💞👱🏻♀HUSNIYYA*
ko
*HUSNAH👩💞By ©UmmySaudat✍
9_
idonsa kafe kanta ya shiga dakin,da murmushi shimfide kan fuskarsa ya ajje handbasket din qasan rug yana kallon expression din fuskarta,"why?" ya tambayeta cikin sanyin murya yana wara idanu,marairaice muryarta tai tana fadin,"who was that on d door",ta fada yayinda take kallon fuskarsa,daga kafadarsa yai yana tabe baki,kan ya canza topic "Angel taso kiga",ya fada tareda kallon wristwatch din hannunsa,dan bata fuska yai yana daga girarsa tareda kallon fuskarta kan yace"ya zamuyi Angel,its asr already",husniyya tabe qaramin bakinta tai kawai bata ce komai ba,cikin sassarfa ya qaraso gabanta ya tsugunna tareda zagayo hannayensa biyu kan qugunta,saurin sadda kanta qasa tai tana murmushi a hankali,a haka suke ba wanda yacema wani komai,ganinda tai shirun yayi yawa yasata dago kanta a hankali tana kallon Aliyu,idanunsa ta gani kafe kan halittun qirjintan da ko wani irin shiga tai sai sun tona mata asiri,
saurin tare qirjinta tai da hannayenta biyu tana tsuke baki da hanci,"ni gsky bana son iskanci" ta fada a shagwabe sai qunquni take,murmushi Aliyu yai kawai yana jinjina irin wannan sakarci da yaronta na husniyya,cikeda tsokana yakai hannunsa gun, tai saurin turawa tana harararsa,
"ni ka dena nace ma" ta fada yayinda take qoqarin tashi gun,zaunar da ita yai,yana wani shu'umin murmushi tareda shafa kansa yana cizan lips dinsa,"zakiyi bayani ne" ya qare maganar yana hade bakinsu,
qwaqqaran motsi kasa yinsa tai in ba yadda takejin kamar numfashinta zai fita ba da kuma heart beat dinsu ke qaruwa much faster, kusan 3mins suka shafe a haka kan ya cire bakinsa ya rungumeta dukkaninsu na maida numfashi,a hankali yakai bakinsa daidai saitin kunnenta,"kinga its asr time already,zanje masjid,kici abincin kan na dawo inji dumin jikinki like this", ya fada cikin sanyin muryarsa yana qara qanqameta,shiru tai bata ce komai ba tana sauke ajiyar zuciya,"uhm Angel ko na zauna ne,kar na tafi ko" ya fada cikin salon wasa,marairaice murya tai,"nide bazan ci ba sai ka dawo kawai",sounding kiddy yace,"if it takes time kan na dawo din fa?",a shagwabe tace,"eh ni ko gobe zakakai"
dagota yai yana kallon cikin eyeball dinta yayinda yakejin wani nitsatsen sonta na fizgarsa,look at her eyes,yayi soyayya a baya but obviously akwai abinda yake gani cikin idanunta da features dinta wanda be taba gani gun wata ba,i cant help dis love i have for u",ya fada cikin ransa,a hankali ya sunkuyo ya manna mata light kiss,tareda jan dogon hancinta partially yana fadin"my cunning angel cant resist my absence",ya fada da sigar zolaya,kan ya nufi bathroom dan dauro alwala,cupboard ya bude ya dauko pills kan ya ajje gabanta,"Angel sai na dawo ko,ki kulammin da kanki,ga maganinan kisha",ya fada da sanyin murya yana kashe mata ido daya,yunqurin tashi tai da niyyar taka masa yai saurin riqota,"sitback
,u dont have to" ,ya fada da wide smile kan fuskarsa tareda barin dakin ya nufi waje, tafiyarsa yake cikin nutswa da qasaita a harabar middleclass house dinsa,daidai gate ya tsaya fuskarsa ba fallasa yaka kallon maigadi da magana bakinsa,kallonsa me gadin yai,"ranka shi dade,Aliyu mazan fama,ango ka sha qamshi,yaro dan arziqi", dattijon mutumin yai ta jero masa kirari da murmushi kan fuskarsa,numfasawa Aliyu yai yana murmushi tareda shafa gashin girarsa,ya bude baki zaiyi magana ya fasa,kamar wanda ya tuno abu yai saurin kallon wrist watch din hannunsa ,
"bara na dawo,baffa tsoho ai ganinan zuwa mi magana" ya fada cikin daga muryarsa tareda ficewa ya nufi masjid,
husniyya ko zaman dirshan tai kan gado tana sauke ajiyar zuciya hannunta dafe kan qirjinta,a hankali ta sauke idonta kan wayarta dake kan gado,kamar me nazari tai saurin kai hannunta kan wayar ta dauka tana dialing lambar mummynta da murmushin farinciki kan fuskarta,bugu biyu aka daga,daga dayan bangaren muryar mommy taji na fadin" dota ya kuke, ina...", bata idda zancen dake bakinta ba taji yo sautin kukan husniyya,"Allah wahidin,kuka kuma?",mommy ta fada cikeda kulawa,tsananta kukan husniyya tai still batace komai,bangaren mommy cewa tai,"iyye,shiriritar taki ce ta motsa kenan,bada niba jekican kima Ali",mommy ta fada tana qoqarin katse kiran,da saurin baki husniyya tace,"mommy nayi missing dinku nefa shys" ta fada harda sheshsheqa, momy cewa tai,"dota ina Ali,bai nan ne hala?",gyada kai husniyya tai saurin yi kamar a gaban momy take tareda fadin,"ya fita sallah ne",gyaran murya momy tai ta soma fadin,"ya jikin naki dota,bakomai dai ko?" shiru husniyya tai batace komai ba dan ta gane inda tambayar mommy ya dosa,"kinajina"
,momy ta fada in much serious tone,a kunyace husniyya tace "ina jinki mommy",gyaran murya tai tana fadin,
"ki rinqa tsugunno da turarennan yadda na nuna miki kinji dota,kuma ki ringana shan tsumin sassaqennan da shiga ruwan zafi kan gobe zan aiko fatima kinajina",husni
yya nodding kanta tai a kunyace tace,"naji mommy wai fati batazo ba,kice mata ta kyauta,,Daddy fa,,ina ya Abba,har ya koma ko,duk nayi missing dinku mommy" ta qare zancen cikin kuka,haka tai tayima mommy shagwaba da sakarcinta tana kuka,qarshe mummy ce ta katse kiran,duk da haka bata bar gunjin kukan da take ba tana tunanin yadda za ai ta saba da rayuwar aurenta,hannunta na rawa tai saurin dialling lambar Husnah
**********************
bangaren husnah ko tun fitar yusif take aikin abu daya,idanunta tuni suka kode duk a kumbure, fuskarta tayi ja,kan warm carpet take kwance tana wani irin kuka me cikeda rauni da gajiya,har yanzu sanye take da sleeping gown sai saqa take ta faman yi da zuciyarta tana warwarewa,"ciki harda yaqinin datai ma kanta na rungumar qaddararta da miqa lamuranta ga Allah,ta maida kai gun neman aljannarta qarqashin mijinta kuma ta cire soyayyar wani can bayan mijinta",jin kiran sallah yasata tashi a daddafe tai bayi duk da yadda taji wayarta na kida alamun kira ko bi takanta batai ba,daure da alwala ta fito tazo tai sallah tana kai kokenta ga mai sama,ta jima a zaune tana karanta Qurani,qarshe ta tashi ta cire kayan jikinta ta dauro towel dan yin wanka,daidai lkcn taji a jikinta kamar ana kallonta,saurin juyowa tai dan tabbatarwa,Sultan ta gani qanin yusif tsaye kanta idonsa kafe kanta yanabin komai na jikinta da kallo,a fusace ta galla masa harara tai saurin rarumo hijabin dake kan gado ta zura jikinta qirjinta na bugawa dan tsoron abinda Sultan din keda niyyar yi dan ba yau ya soma shigo mata ba coz tun sanda ta zo gidan bata huta da barazanar da yake mata na kusantarta ba duk da tanason fadama yusif Allah beyi ta fada masan ba,tsorone qiri qiri bayyane kan fuskarta, tai qarfin halin boyewa,harara ta watsa masa cikin tsiwa tace"kai dan uwarka nan dakin yama kama dana sa'an ubankane,dan iska,dabba,mugun jaki kawai",ta fada jikinta na shaking,
dariya ce ta qufce ma sultan yana qoqarin unbottoning rigarsa yace,"yarinya, to inform u daga ni sai ke gidannan ma ga me cetonki yau,yarinya at last yau zaki shiga hannun maza,u re all mine now babe,just surrender dan ko wannan shegen stubbornness din naki be isa ya ceceki ba" ,ya qare zancen yana lashe lips dinsa tareda matsowa more closer inda take,jikinta tuni ya soma rawa gabanta na faduwa ,
cikeda rudani tai saurin shigewa bathroom ta rufe qofar tana tunanin mafita idanunta kamar su zazzago qasa yayinda ta fita hayyacinta tana tunanin dalilin dayasa matsalolin dake addabar rayuwarta ke qaruwa every passing day,bakinta na rawa tace,"Allah sai na fadama yayanka,ni ka fita nacema dan iska,maye kawai",ganin datai yana yunqurin bude qofar da qarfinsa yasa itama sa dukkan qarfinta ga qofar,
"wayyo Allah,na shiga uku,
ka qyaleni nacema dan bunsuru kawai",
muryarta a dashe ta qare maganar yayinda qarfinta ya gaza ta sulale qasa..®*Saudat Adam Isah*
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...