UNEDITED
🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀
By ©UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*®*Saudat Adam Isah*
54_
Dr ne ya shigo sanye da labcoat hannunsa riqe da aluminium tray ya tako har ya ajje tray din kan bed table,kallo daya yai ma husnah da kanta ke qasa tana sheshsheqa sannan ya maida dubansa gun Aliyu daya riqe kai,a hnkl ya iya gyara zamansa dan already yasan dressing yazo yi masa,"how re u doing",dr ya tmby Aliyu fuskarsa sake hnklnsa na kan bandage din da yake cire masa,cikin wani yanayi Aliyu ya tabe bakinsa yana fadin,"u already know,karan kanka fa kasan am not fine nd will never be...,pls i need to be ok,am not my self any more,ka fadamin tayaya har za ai na iya ryw hk...,am not just ok,so u have to do something for me,doc pls let me regain my memories pls",Aliyu ya qare zancen cikin raunin murya wasu siraran hawaye na zubo masa,hk doc ya ringa bashi baki yana assuring dinsa cewan ze dawo yadda yake a da is just a matter of time,a hk har ya gama nade masa sabon bandage yai masa allurar jijiya,
kamar wanda ya tuno abu Aliyu yai saurin juyowa yana kallon location din da husnah ke zaune,ga mamakinsa wayam babu ita babu alamanta,Dr shima dayai noticing abinda Aliyu ke nufi har tmbynsa yai wacece wadda ya zo ya tarar a gun dazun,Aliyu gyada masa kai yai kawai cikin takaici dan yasan likitan da gangan ma yai masa wannan tmbyr,"buh i need to know or maybe relatives dinnaka ne suka zo",dr yai zancen yana kallon yadda Aliyu ya tamke fuska bashida niyyar ko amsashi,jinjina kai doc yai cikeda tausayin Aliyu ya fice,Dr na fita aiko sai ya hango husnah can gefe ta zauna kan kujera kanta hade da cinya,ya qaraso har gun ya tsaya yanai mata magana amman ga alamu she is lost in thought du da shesheqantan da yake ji,sai daya dan bugi gefen kujeran da take kai tai xumbur ta dago,ganin likitane gabanta yasata saurin kame kanta tana goge hawaye,"sannu kinji,or re u related to him ne",ya tmbyeta sounding concerned,husnah data rasa amsar da zata bashi kawai sadda kanta qasa tai cigaba da sheshsheqa a hnkl kamar me nazari kan tmbyn da yai mata,"ke qanwarsa ce ko matarsa",ya kuma jefo mata tmby,sai a sannan ta dago,abun mamaki naji ta amsa masa tana fadin ita matarsa ce,lalle qarfin hali wai barawo da sallama kam,
"ok,to ina sauran 'yan uwansa",
"suna nan...,zasu zo",
"in jira suzo or u re ready to negotiate",
cikin rashin gane abinda yake nufi tace,"negotiate?,on what?",
"on his condition",ya bata amsa,
aiko batai wata wata ba ta gyada masa kai assuringly kuma a dai dai lkcn karan kanta mamakin action dinta a lkcn take,niko nace lalle ke kuma a suwa,akace dan wake a hotel,tiryan tiryan tabi dr har office dinsa kamar yadda ya buqaceta,
nan Dr yake fada mata komai akan halin da Aliyu ya tsinci kansa ciki sakamakon accident din daya samu,
"me kake cemin,kana nufin Amnesia,what re u saying doc" husnah ta fada cikin kuka tanajin abinda likitan ke fada kamar almara,likita ya kada kai yana kuma tabbatar mata da hkn,"buh not entirely,coz ba abinda ya manta na irin halayya da dabi'unsa,all re intact,don't panic coz he is d same person he is,kawai de ya manta da rayuwansa na baya ne,har da mutanen daya sani baya duk ya manta da memories din dayai dasu,buh at any time he might come in terms,ze iya tunawa,at dis stage din de yafi buqatar taimakonku,ku taimaka mashi ta hanyar daze iya tuna episodes dinku dashi,hkn ze samu tasiri sosai gun saurin sashi tuna ko Waye shi",dr yai concluding yana lounging a kan kujeran da yake,yayinda ita kuma husnah ta cika fam da tausayin Aliyu tana juya zantukan da doctor yace da ita in pieces,ciki harda tunanin da take tayi kan ya zame mata kamar dole ne komawarta gida dan ta sanar ma 'yan gidansu Aliyu halin da Aliyu ya tsinci kansa dan a yanxun tasan su din yafi buqata fiye da kowa ma kuwa,
likitane ya katse mata tunani,"yanxun zaki iya zuwa ki biya hospital bills sai ki dawo in baki prescriptions din medicines din da zaki sayo",bata amsa sa ba banda kallonsan da take kamar wata sokuwa,sai daya ce,"ko ba Kudin,to wannan ba matsala bane,idan kun samu kwa iya biya,shima wanda ya kawoshi hk muka ce dashi",sai a sannan ta tuna dakwai kudi cikin jakanta,leqa cikin jakar tai dan tabbatar dasu din ciki,sannan ta dago a sanyaye tace,"nawa ne kudin bill din","expenses din from d day we started examining up till today hade da kudin diagnosis din da mukai masa atleast ze kai kamar 30k...",ze fara lissafo mata from d scratch ta katseshi tana tmbynsa gun da zataje ta biya,nan yai directing dinta,ta fita tajeta biya ta dawo ya bata takaddar prescription shima yai mata kwatancin pharmacy da zata siyo su within hospital premises sannan ta fita,
nan a pharmacy ta samu ta sayo medicines din,amman ba duka ba,dakwai sauran allurai da tabs din da basuda shi a gun,du da cewan wa'anda ba'a samun ba wani yawa ne dasu ba ,hk nan ta damu sosai na rashin samun su duka,har ta zaqe tana tmbyn mutanen dake a gun inda zata iya zuwa ta sayo su,amman hk akai kunnen uwar shegu da ita dan gun is a busy place sabili da yadda mutane suka cika ko wanne banda minding business dinsa ba abinda yake,qarshe ta tabe baki cikin jin haushi ta zauna tai tagumi ta kuma fadawa kogin tunani,wani confusion ta shiga,a lkcnda shedan ya ziyarci zuciyarta har ya dongi tsegunta mata irin hudubansa na tsiya,sosai ta soma jin feeling din cewan why not take advantage of d situation,kawai ta maida kai ta zauna dashi su cigaba da rywnsu,daga ita sai shi,irin rywr data jima tana mafarkinsa,dan ta kuma samun qwarin guiwa ma shedan hk ya cigaba da tunzurata kan hakanne dai dai babu laifi ciki,qarewarta ma wannan qasurgumin damace ta zo mata daga Allah yake nufinta da rahama,ganin tunanin da take bame bullewa bane yasata saurin datse shi,tasa hannu ta lalubo wayar Aliyu tana duba yadda screen din wayan ya raqwarqwafe,ta danna power button take hoton Aliyu da husniyya ya bayyana kan screen din dan tunda ta amshi wayan bata duba ba,sunyi kyau sosai a yadda suka dauki selfie din,hknan husnah taji wani maqaqin baqinciki da tsanan husniyya na taso mata,har ya samu gu ya dabaibayeta,
taja wani mugun tsaki ta maida wayar a zuciye a lkcnda zuciyarta ke qara ingizata kan ta aikata aika aikan data soma hasasowa,
ta jima gun har taji an soma qiraye qirayen sallah,du da bata gane ko wacce sallahr ce ba,saurin dauko waya tai tana duba time,3:57pm,"Asr",ta fada kamar me ciwon baki tana yamutsa fuska cikin tunanin datai ko azr batai ba gashi har asr ya shigo,bugu da qari babban abinda yasoma ci mata tuwa a qwarya shine yadda za ai tai sallah,a ina zata samu muhalli from now on,tsaki ta ringa jerawa tana girgiza kai cikin tunanin datai kan ko ward din da aka kwantar da Aliyu zataje,ni de bazan iya zuwa gunsa ba,am so ashamed of what i said earlier,namasan korata zeyi,har zagina ze tayi nasani,yace min ni maciyiya amana ce tunda banji kunyar tunkararsa da batun so ba du ko da cewan matar da yake aure qawata ce",hk ta ringa zantuka kamar wata zararriya dan bata ma san daga inda suke ta fitowa ba,daman ance mara gsky ko a ruwa gumi yake,dan du da cewan tasan amnesia garesa amman hk ta ringa saqa lamura iri daban daban,
can ta tashi da niyyan zuwa tase ruwa waje tai alwala in yaso ko a ina ne ta samu se tai sallah,hkn ko akayi taje tai sallahnta gun dataga wasu mata nayi wasu sun baje koli suna ciye ciyensu dan daman daganin yadda gun yake sashin da aka tanadar ma majinyata ne,nan ta tmbysu gun da zata samu chemist sukai mata kwatancen na asibitin,with dissappointment take sheda musu taje ba duka maganin da aka rubuta mata ta samu ba,nan suka ce mata se ta shiga cikin unguwa akwai chemists,
babu kama qafar yaro hk husnah ta bazama neman maganin,dan tuni ta lula ta ringa kutsawa tana shiga cikin unguwanni da dama,ga yadda qirar ginin gun yake in dispersed settlement,abunka da qauye,kuma bata ko tunanin yadda za ai ta iya gane hanyar komawa hospital,idonta ya rufe itade Aliyu ya wadatu da samun komai na abinda ze qara masa lfy ga yanayin yunwa dake cinta da gajiya amman ko a jikinta de damma anci sa'a garin babu rana sai dai hadari daya gaji da haduwa,
taje chemists sunkai uku bata samu ba kuma sam bata da niyyar haqura hk ta cigaba da zagaye cikin unguwanni,
tana tsaka da abinda take ta hango taruwan jama'a gaban wani gida can alamun hayaniya,du da cewan ba matsalanta bane hk ta tsinci kanta da zuwa gun tana sauraron abinda ke faruwa,
har ta gane gidan na haya ne landlord din yake koransu,wani matashi ya dafa wata dattijuwa yayinda dukkaninsu ke kuka cikin tashin hnkl daga shi din har ita,yara biyu a gefe suma na yin nasu wiwi,Allah akbar dan tun a nan din husnah taji wani rauni cikin ranta ba kadan ba dan daman hk Allah yayita sam bata son taga yaro a cikin halin takura ko damuwa uwa uba ga haneef dinta da ya ringa fado mata a rai,
wata matashiya ta gani tana yin iya qarfin ta na tattare kayansun da me gidan keta faman fatali dasu tana kuma roqonsa,itama wannan dattijuwar cikin kuka taketa roqonsa,"dan Allah kayi haquri,ka dubi girman Allah ka bamu ko daga yau ne zuwa gobe,Kamalu zeyi fafutukar samo kudi ko a ina yake,zamusan yadda za ai ,dan son da kake ma Allah kar ka raba mu da gidannan",mutumin da take roqon husnah ta gani yayi wani funfurufus babu alamun tausayi ko imani tattare dashi,"karku sake ku hadani da Allah hk kurum ku cuceni a banza,ko ana dole ne,nace ni sayar da gida zanyi base ku tafi can ba,ga gidaje ko ta ina se kun zaba,amman dan maita zaku nanuqemin kuce in tausaya muku,ku ba Kudi ba balle ku saya,tunda baku saye ai se ku fita in saida shi,ku tafi can kusan inna dare ya muku,ba ruwa na",mutumin ya fada cikin huci banda huhhira gajeren hancin ba abinda yake yana kuma watsar musu da kayansu kamar mahaukaci wasu samari biyu na tayashi,
husnah idonta har cikowa yai da qwalla ta juya zata tafi,amman concience dinta yake pulling dinta kan ta taimaka musu,gefe ta rabe ta zauna ta leqa kudin cikin jakanta dake a hargitse,du da cewan ido bamudu ba amman da ido taga kudaden da yawa,dan tabbatarwa tasa hannu ta tattarosu ta tarasu tana qirgawa,se a sannan ta gane ashe rafa har hudu ta kwaso,total dinsu ya bata 157K memakon 200k dan ta biya hospital bill ta se magunguna,lalle kudi suna nan a inda suke,wato a lkcnda wasu mutanen ke can cikin ganiyar arziqi da jindadi da more rayuwa,hk ake samun fatararrun mutanen da ko gidan da zasu tsugunna basu samu daman mallakaba,kai qarewar tama wasu har abincin da zasu sa bakin salati ya musu nisan kiwo,
du da yadda husnah ke tunanin yadda kudaden zasu iya isanta har tai surviving ga kuma dawainiyan buqatun Aliyu dan a lkcn sam bata tunanin zata iya komawa gida ko ta kusanci gida bare har yai mata katanga tsakaninta da masoyinta,
amman hk ta zabi tai taimako cikin ranta tace ta sadaukarma Haneef,Allah ya raya mata shi,ko a ina yake Allah ya tsare mata shi ga fadawa rudin duniya Ya albarkaci rayuwansa,idan tana da rabon sake ganin danta Allah ya tabbatar mata,
ana tsaka da hayaniya tai ta kutsa kai har taje gaban mutumin da suketa roqa,cikin daga muryarta tace,"zan biya musu"...SunnySmiles,
UmmySaudah
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...