38~Wata jarabtar #1

517 34 0
                                    

🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀

By ©UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*

®*Saudat Adam Isah*

38_

Allahu Waheed,
dis world is round knn ko?,
wato a lkcn da wasu ke cikin halin farinciki a tareda masoyansu just feeling safe nd loved,with whirlwind romance alwayz on d air,
haka ake samun wa'enda ke a cikin tsantsar baqinciki,Wa'iyazubillah,inda har zasu fara cire tsammani da rayuwar suke ayyanama kansu kan dama ace basa cikin duniyar,wasu har suicidal thoughts ne ke cika musu kwanya,
a can suke inda basuda gata,inda zasu daga kai su kalli Kudu,Arewa,Gabas har da Yamma but babu wani Mataimaki bare Masoyin da suke hangowa,
amman yin dangana ga Allah shine babban rabo,dan Ubangijin talikai ne,Mataimaki kuma gatammu bayi,
~Ya Rabbi kasa muna daga cikin masu samun rabo both a duniyarnan da Lahira, AMEEN
~~
Innalillahi....,
shine abinda na rinqa maimaitawa a lkcn dana ziyarci bangaren Husnah,
cikin wani madaidaicin daki wadda komai na gun ja ne,kama daga wall zuwa ceiling,kuma fili ne simiqal a dakin dan babu komai ciki,banda trashes din dana gani ko ina,kuma gashi babu qwaqqwaran haske du da cewan ba dare ne ba,
a nan na ganota yashe2 da ita kwance qasa a quryan dakin kamar gawa yayinda abayar dake jikinta yai duqun duqun duk ya feffelle dan kusan nudeness dinta ake gani,a can gefe wata budurwace me suna Zahrah wacca bazata wuce shekaru 19 ba jikinta babu sutura,ta kame kanta gu daya,a jingina take da bangon dakin yayinda tai wani dususu cikin tsantsar gajiya da fitar hayyaci,dan kallo daya zakai musu da gun da suke din,ka gano they re in a deep danger,
sai a Washe gari da safe,
naga Husnah ta soma juyi tana murqususu gun da take,a hnkl ta bude weak eyes dinta,
tai zumbur ta miqe tsaye hadi da dafa kanta tana qoqarin tunano abinda ya faru da ita,daga lkcnda Yusif ke ce mata ya saketa,itade batasan abinda ya biyo baya ba sai farkawan da tai ta tsinci kanta cikin wani kango,har ta fita ciki ta soma layi gefen wani babban titi,har i zuwa lkcn da wasu masu baqaqen kaya suka nufota hadi da fuxgota suka jefata cikin wata jar Range Rover,tundaga wannan lkcnne batasan inda kanta yake ba sai a yanxun data farfado,
"innalillahi...",ta shiga maimaitawa cikin tashin hnkl,yayinda take bin ko ina na dakin da ido har ta sauke idanunta kan Zahrah da ita dimma ke kallonta sororo,Husnah jin datai jiri na dibanta yasata sulalewa qasa ta cigaba da kallon Zahrah,"Sannu",shine abinda Zahrah ta iya fada,
ganin irin kallonda Husnah ke mata yasa ta soma rarrafawa da qyar har ta iya zuwa inda hijabin Husnah yake a can gefe ta saka a naked body dinta,
"pls Ina ne nan,ki maidani gida dan Allah,inason ganin 'dana da mijina,dan Allah ki fadamin nan inane",Husnah ta qare zancen tana cije lebe dan yadda qirjinta ya cigaba da zugi,
Zahrah batakai ga bata amsa ba sukaji an bude qofar hadi da shigowa ciki,
wani mutum ne fari tas wanda be wuce 45 ba fuskarsa a cike da qasumba,a hk kamar mutumin arziqi cikin shigarsa ta farar shadda harda malum malum,boths sides dinsa wasu dogayen matasa ne masu mummunar kama cikin shigar baqar Suit wadda nake kyautata zaton Guards dinsa ne,yai tsaye jikin qofa yana zuqan tube dim sheesha hnklnsa kwance,yayinda jajayen idanunsa ke a kafe kan Husnah datake kwance shame shame,da Zahrah da ke can qarshen dakin jingine da wall banda hararansa ba abinda take kamar idanun zasu zazzago,
jinjina kansa yai,yai wani guntun murmushi wanda daka gani kasan na mugunta ne,daga bisani ya miqama daya cikin guards dinsa Sheesha'n,yana dariya yake kallon Guards din dake a both sides dinsa,kan ya damqo kafadunsu da hannayensa cikin jindadi yace,"dis two have so much assets,kudos guys,u did a good job dis time around,nd kunsan abinda kuke,dan daman dis room is recommeded for special Victims,buh by tomorrow they will be posted to massacre Hall,nd by next tomorrow zamu gama aikinsu",ya qare zancen yana nufan gun Zahrah,har yasa hannu ze cire hijabin jikinta,a haukace ta shiga bubbugashi ko ta ina tana muzurai,ai batai aune ba taji yasa qafansa yayi fatali da ita,a hk ta tafi luu ta kife 'guuff' da bango nan tahau murqususu cikeda wahala tana wani irin kuka,cikin huci ya zare mata jajayen idonsa yace,"mind urself,stubborn shit kawai,u really dont know me ko,buh zaki sani ne,idan ranar sara ki tazo aka yayyanka ki gakinan gunduwa gunduwa,nan we will see ko haukan naki zeyi tasiri",yana kaiwa nan ya nufi Husnah datai quri tana kallon ikon Allah,
ya tsugunna gabanta yana qureta da idanu,"u re a beautiful creature,nd will definately bring us much,so so much",ya fada mugunta na tashi a tone dinsa,yayinda yake shafa idanunta zuwa lips dinta,itade qwaqqwaran motsi gagararta yai dan halin yanxun ita kadai tasan yadda take jin kanta,ganin datai ya gangaro har qirjinta yasa hannunsa kan wuyanta yana yunqurin qarasa yage kayan jikinta,a tsorace tai saurin ture hannunsa,cikin mutuwar jiki tadan yi baya hawaye nabin kuncinta, a raunane tace,"nasan kai mugu ne,buh pls don't hurt us,inason komawa gun 'dana,nasan yana nemana yanxun,yana so ya ganni",
wani mugun dariya mutumin yai,"bazasu sake ganinki ba ai,coz u re dead",qare zancen yai yana patting cheek dinta kan ya miqe ya fita,
daya cikin guards dinnasa ya shigo ya ajje takeaway,Zahrah ta taho da gudu tai qofa yai saurin fixgota ya hankadata ciki,sannan ya rufo qofar yana dariya,
suka barta,nan nata rusa ihu yayinda Husnah ta daskare gun banda magangunun mutumin ba abinda keta mata yawo a ka,dan a lkn harta kukamma nemansa tai ta rasa,,,

~Allahumma Ajirniy Fiy Musibati

hey buddies,
hope u enjoyed those three chaps all d way,

nd always keep in touch with me,
with those lovely votes plus comments of urs,
they so so means a lot,

UMMYSAUDAT,
sunnysmiles.

HUSNIYYA KO HUSNAHWhere stories live. Discover now