🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀By UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*wattpad_ummysaudatt
18_
wayarsa ya dauko cikin aljihunsa yana duba me kiran,
tsaki yaja yana katse kiran ya sama motarsa key,sai ji yai an ruqo hannunsa ta baya,
"little lady" ya fada cikin ransa yana lumshe idanunsa da qarfi hadi da budewa sannan ya juyo yana kallon cute face dinta,
fadila ce tsaye ta wara masa manyan idanuntan da suka rune dan kuka ta qura masa ido kan tace,"Ya Aliyu Ina kwana,muje kaga har na shirya ko",ta qarashe maganar tana qanqame hannunta cikin nasa,Aliyu dake gun kallonta kawai yake yana tunanin mafita,
"kaji" ta kuma fada tana bubbuga qafa,
be kulata ba ya bude murfin motan ze shiga but ina haka ta tirje shi ala dole baze bar gidan ba tare da ita ba,
ganin abunnata da gaske take nema take ta bata masa lkc,
yasashi hade fuskarsa,"idan baki rufe bakinnan ba,i will slap u" ya fada muryarsa ba alamun wasa sannan ya raba hannunta da nashi,
ai sai gani yai ta sulale qasa har da birgima tana kuka,"daman kai kadai kakemin haka,ai ga Ya Ahmad da Ya Mukhtar har rana dayawa nake zuwa yi,mi ta wasa dasu Rahama da Rafiq,kuma ya Sadiq shima yacemin idan yayi aure gidansa zai maidani da zama,amman idan kaine tun wannan satin nake son zuwan kullum sai kai ta guduwa bana ganinka dan bakaso ka kaini gun anty" ta qare maganar tana tsananta kukanta still sai birgiman take a qasa,
rigima mara qara tai ta masa har at last yai ta rarrashinta,
hannunsa riqe da nata ya bude sit din gaba ya sata kan ya zagayo drivers sit yaja motar,
sai surutanta take masa ba kai ba gindi zata gun antynta husniyya,
qarshe sai da Aliyu ya tsawatar mata kan tai lamo kan sit ta natsu har ya paka motarsa qofar gidansa yana maida dubansa ga fadilah da har ta bude murfin motan zata fice ya ruqo hannunta yana murmushi sannan yace,"look at u,u wont do anything stupid,dan kema kinsan gobe rana ce",ya fada yana pinching cheeks dinta lightly,
"ni ka sakeni na tafi,ni da har girki zan tayata,kuma in mata shara da wanke wanke ma" ta fada cikeda murna tana qoqarin qwace hannunta,sakin hannun yai yana fuzar da iskan bakinsa hadi da numfasawa yana lumshe ido thesame time yana sauke ajiyar zuciya,
a wannan after~hours din da yai,definately yasan there will be trouble in paradise sanin halin colleages dinsa,
nan ya jiyo muryar fadilah na fadin,"kuma Ya Aliyu dont forget,ka taho min da cookies din shawarma da choco~toffees kaji",
haka kawai kamar wanda ya tuno abu yai saurin bude idanunsa,
"angel bata amshi kudin da zata bama Nazifi ai cefanen groceries ba",ya fada ma kansa yana waigawa ko zaiga traces din fadilah,to his failure yaga har ta shige ciki,tsaki yaja maras sauti hadi da fitowa ya shiga cikin gidan.**********************
bangaren husnah da yusif ko,
taqaice zance sai ince komai nasu going pretty good,
part din relationship dinta da hajja a kullum qara mamaki take dan yadda ta canza mata totally,
duk da yadda hajja ke tarairayar husnah sam bata shiga jikinta ba,
dan tasan the reason for the sudden change is never real kawai dan tana dauke da cikine,
shima Sultan qanin yusif har yanzu a ko da yaushe yasamu chance sai yayi grabbing na takurar da yake mata,
duk da yadda abun ke damun husnah, wani gefen na zuciyarta ko a kwalan riganta,
she chose to stay positive and happy dan ko kadan bata so tai maraba da abun da zai dagula mata rai,
dan sosai tai yaqi da zuciyarta na mantawa da son da take ma Aliyu ma,
da duk wani abun daya shafesa duk da cewar its so tough to suppress,
har BFF dinta husniyya,
dan to avoid any contact with her da duk wani abun da zai mata tuni da Aliyu,ma yanxu har a blacklist tasa lambarta duk da husniyya kamar wata jigo ce ta rywrta,
main concern dinta duk ta maidashi kan cikin dake a jikinta da mijinta,
sosai suka fahimci juna,tsakaninta da yusif din,
har anan ta fada ma yusif waye ALIYU cikin rayuwarta,kuma kuma tai assuring dinsa cewar shi ze zama eternal love dinta,its just a matter of time,
duk da yadda yusif ke jin pain yana inflicting deep down cikin ransa,
ya sauko to accept,har suka samu mutual understanding tsakaninsu,
at least ko dan darajar da take dashi kwance cikin ransa yasan yafi qyashi da kishi nesa ba kusa ba,
_entirely husnah ta fadamasa alaqar dake tsakaninta da Aliyu,
~~
Aliyu dan Alhaji lawan sarkine,babban aminin mahaifinsu Husnah,
akwai mutunci da shaquwa tsakanin both family's,sosai suka riqi zumunci,
tun anan obsession din da husnah kema Aliyu ya soma,duk da cewar Aliyu be taba bata attention ba,dan ko qwaqwarar zance be taba shiga tsakaninta dashi ba hakanan ya shiga zuciyarta,
coz tun kan husnah tasan asalin ma'anar kalmar da akema laqabi da 'SO' zuciyarta ke bibiyar Aliyu,har ta kai munzulin da ta gane,
a wannan lkcn yayarta Saudah ta fuskanci halin da qanwarta ke ciki sanin ita kadai ce gatanta,
yasa sosai saudah ta rungumi kanwarta a jiki take bata shawari,ciki har ce mata tai ta sanar dashi halinda take ciki ko ta ciresa cikin ranta tunkan ya fara damunta,
amma kamar tunzurata ake,haka husnah ta cigaba da bin wata gurguwar saqar da zuciyarta ke mata cewar wataran Aliyun zai sanda ita,ya zo mata da kalmar 'so',har ya zama mijin aurenta na har abada,ta zama qasaitacciya cikin birnin zuciryarsa,
ana cikin haka har Saudah ta tafi dakin miji ta bar qanwarta gidan cikin rashin gata da maraicin rashin makusanci,
sai matar uba da uban dako bi takan lamuranta baiyi bare yajata jikinsa,
damuwar dake damun husnah ya tsananta a ranar wata asabar da suka fita gidansu Aliyu da qawarta husniyya..Tofa,readers kunaji!,
this is really another big revelation coming,
u better read further kar ku bari a baku labari,®*Saudat Adam Isah*
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...