UNEDITED
🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀
By ©UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*®*Saudat Adam Isah*
52_
husnah na hango cikin dakinta,sanye daga ita sai bra da mini tight duka blue,kuma kamar kullum kwance take kan bed rigingine amman abun daya bani mamaki naga dayan abun daya zame mata jiki ya qaurace mata,wato kuka,banda murmushin danaga tanayi kamar wadda akaima albishir da aljannah,fuskarta fayau ba alamun damuwa,yayinda qirjinta ke rungume da wayar nan na husniyya,idonta lumshe sai sauke sassanyan ajiyar zuciya take ta faman yi,wani abun dana lura da ita a lkcn kuma shine in every 10secs take daukar wayar,ta qurama screen dinsa ido tana kuma yalwata murmushin dake kan fuskar,ko dana leqa naga ashe wai image din Aliyu take kallo,
a hk na cigaba da kallon wannan sabon salo,har ringing din da wayar ta soma yai interupting jolly mood din da take ciki,BETTERHALF yai appearing gaban screen din wayar,qwalo manyan idanunta tai cikeda mamaki,take wani kalan jindadi na daban ya kawo mata ziyara coz for d past 4days knn take ta qiran layin bai shiga,
lkc guda ta amsa kiran tana karashi kunne da wani wadataccen murmushi kan fuskarta,du da cewan ba jin abinda ake ta fadi daga dayan bangaren nai ba,amman kalan expression din dana gani kan fuskarta ya fara bani bad vibes har ya sani yin aunen ba lafiya ba,wasu isassun hawaye na gani na kwararowa kuncinta ko famfo albarka,kamar wacca aka dasa hk na ga ko wani motsi na jikinta ya tsaya cak,a hnkl wayar dake hannunta ya sulale daga hannunta ya fadi qasa,tai saurin dafa qirjinta a lkcnda taji wani irin zafi na tsirgawa har a qasan zuciyarta,dai dai lkcn wani rikitaccen kuka ya qufce mata,cikin kukan naji tanata nanata innalillahi.....",a take a gun naga yadda ta gama zarewa ta susuce cikin tashin hnkl,kamar wadda aka tsikara naga tayi saurin daukar wayan tana dialing lambar Aliyu ilahirin jikinta na kadawa tamkar mazari,ta qira sau babu iyaka ba'a daga ba,kamar tai hauka take kuma dialing lambar,a daburce take fadin,"pls pick,pick d fucking call,pls ku daga ku fadan inda zan gansa,dan Allah kui haquri zan muku magana yanxun,ku daga ku fadamin inda yake,wani hali Aliyu na ke ciki,i love him,i have to save him,he means d whole world to me....",hk ta ringa maganganun da suketa fitowa ba tareda tasan abinda take fada ba,
anqi a daga wayar ita kuma sam bata da niyyar dena qira,ta shafe awanni tana abu guda,qarshe cikin sa'a taga an daga,batai qasa a guiwa ba ta ringa tambayansu location din da Aliyun yake,
cikin mintinan da basuda yawa ta kimtsa jikinta,hadi da rarumar handbag a hanger,ta bude locker din da saudah ke ajje mata kudi,hannunta na rawa tasa ta dumbuzi rafa_rafa na kudi masu yawa ta cusa su cikin jakar ba tareda sanin ko nawa ne ba,banda tsuma ba abinda jikinta keyi har ta nufi qofar fita daga chamber din da take,kamar wadda ta tuna abu sai gani nai tayi still tsaye gun da take,ta lumshe ido da qarfi,"u have to be strong pls,for d sake of ur love.....,so breathe in~breath out",ta fada tana kwatantawa,tana ta qoqarin gathering courage din da zata fita,sai data dauki kamar 10mins a hk,sannan ta fice da dakakken zuciya,
isarta living room keda wuya tai kaci bus da babansu wato malam isah da qaninsa Iliyasu,de da cewan mijin saudah Musaddeeq yazo harda shi da saudah duk a zaune,wanda kallo daya zakai musu ka gane abinda suke tattaunawa is serious dan ko lura da husnah din basui ba,with a curious expression ta koma ta dan labe jikin bangon qofar tana sauraron zantukan da suke,nan ta fahimci zancen aurenta ne da fu'ad suke,ta tabe baki cikin takaici tana kuma jinjina irin wannan hali na mahaifin da Allah ya bata,"wallahi Allah babu wanda ya isa ya kuma sani auren dole,idan a da anyi min to a yanxun ni ba qaramar yarinya bace,'dan ba qara,baka isa ba,baka isa ka kuma jefani cikin rayuwar qunci da baqincikin dana shiga a baya ba,baka isa ka kuma kaini inda za'a zalunceni ba wlh,a yanxun nasan 'yanci na,kuma ba uban da ya isa ya hanani qwatar ma kaina yancin",ta qare zancen wasu guntayen hawaye na zuba yayinda take qare ma mahaifin nata kallon da ke cikeda tsanarsa ziryan,
cikin qarfin guiwa ta sa hannu ta goge hawayen dake zuba,"mugaye kawai",ta fada cikin bacin rai tana kuma bin ko wannensu da mugun kallo,daga bisani taja dogon numfashi,"u just watch nd see",ta fada sounding firm tana kuma nanuqa jakar dake hannunta ta matseshi jikinta,banyi aune ba sai ganinta nai ta antaya ta figa da gudun gaske tai waje abunta,suma kamar walqiya haka sukaga giftawanta,saudah ta miqe ta bi bayanta a guje dan ganin yanayin da husnah ta fita ba qaramin tsoro ya bata ba,cikin tashin hnkl take kallon yadda husnah keta rafka uban gudu kamar ance run or die,"Husnahta,pls karki aikata komai,karki biyema saqar zuciyarki,u might regret it,xata kaiki ta baro,dan Allah ki dawo,am here for u,am here to listen....",husnah ta tari bakinta,"liar",ta fada da qarfi,"naji,call me whatever u want to,buh pls dont try doing anything stupid,ni Yayarki ce,Gatanki,i only want d best for u",saudah ta fada hnkl tashe tana bin bayan husnah daqyar iya qoqarin gudunta abunka da me ciki,sai musaddiq ne ya ruqota qyam yana bata baki,malam isah da tuni shima ya fito idan ransa yayi dubi ya baci,cikin muryan da ba'a sanshi dashiba yake fadin,"dan ubanki kika kuskura kika kuma taka ko da inchi daya ne,babu ni babu ke,yaseen daga lkcn na soke sunanki cikin jerin 'yayana.....",ba shiri ya datse zantukan daya soma cikeda mamakin ganin dayai kamar ma tunzurata zantukan dayake yai,cikin kuka saudah ke kiran me gadi,kamin me gadi ya fito har husnah ta fita tayi jamming gate da qarfi,me gadi ya fito yana rarraba idanu dan yadda yagansu,banda sababi ba abinda malam isah ke yi,saudah na kuka,yayinda kawu Iliyasu yayi quri yana kallon sarautar Allah,sai musaddiq ne yace ma me gadi yaje yace ma husnah ta dawo,du da me gadin be gamsu da umarnin da aka basa ba hk ya fita qiran husnah,sai gani sukai ya dawo yana fadin ta riga data hau mota,a fusace malam isah ya cigaba da fadin,"tsinanniyar yarinya knn,wadda bata san darajar uban daya haifeta ba.....,jekican,ni kuma nace bazaki taba ganin da kyau ba,kije Allah wadaranki,Allah wadaran halinki,",hk mallam isah ya cigaba da zantuka cikin matsanancin fushin husnah,sai iliyasu da musaddiq suka ringa basa haquri,
yayinda saudah keta faman kuka kamar ranta ze fita cikin jin zafin zantukan da mahaifinnasu keta fada kan qanwarta wani gefen na zuciyarta kuma na taya husnah baqincikin halinda rayuwarta ya lula,
the Following day,
da safe can a NPF headquarters na ringa jiyo tashin hayaniyan daya qaure tsakanin Ahmad da police din dake gun,mukhtar na gani ya riqe Ahmad daketa faman huci,wani cikin police din wanda ake hayaniyan dashi ya nunashi da yatsa a fadace yake fadin,"u re very stupid!,u mind ur business oh,nd lets do our own business,dan wannan haukan da kake bashi ze sa muji tsoronka ko ya hanamu yin job dimmu ba,dan ko uban daya haife kama yayi kadan,so take time,dont provoke me further",Ahmad zazzaro runannun idanunsa yai ya cigaba da watsama dan sandan masifaffen kallo,"nace ubanka ne yai kadan din,Man do ur worst",saurarawa yai yana jan wani bahagon tsaki,a qufule ya cigaba da fadin,"nd Malam kabar nunani da yatsu hk,dan baka isa ka tsoratani dasu ba,idan ko ba so kake in babballasu yanxun ba,kaga nan sai ka ji dadin gwadamin irin isa da gadarar haukan da kake tayi cewan kai mahaukacin dan sanda ne",wani inspector ne ya buga teburin gabansa da qarfi cikin daga murya yace,"wai kai waye da bazaka iya haquri ba eh,ga wa'annan daketa bimmu patiently basu tada mana hnkl ba sai kai daga zuwanka",ibrahim dake gefe da wasu mutanen dake gun suka ringa basu baki,da qyar Ibrahim din ya iya jan su Ahmad suka fita banda kurari ba abinda ya cigaba dayi dan daman asalinsa irin mutanennan ne masu taurin rai musamman idan ransa a bace,"they really got some nerves huh?,just who do they think they re,har da zasui ma mutane dictating yadda zasubi.....,wallahil azeemu sa'arsu daya,for d sake of ma lifeless brother,am just trying my very own best controlling...",Ahmad datse zancen yai cikin kuka yana zama kan spare bench din dake a premises din gun zuciyarsa banda tafarfasa ba abinda yake,mukhtar ya zauna ya dafashi sounding dissappointed ya soma fadin,"wlh danasan abinda zakai knn,i wouldnt have opened up,dana sani nace muku all is going well,haba ya Ahmad,kaima fa kasan ko a ina Aliyu yake yanxun baze taba yin alfahari da abinda kai yanxu ba,...tunda munyi munyi dasu su bamu remains din dan uwammu su kuma ga condition dinsu ba se mu danne pride dimmu ba,mu bisu sau da qafa tunda aikinsu ne sai mui ta jira muga iya gudun ruwansu ai",ibrahim ya amshe,"nd ko kadan tarzoma bashine magani ba,sam abinda haquri be kawo ba rashinsa baze taba kawowa ba,dan ko grief din da muke ciki na rashin makusanci kamar Aliyu ya isa yasa mui ta losing minds dimmu at every point,buh we have to ignore all d agony,to be strong even for his sake",hk mukhtar da ibrahim suka ringaima Ahmad irin zantuka masu sanyi da tausasa zuciya,qarshe har aka nemi ibrahim ya shiga ciki dan bada statement,SunnySmiles,
Ummy_Saudah
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...