4~RAYUWARSU

1.2K 50 0
                                    

💞👱🏻‍♀HUSNIYYA*
ko
*HUSNAH👩💞

By ©UmmySaudat✍


4_
sit room din nada girma sosai dan komai a taqaice aka tsara ga irin taste din gidan mai arziqi da wadata,
Hajja zaune take kan kujera 3sitter wanda yake fuskantar part din husnah,nail cutter ne hannunta,gaba daya ta tattara attention dinta kan fingers dinta da take cutting,can gefenta wani matashin saurayine wanda baxe wuce 21 ba,duk ya tattara dubansa kan tv yayin da yake kallon tashar sports,wanda nake kyautata zaton danta ne shi dan traits dinsu dana gani is unevitable,
a hankali husnah ke tafiya kamar me tsoron taka qasa komai na jikinta sai rawa yake kama daga qirjinta zuwa curved hips dinta sbd yadda kayan suka kama jikinta,sai data fito ta tuna bata yafa vail ba,a tsorace ta qaraso gunsu still gabanta na dukan uku uku dan ko kadan batason tashin hankali dukda tasan kamar ta siya da kudintane tunda ita ta kawo kanta,rusunawa tai tana gaida hajja,shiko Sultan da tun lkcn dayaji taku ya juya be dauke idonsa kanta ba sai kallon curved figure'nta yake yana lashe lips dinsa,
harta qaraso gunsu idonsa a kanta babu ko qyaftawa,kallo daya tai masa hadi da galla masa harara ta watsar,sai a sannan hajja ta dago kanta tana amsa mata gaisuwar can ciki fuskarta uwa bata taba dariya ba tana kallonta galala, irin kallonnan na up and down hajja ke mata kan ta maida dubanta ga Sultan tana fadin,"me zan gani yau ni dija,yo ta saba karuwancinta can gidansu ai,nan sai tai mai dalilinta bazan mamaki ba",ta qare zancen bakinta bude,
maganarda hajja ta fada ba qaramin sosa ma husnah rai yai ba,batasan lokacin da ta soma fadin,"gsky ni ba karuwa bace,dan ban taba iskanci ba,ni dan danki nai kwalliyannan ba dan ki yaba ni ba", tai zancen tana turo baki dan sam husnah bata barin takwana ko wa yai mata bata shakkar maida masa komai dacin maganar da zata fada furtawa take,
cikin tsawa sultan yace "ke,dan ubanki wa kike fadama magana,idan ke ba karuwar bace wacece" ya qare maganar yana hadiyar miyau cikin ransa yake fadin "amman Ya Yusif ya gama morewa,she will be extra~ordinary steamy in bed",
kallon banza taima sultan,cikin tsiwa ta soma fadin,"kana shiga hancina dayawa, ka fita idona in rufe dan in ban damu da kasuwa ba ko sautu bana kai mata,dan kaji sai na fada ma yayanka irin rainin da kakemin gidannan idan ya fice",qare maganar tai tana qwafa,hannunta daure kan qugunta tana buga qafa,
jinjina kai hajja tai tayi kamar qadangaruwa tana tafa hannayenta biyu,a fusace ta soma fadin,"na nawa kuma,bama sultan ba,har ni kin dade da rabani da Yusufa ai,bankadaddiyar munafuka,yar talakawa kawai",
da gudu husnah ta juya tai stairs zuwa part dinta at thesame time tanajin zafin magangunda kunnuwanta ke jiye mata har cikin ranta dan tasan idan ta tsaya gun zata iya yin abunda zatai regreting yinsa afterwards,shiko sultan kafamata ido yai yana kallonta cikeda desire har ta qule..
**********************
husniyya ce zaune parlo qafafuwanta a tanqwashe kan rug carpet dan tun dazun da sukai waya da husnah bata tashi ba in ba abinci data tashi ta dibo shima ba wani dayawa taci ba,ta tattara dubanta ga mini plazman dakin,tana kallon tv serial LIL_ISHG_JANOUN a tashar Mbc Bollywood,Aliyu ne ya fito sanye da brown jallabiyarsa,fuskarnan tasa na wani irin glowing as always,
jin qamshin turarensa yasa husniyya saurin sadda kanta qasa hancinta a tsuke,
"Angel wato gudowa kikai nan kika barni ko" da sanyin murya yai zancen hadi da zama qasa kusa da ita,hannunsa zagaye kan waist dinta,"uhm,bakice komai ba" ya fada a hankali tareda sunkuyowa dai2 cheek dinta yana manna mata peck,itako husniyya qwaqqwarar motsi kasa yinsa tai maganarma a lkcn gagararta yai,ganin da yai batada ranar tankasa ya sashi sakin murmushi hadi da miqewa tsaye,sounding giddy yace,"okay,tunda ko kallo ban isheki ba,shikenan zan fita na barmiki gidan",da sauri husniyya ta dago kanta tana kallonsa,"ayya,betterhalf fita fa kace zakai kabarni gidan ni kadai da daren nan" a shagwabe tai maganar tana marairaice murya,shima kalar maganarta yai yana fadin"ayya,masjid zanje dan it's magrib already" dan pause yai yana kallon yadda ta tsuke cute face dinta kan ya cigaba da fadin,"if u want me to stay behind sai in tsaya mui sallahr tare a gida" ya fada yana tsugunnawa gabanta,ya riqo hannunta yayin da dayan hannunnasa na kan kafadarta,a hankali ta dago kanta suna kallon eyeball din junansu kan tace "ka tafi kaji,dan ladan da zaka samu in ka tafi masjid din yafi wanda zakayi sallah a gida" murmushi ta sakar masa kan ta cigaba da cewa "i love u much,so duk abinda zai fi amfanarka nakeso",shima murmushin ya sakar mata yana jin wani sanyi cikin ransa,kan ya manna mata wani peck din ya tashi ya nufi qofa,itama miqewan tai tabi bayansa,cikeda tuhuma ya juya yana kallon ta kan yace "Angel,ina zaki",sounding exited tai saurin fadin "zan rakaka dai dai gate ne",tsayawa yai kamar me nazari yana kallonta,a taqaice yace,"no need" ya fada fuskarsa ba alamun wasa,ganin da tai he is serious yasa a sanyaye tace "to,a dawo lfy" dan bataso tai jayayya da duk wani abu da ya nuna mata yanaso ko qi,"Allah yasa,kema kije kiyi sallahr kinji?,in no time zan dawo Insha Allah",ya fada da murmushi shimfide kan fuskarsa tareda kashe mata ido daya,juyawa yai ya fita outside at thesame time qoqarin rufo qofa yake,
fuskarta cikeda fara'a ta dauki wayarta dake qasa kan carpet ta juya part dinta da nufin yin alwala,
in a blink of an eye taga duhu ya mamaye ko ina alamar an dauke nepa,
a tsorace ta saki wani irin qara, bakinta na rawa ta soma furta,"Subhanal
lahi,A'uzubillah..." duk addu'ar datazo mata baki furtawa take yayinda ta tsaya gun kamar wacca aka dasa tana tunanin mafita,"my phone,ina nasa wayar" ta fada,still bakinta na shaking dan ko kadan basa shiri da duhu,tunawar datai wayar na hannunta yasata saki ajiyar zuciya tana qoqarin kunna flashlight hannunta sai rawa yake yayinda jikinta ya jiqe sharkaf da gumi,da taimakon hasken wayar ta shiga bedroom dinta,qaran da taji kamar taku a dakin yasata saurin fadawa kan gado tana qoqarin rufe jikinta da duvet,lokaci guda duk ta daburce dan abu kadan ke bata tsoro,sai da tai kusan 10mins a haka kan ta tashi ahankali ta shiga bayi,in less than 2mins ta fito daure da alwala,darduma ta shimfida ta dauko hijabinta kan ta tada sallahr magrib,bayan ta idda sallahr ta jima zaune gun tana azkar,jin kiran sallahr isha'in da tai ne yasata tashi ta tada sallahr isha'i,bayan ta idda sallahr jiki a sanyaye ta tashi tabi lfyr gado tana riqe da wayar hannunta,screen din wayarta ta qurama ido tana kallon time at thesame time wondering take dalilin da yasa Aliyu ya kai i yanzu be dawo ba,wani idea ne ya fado mata,
da murmushi kan fuskarta ta shiga dialling digits din Aliyu,to her failure ji tai wayar na ringing a cikin dakin tsaki tai mara sauti tana saurin dialing lambar mommynta hannunta har rawa yake yayinda take tuno gidansu,tana karawa a kunnenta taji Unavailable sai faman dialling take but thesame answer yake bata,tuni hawaye suka soma gangarowa fuskarta,hannunta tasa tana gogewa tareda dialing lambar husnah ringing yai tayi ba'a daga ba har ta katse sai datai trying kusan sau goma ba'a daga ba kan ta ajje wayar kan gadon tareda sulalewa qasan bedside din, ta hada kai da gyiwa tana rusa kuka kamar ranta ze fita...

HUSNIYYA KO HUSNAHWhere stories live. Discover now