,"really sorry,munada evening meeting yanzu kuma it will take some time kan na dawo dan dan 7:00pm zamu shiga but promise to be back immediately after ishah kinji",ya qarashe zancen da sassanyar murya,husnah ba abinda tace masa bayan "uhm","to what again,idan kinason ganin mijinki yanxu ba komai am all urs zan dawo gida right away dan kinsan u re my top priority",ya fada daga dayan bangaren,nodding kanta tai tana murmushi kan tace "ba ruwana,sai ka dawo",ta fada tana hanging up bata tsaya sauraron abunda zai fada ba,she really feel guilty dukda cewar she feel something special for him shys ma ta fidda shi cikin manemanta lkcnda aka tisata kan sai ta fiddo miji amma tasan ba sonsa take ba kuma batasan abinda yasa zuciyarta baya begensa,kullum zuciyar sai begen wanda bazata samu sonsa take,ta rasa irin wannan butulci na zuciyarta,ba abinda mijinta baya yi mata na daga kulawa da so duk da yadda uwarsa take mata kullum rarrashinta yake amma deda rana daya bata taba jin sonsa cikin ranta ba tana cikin wannan tunanin ta sakejin wani vibration alaman kira tsaki tai, tai picking tana karawa a kunnenta,
"baby nayi laifine kika kashe min waya" aka fada daga dayan bangaren sounding worried,yadda yai maganar yasa jikinta yin sanyi tana jin tausayinsa dan tasan ba qaramin so yake mata ba,muryarta na rawa tace"sorry,bazan sake ba",dan shiru akai daga dayan bangaren kan akace "me kikeso na taho miki dashi later",a hankali ta amsa masa da"anything","to,see u later,love u" ya fada,aje wayar tai kawai tanajin wani kishi cikin zuciyarta,wato yanzu haka yake cemata I LOVE U itama ta mayar masa kenan ko?, wata zuciyar tace abindama yafi love words suke exchanging dan sun gaji da nunama junansu tsantsar soyayya yanzu haka sun shayar da kansu zumar soyayyarsu dan yanzun ma suna manne jikin junansu,"shikenan ya taba ganin jikin wata macer ba ni ba",idonta cikeda qwalla ta qurama white wall din dakin ido cikin ranta ta cigaba da saqa abubuwa kala2,
"me zai hana nai ta buga kaina continuously jikin bangonnan har sai na bar numfasawa,just to end these all once and for all,lumshe idonta tai ta bude kan ta daura hannunta kan qirjinta tana jan breath dinta, qoqarin kau da tunanin take so tayi,,
a hankali ta tashi daga zaunen da take ta shiga kitchen at thesame time tunanin abinda zata girka take,div~fridge din dake kitchen din ta bude ta qurama ido kaman me nazari ta bar kitchen din tana exiting part dinta,
qasa ta sauko yayinda takejin yadda gabanta ke faduwa dan kamar kullum Hajja na zaune a sit room din,,,
®*Saudat Adam Isah*

oh my,
pls dont label dis story as boring,
no u have to keep on reading before judging,

ga tauraronnan pls a taimaka,
ga akwatin comment shima,
har da sharing,duka kar a de gaji

SUNNY SMILES

HUSNIYYA KO HUSNAHWhere stories live. Discover now