UNEDITED
🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀
By ©UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*®*Saudat Adam Isah*
55_
da sauri mutumin ya juyo yana kallon husnah sororo,bama shi kadai ba ilahirin mutanen gun quri sukai kallo ya koma kanta,"me kika ce?",mutumin ya jefo mata tmby a tuhume yana kuma kallonta tun daga sama har qasa,"nace nawa ne kudin gidan",husnah ta kuma fada masa ba alamun wasa fuskanta,ai cikeda mamaki mutanen gun keta kallonta yayinda wasu ke maganganu cikin rada,kallonta ake sosai kama daga kan expensive palm sandal din qafarta na Vine,zuwa sophisticated shigar datai na baqar arabian abaya da handbag din dake hannunta qirar Fendi,har da jewelries,bama kadai nan ta tsira ba harta irin qirar dirinta ya zame musu abin kallo da yadda silky skin dinta ke ta faman glowing har suka gano wealth is written all over her,du ko da yadda husnah ta fita hayyacinta a lkcn amma a gun mutanennan ta zama kamar wata 'yar family'nsu Indimi,"hala kin sansu ne",mutumin ya katse silence din,husnah cikeda jin haushin abinda ya fada ta watsa masa wani disgusting look tana fadin,"Malam ni ba se nasan mutum nake taimakonsa ba",
"Atoh",taruwan mutanen dake gun suka fada a tare,yayinda su wa'anda ake abin domin su sukai wani jugum ko da qwaqqwaran motsi basuyi,babu baka se kunnuwa,
kallon gidan mutumin ya ringa yi for secs kamar me nazari,daga bisani yai gyaran murya yana kallon husnah,"to to to,ga gida de na dubu tamaninne...",dai dai lkcn husnah ta kafama gidan ido dan katangar batada tsaho,ga gida de dan tsukukun gida amman tsabar masifa se da aka fitar da dakuna 4,blocks din irin ginin qasa,tabe baki tai cikin ranta take fadin wai akan wannan abun...,
babu bata lkc tasa hannu ta lalubo kudi ta qirja 80k ta miqama megidan,hannunsa har bari yake ya amshi kudin ya qirgasu tsaf sun cika,de da cewan takardun gida na aljihunsa take a gun ya cirosu ya miqama husnah ya jefa kudin cikin aljihu banda ciccillo idanu ba abinda yake,"ka tabbata wa'annan ne original papers din gidan?",ta fada hnklnta nakan takardun,"qwarai da gaske ma kuwa,ki duba su da kyau hajiya",a hnkl husnah ta maida dubanta gun wannan dattijuwar dake kallonta kamar idanun su zazzago,"mama ga takardun gida nan,daga yau gida ya zama mallakinku,taimako nai muku fisabilillahi",a sanyaye husnah ta qare maganar hawaye na cicciko mata sbd tunawa da Maminta,
"yar'nan da gaske kike,wai a farke ne ba mafarki nake ba",matar ta fada cikin kukan farinciki,husnah ta gyada kanta tana qara assuring dinta,"Allahu Akbar,Allahu akbar,Kamalu,Asiyatu ku sanya baki mana,kui mana godiya,yaseen wannan 'yar Aljanna ce,wannan 'yar albarka ce,Allah yai miki sakayya,Allah sa ki gama da duniya lafiya",matar ta ringa zantuka a rude da farinciki,wanda ta kira da Kamalu shima na tayata godiyan,itama wacca ta qira da Asiyatu nayi,yaran suma nayi,har husnah ta juya ta tafi mutanennan basu gaji da gode mata ba,
taqaice zance har sai da aka soma qiraye qirayen sallahn Magrib keke napep ya sauke husnah bakin clinic din,bayan baqar wahalar da ta sha kamin ta samu abinda ta fita nema,kuma sa'ar data ci din asibitin ba boyayye ne ba a garin shys batasha wahalan dawowa ba,
ta sauka ta biya kudin mota,ta shiga haraban clinic din,sai a sannan ta tuna da abinci,abunka da bakin asibiti nan taje ta lodo tarkacen ci da sha,
gabanta na faduwa take sallama bakin qofar ward din da Aliyu yake,ba'a amsa ta ba,a hnkl ta ja qofar ta bude tana leqawa,nan taga ashe sallah Aliyu yake,hkn yasata sauke boyayyen ajiyar zuciya dan daman tsoron gamuwanta dashi take,atleast she need to be more ready,abinda ya kawota yanxun kawai dan bataso yai ta kwana da yunwa ne shys,a hnkl ta tura ledodin dake cikeda fruits da cookies har dana medicines din dataje dr ya rubuta mata qa'idojin shansu a jiki,sannan ta juya ta fice taja qofa ta rufe a sanyaye,tsaye tai jikin qofar a lkcnda wani gefen na zuciyarta ke tunkudata kan ta koma gun masoyinta kartai wasa da wannan dama da Allah ya bata,du da yadda take so din hk tai kunnen uwar shegu da wannan batu ta soma jan qafantan dayai mata nauyi tana tfy kamar bata son yi,
"ki fadamin wai ke wacece?",sautin da kunnuwanta suka jiye mata,qafafunta tuni suka tsaya gar motionless,cikin ranta tunanin amsar da zata bashi take,tunani ta shiga sosai akai amman ta gagara samun amsar,dan bata tunanin zata iya bashi amsa dede da wanda ta bama likita,cin fuskan se yai yawa uwa uba tasan abinda ka iya zuwa ya biyo baya idan har tai kuskuren fada ma Aliyu wai ita matar sace,that's just a big NO NO,
kawai a yanxun batason abinda ze sa tai nesa da Aliyu,amman qwaqwalwanta yake cushewa a duk sanda tai tunanin yadda har hkn ze iya yiwuwa a tsaftace ba tareda zarce doka ko iyakokin Allah ba,lallai akwai aiki gaba,a yanxun de komai ta fanjama fanjam ne,du da cewan she really have to think deep nd wise,
tana cikin wannan tunanin se ji tai an dafa kafadanta,qwalo idanu tai a tsorace tai firgigit tana duba gefenta,nurse ce tace,"ko ba kece me jinyan patient dimmu na ward dincan ba",nurse din ta qare zancen tana pointing dakin da Aliyu yake,husnah ta hadiye miyau da qyar tana girgiza kai kamar qadangaruwa,"kije yace a qira ki",nurse na kaiwa nan ta tafi ta barta gun na qumbiya qumbiya,atlast ta shiga dakin da sallama,
qyam hk Aliyu ya tsareta da manyan idanunsa,sosai husnah ta tsargu,kanta na qasa ta tsaya a quryan dakin,"ki qaraso",inji Aliyu dake zaune kan bed yana kallon wannan ikon Allah,"wai ko dodo na zama ne,pls tell me,meye yasa na zama abin tsoro haka",ya cigaba da fada yana kallon yadda jikin husnah ke rawa,
"pls ki kwantar da hnklnki....,dont be dis hard to ur self,u have to be strong nd firm,u have to fight nd win him over,ki maida hnkl ki qwatarma soyayyanki haqqi",bangarori da dama na zuciyanta keta faman jefo mata zantuka,cikin rudewa ta daura kanta bisa kai ta durqusa nan tana fashewa da kukan da bata san dalilinsu ba,hkn yasa jikin Aliyu sake mutuwa murus,duk sai ya karaya dan a tunaninsa wannan yanayi daya tsinci kansa ne yasa take tayashi baqinciki,a zuciye yasa hannayensa biyu ya riqe both sides din kansa ya lumshe ido da qarfin gaske,iya qoqarinsa ya ringa yi ko ze tuna rayuwarsa amman shiru qwaqwalwarsa ta dawo kamar fanko,a hnkl ya ringa sauke numfashi ya ringa nanata,"innalillahi....Allahumma ajirniyy....",hawaye shar a kuncinsa kuma kama i yanxun tmbyoyi ne ke ta faman yi masa yawo aka,_wai bashida gatane?_ina 'yan uwansa suke?_ko de a bayan bashida kowane?_to ko shi mugun mutum ne?_,cikin tunanin dayai kan maybe ya iya samun amsoshin tmbyoyin gun wannan yarinyar yasashi kafa ido gun da husnah take,caraf sukai ido hudu dan daman tuni tasha kukanta ta qoshi same time ta riga da ta gama qudurtama kanta yadda zata bullo masa,
"zo ki zauna",ya fada fuskarsa ba walwala yana nuna mata kusa dashi,du da yadda ta tsorata da look din fuskansa amman batai qasa a guiwa ba ta miqe sum sum ta je ta zauna gun kanta duqe tana gathering idea's,
"waye ni?",ya tmbyeta a taqaice,cikin dakakken murya tai saurin fadin,"u re d love of ma life,ni wannan shine kurum abinda na sani",sai daya qureta da idanu for while's sannan cikin sanyin murya yace,"thats not enough,pls help me,where re my family?,sai ji nai husnah ta bashi amsa tana fadin,"bansan kowa naka ba,u re d only one i know...",shiru tai na 'yan daqiqu kamar me nazari,wa'annan mutanen data taimakawa dazun ne suka fado mata a rai,cikin zurfafa tunani har ta iya kamo bakin zaren tufkar da ta soma,she is never good at lying but a yau sai ta zama perfectionist,just for d name of love,
cikin zaqewa ta bude baki tana fada masa maganganun da karan kaina na ringa jinjinawa cikin tsananin mamakin how love can be dangerous,
ko daya tmbyeta matsayinta a rayuwarsa,kamar da gaske na ji ta na fadin wai ita masoyiyarsa ce wacca suka hadu can morocco inda shi dan kasuwa ne daga Nigeria yake shigowa harkar kasuwanci,har anan Allah ya hada soyayya me qarfi tsakaninsu,amman iyayenta basu son soyayyar da take dashi wai ba yadda za ai 'yarsu ta auri dan wani qasan can ba qasarsu ba,hkn yasa ta gudo daga qasarta morocco ta dawo Nigeria inda akwai wasu danginsun dake zaune a nan makarfi,ta qara da qaryar wai ranar sunyi dashi ze zo ya 'dauketa ya kaita gun danginsa sui aure,har sukai waya yana sheda mata kan wai har yana dab da shigowa Makarfi,daga nan shiru ta ringa ji be kuma qira ba,hkn yasa ta qiran layinsa unreachable,kama daga lkcn ta ringa nacin qiran same answer,se a washegari da sassafe aka qirata da layin ana sheda mata wai ya samu hadari,shine suka fada mata sunan nan asibitin,
cikin tension Aliyu ya ringa shafa all sides din forehead dinsa continiously,"who am i,where re my family",ya ringa maimaitawa cikin tashin hnkl me yawan gaske,kamar wanda ya tuno abu yai saurin fadin,"my phone,where is my phone","ai wannan bame wahala bane",husnah ta fada cikin ranta,a fili cikin kuka,"i forgot,its all on me,its my fault,it's my stupidity,wlh na manta,na manta ban karbi wayarka hannun mutumin ba,kuma be bani ba,am d one to be blamed for all these,pls ka yafemin,wlh damuwan da nake tayi a kanka yasa na tafka wannan kuskuren",cikin kissa da kisisina hk husnah ta cigaba da tsara Aliyu,har ya yarda da each nd every lie,dan a hk kaga yadda take tayi da yadda ta tsara komai with intelligence zeyi wuya ka yi tunanin wai ba gaskiya take fada ba,
qarshe Aliyu ya sadaukar da komai ya miqasu ga Allah cikin alqawarin dayai ma kansa kan ya dena fushi da qaddara,yasan there is a reason for dis nd zeyi qoqarin bin komai a sannu,har ranar da Allah zesa ya tuna baya,
at dat instance's,he just kept on repeating dat saying,'every dissappointment is a blessing'SunnySmiles,
Ummy_Saudah
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...