💞👱🏻♀HUSNIYYA*
KO
*HUSNAH👩💞By ©UmmySaudat✍
wattpad_ummysaudatt
13_
Aliyu dake tsaye gun yanajin kukan da take na shiga har cikin ransa lumshe idanunsa yai da qarfi yana sauke ajiyar zuciya sannan ya bude ya soma jan qafafunsa a hankali ya nufi qofar dakin da husniyya ke ciki da niyyar budewa, a qulle yaji qofar kuma ba da key ta qulle ba,ta ciki ta sa sakata,still bata dena kukan da take ba,saurin dafe qirjinsa yai yanajin yadda yake bugawa,har cikin ransa yakejin kukannata da zafin maganarta,babban abunda yafi bata masa rai shine cewar datai ya maidata gidansu plus fadin da tai dama ba sonta yake ba,yasan all these yaronta ne,he have to bear and tolerate coz yasan wataran baza tai ba,
a hankali yasa hannunsa yana knocking qofar,"angel bude qofar kinji",ya fada cikin sanyin murya tareda qara qwanqwasa qofar,kamar tunzurata ake haka ta ci gaba da kukanta cikin daga sauti,tuni Aliyu ya harzuqa,cikin tashin hankali ya buga qofar da qarfi cikin fada da daga muryarsa yace,"open that door nace miki,in baso kike ki bata min rai ba",ya fada yana tunanin in ba tsayawa yai ya jajirce kan wasu halayyannata ba abubuwan zasu iya wuce dictating dinsa duk da yasan haquri ne babban makami a rayuwar aure,
husniyya jin irin yadda yai maganar cikin matsanancin fushi yasata tsagaita kukan da take ta tashi firgigit tai qofar,sai a lkcn taga bata kyauta ba,take ta soma tuna hudubar da momynta da Daddynta sukai mata kan a kawota dakinta,gabanta na faduwa,hannunta har rawa yake ta bude qofar cikin hanzari ko iya kallon fuskar Aliyu batai ba ta sulale qasa tareda riqe guiwowinsa da hannayenta biyu,ta qanqame sai hawayen dake bin kuncinta,sautin kukannata take dannewa dan a lkcn ko kadan bata so ta kuma batamasa rai,cikin saurin baki muryarta na rawa tace,"yi haquri,bazan sake ba",Aliyu dake tsaye gun fuskarsa ba yabo ba fallasa ya raba hannayenta da jikinsa ya hade rai,idanunsa kafe kanta yana kallonta cikin ido so blankly,a hankali ya ruqo hannunta suka shiga cikin dakin ya zaunar dasu kan gado yana jinjina kansa,muryarsa can qasa yace,"angel wai bakya girma ne,me najiki na fada haka,angel me yai zafi haka,mijinki kike fadama wayennan maganganun wayenda kikasan ko kadan kunnuwansa bazasu so sauraron su ba...,katse masa maganar tai cikin raunin murya tana fadin,"Allah bazan sake ba,na dena,ka yafemin, bazan sake ba..",ta fada cikin saurin baki tareda rungumesa a qanqame tana kuka a hankali,patting bayanta ya soma yi a hankali cikin rarrashi,kafin daga bisani ya kuma hada ransa muryarsa ba alamun wasa ya soma magana,"kina jina" ya fada yana fuzar da iskan bakinsa,"uhm",ta fada tana kuma qanqamesa qirjinta na harbawa,dago ta yai ya qura mata ido bece komai ba,ganin irin kallon da yake mata ya sata saurin sadda kanta qasa tana tsuke hanci,habarta ya dago idanunsa cikin nata yana kallon qwayar idonta,take hawaye ya taru cikin idanunta muryarta cikeda rauni tace,"kayi haquri,i just cant resist ur absence shys","why",ya tambayeta a taqaice,"u already know,am head over heels in love with u",ajiyar zuciya ya saki sounding much serious ya soma fadin,"but kema kinsan since d minute i set my eyes on u,sonki ya shiga raina,but maybe abunda baki sani ba shine how deep am feeling inside,qaunar da nake miki ban san dame zan iya kwatantanta miki yadda nake jinki cikin zuciya da gangar jiki ba,d worst part har kina comparing son da nake miki da wani abu can,i wish u will know how much you hurt me with that word,bu if u truly love me ai zakiso na cika duka obligations dina kanki,just tell me idan ban fita aiki na nemo ba a wani hali kikeso mu zauna gidannan?,numfasawa yai yana kallonta kan ya cigaba da fadin,"and also,u re no more a kid,nanne gidan ki,gidan zamanki,kar in sake jinki na fadin in maidaki gida",ya fada cikin bacin rai heart beat dinsa na increasing,yana qoqarin tashi husniyya tai saurin ruqo hannunsa tana kallon cikin idonsa,kallon da yai mata ya sata sakin hannun cikin hanzari jikinta ba qwari ta koma ta zauna hawaye na zarya kan kuncinta,bata ankaraba sai gani tai Aliyu ya hade bakinsu gu daya yana kissing dinta with so much passion plus emotion,itama cikin salon da be santa dashi ba yaji ta na mayar masa da martani,sun jima a haka kafin a hankali husniyya ta cire bakinta bata yadda sun hada ido ba tai saurin shigewa faffadan qirjinsa tai luf dukkaninsu na maida numfashi,muryarsa a sarqe yace,"i l-o-v-e u" ya fada muryarsa na rawa yana kissing lallausan gashinta tareda shafawa cikin desire har ya kawo hannunsa kan wuyanta,zafin da yai feeling kan jikinta ya sashi dagota hannunsa riqe da kafadarta yana kallon cikin idanunta,"angel,kinji jikinki kuwa" ya fada cikeda damuwa yana kuma feeling yadda jikinta yai zafi,tsuke bakinta tai tana qoqarin komawa jikinsa ya kuma dagota,"tell me baki jindadi ne,ya kikeji yanzun",ya fada sounding worried yana kuma kallonta,ganin irin kallon da yake mata yasata yamutsa fuska a hankali tace,"ni fa kukan danai dazun ne kawai, gullet dina da qirjina kemin zafi sai headache,ta qarashe maganar tana dafe kanta,kamar me naxari yake kallonta yana so yai observing abu,ganin da yai ba abunda yake nufi bane ya sashi gyada kansa tareda fadin,"sorry kinji,kwanta nan, bari na fita pharmacy,ki ci abinci kan na dawo,kinji",ya fada yana kwantar da ita kan gado hadi da rufeta da duvet,itade idonta a lumshe bata ce masa uffan ba sai jin sonsa take na qaruwa cikin ranta,a hankali ya sunkuyo dai dai fuskarta ya manna mata peck kan goshinta,gashin kanta ya shafa da murmushi kan fuskarsa yace,"see,ur hair all naked,ki dena zama ba veil kinji" ya fada yana kissing hannunta kan ya tashi ya dauko muffler tareda samata,zai tashi ta ruqo hannunsa,turo masa bakinta tai ciki shagwaba tace,"ka tafi gun aikin,am fine",kamar be ji abinda tace ba ya manna mata light kiss a hannun tareda miqewa ya fice dakin,idonsa ne ya sauka kan wayarsa dake kan gadon ddakin husniyya da yaji na kida alamun kira, kamar baze tanka ba,yaje ya dauko wayar yana duba screen din wayar,sunan daya gani ne ya sashi jan guntun tsaki tareda yin picking yana karawa a kunne,
muryar abokinsa ibrahim daga dayan bangaren cikin fada na fadin,"dallah malam,wulaqancin naka ya motsa kenan ko,u just spent a whole month on honeymoon,u clearly know today is ur resumption date,shine dan tsabar kai mara wayau ne ka maqale gida,aikin banza kawai,sarkin rawan kai,sai ka fadamin ko akanka aka soma mallakan mace, ya qarashe maganar yana kuma jan tsaki,Aliyu dake jinsa fuzar da iskan bakinsa yai yana tunanin yadda ze nemi favour gun ibrahim, cikin sanyin murya yace,"dukkanimmu nada freedom of speech,so say whatever u want,kanka akeji,but seriously,u know me,karan kanka kasan am always on time,Allah uzuri ne yai pulling dina,kaimin report dan Allah,just think of something to say,yanxumma am busy,i need to hang up" Aliyu ya qarashe maganar sounding much serious yana jiran abunda za'ace,daga dayan bangaren ibrahim dariya yai tayi kan yace,"dan iska,ka de cemin kaqi barin yar mutane,zaka dauramin aiki kana can kana hutawa,but just be lucky i will do u this favour ko ba don halinka ba for the sake of friendship" ya fada tareda katse kiran...
®*Saudat Adam Isah
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...