🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀
By ©UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*®*Saudat Adam Isah*
45_
Husniyya dake zaune kan darduma da hijabi jikinta,alamun bata jima da idda sallah ba,fuskarta wasai ba alamun damuwa,ga wani kyau data qara da cika,dan kallo daya zakai mata ka gano ciki gareta du da ba wani girman ciki take dashi ba,banda mutsu mutsu ba abinda bakinta keyi alamun azkar,
zaune qasan rug din parlor'n matar Ahmad ce wato Maryam da matar Mukhtar Nafeesa,da qaton tray gabansu na left over'n dambun shinkafar da suka gama ci,yara biyu ne kwance saman kujera alamun barci,sai 'yar yarinyar da bata fi 1yrs ba hannun Nafeesa ta tattara attention dinta kan madaran da take bata,
jin qamshin Aliyu ne yasa Husnah saurin duqar da kai tana wasa da 'yan yatsunta banda faduwa ba abinda gabanta keyi dan sarai tasan kwanan zancen,sanin irin taurin ran Aliyu idan ta bata masa ba qaramin fama take dashi kan ya sauko ba,
duk tana ji suka gaisa dasu Maryam suna 'dan taba hira,still ko gigin daga kai batai ba,
kuma du zantukan da Aliyu ke tayi dasu Maryam idanunsa qyam kan Angel dinsa dan ba qaramin missing sanyin idanunsa yai ba,
su Maryam ko da suka fuskanci hkn kallon junansu sukai suka shiga cafkewa cikin zolaya,
ganin hayaniyan su na neman haddasa masa ciwon kai ne yasashi takowa gaban husniyya ya dan tsugunna hadi da 'dago habarta dukkaninsu na kallon qwayar idon juna,ya watsa mata irin kallonnan nasa me fassarar,"zakiyi bayani ne",
ya kuma hade rai sannan yace,"nd idan kin gadama just try annoying me further..",ba shiri yai shiru yana sauraron vibration din dake fitowa daga aljihun wandonsa,miqewa yai ya lalubo wayar sannan yai picking yana jin abinda ake fada daga dayan bangaren,"Sure" kawai ya fada ya katse qiran yana ficewa dan ko sauraron maganganun da su Maryam suka cigaba dayi be ba,
nan Husniyya ta kim~kimtsa kayanta tsaf cikin bag din data zo dashi,tai sallama da su Maryam sama sama dan tuni ta cika da haushin tsokanartan da suke,ga yadda abun duniyar ya bi ya isheta,sanin jaraban Aliyu can na jiranta,hk ta ringa nadamar data shina tuntunin ta fito kamar yadda ya umarceta da yanxun bata jawo ma kanta fushinsa ba,
wani sabon faduwar gabane ya ziyarci husniyya a yayinda sukai ido hudu da Murja wato step mother'n su husnah a Sitroom,kau da idonta tai saurin yi ta cigaba da tfy dan sakamakon qiyayya da tsanan da Murja ke nuna ma Husnah yasa sam husniyya bata ga maciji da Murja,"oh ni Murjanatu 'yar Sale jikan Sule,yo ko laifin me naima yar mutane har da zata kalli qwayar idona ta kauda kanta babu sannu bare ina wuni",Murja ta fada cikin daga murya dan taja attention din mutane,dan cikin halinta ne da wuya ta zauna gu ta tashi bata samu wani qwaqqwaran victim din datai qoqarin humiliating ba,musamman husniyya data san nada alaqa da wacca ke cikin mutanen da ta qi jini cikin doron qasa,dan duk wani masoyin su husnah kamar maqiyi ne gunta,gudun magana yasa husniyya tsayawa sanin nan din gidan surukai,she cautiously need to be careful in all her moves,ga kuma yadda mutane akai 'yuu' lkc gida kallo ya koma kanta,murmushin qarfin hali ta saki jiki a sanyaye ta dan rusuna tana gaida mutanen gun including Murja data qure ta da idanu tanai mata kallon qurillah,cikin kissa da salo murja ta ringa bugar cikin Husniyya gameda Husnah,ganin datai ko single idea bata dashi kan state din da husnah takene yasata fadin,"ko ko zakicemin bakisan qawarki na Asibiti rai a hannun Allah bane,ai da sai dai kiji lbrn mutuwarta knn",cikeda mamaki husniyya ta iya amsa mata,hnklnta tashe tabar gun cikin tsananin fargaba da son sanin halinda bestynta ke ciki,
har gun data hangi motar Aliyu ta taka amman bai gun,waige waige ta ringa yi har ta hangosu can dashi da yayyansa Ahmad da Mukhtar da qaninsu kuma ango wato Sadeeq,so lost in blabbing,
hkn yasata sakin gajeren murmushi ta dafa cikinta tana relaxing jikin motarsa still kallon irin unique bond da chemistry'n dake tsakanin inseparable brothers din idan suna tare take,
"Bromance",ta fada kan lebenta tana fadada murmushi still tana kallon gun da suke din,hakanan ta tsinci kanta da intuiting kan 'ya 'yan da zasu haifa nan gaba su zama kamar hk,
kamar wahainiya hk naga look din dake fuskanta canzawa completely,sakamakon tunawan datai da halin da husnah ke ciki,zuciyarta na harbawa ta daga wayartan dake hannunta ko bi takan uban miss calls din data gani batai ba,kawai ta shiga laluban lambar Saudah dan a wa'annan kwanakin a kullum,kullu~yaumin tai attempting qiran lambar husnah always unreachable,kuma ko data je gidantan ta samu gate dinsu rufe bata daga hnklnta kai ba dan a tunaninta sun tfy Umrah ne kamar yadda husnah'n tace mata zasu da Yusif kafin qaramar Sallah,
sai da aka dauki mintina Aliyu ya dawo ya sama motar key hadi da zagayowa ya bude mata murfin mota,da taimakonsa ta shiga cikin motar shima ya zagayo ya shiga gaban drivers seat fuskarsa ba yabo bare fallasa yana lallatsa waya,itako Berar tawa tsuru tsure tai tana tunanin daga ina zata soma,"karbi",ya fada a taqaice yana miqa mata wayarsa,turo bakinta tai zatai magana amman ganin expression din fuskarsa yasata hadiye zancen,ta karbi wayar ta kara da kunne,
"dota ina kika kai wayar hk inata qira ki hadani da Hajiya ko Ammi",aka fada daga dayan bangaren,murmushin farincikine yai escaping lips dinta tana gaida momy,"momy fatan kin je gida lfy,su hajiya suka ce na tayasu yi muku ban gajiya kamin su zo kacokam,amman yanxun sun fita basu shigo ba tukun",inji husniyya,"eh hk Ali yace,ga qanwarki can ma tace na baku haquri mijinta be barta zuwa ba",momy ta fada,husniyya ta amsa mata da fadin,"ki rabu da Fati,gashi har an gama ma",hk suka ringa hira qarshe momy ta katse kiran,
nan husniyya ta miqama Aliyu wayar ya sa hannu ya karba fuskarsa daure,kallonsa tai tana tsuke hanci,"betterhalf kar de kace min baka huce ba",ta tmbysa cikin marairaita,"ban sani ba",ya fada a taqaice,
batareda ya kalli fuskarta ba ya daga hijabin jikinta,ya daga rigarta yana kallon 5month pregnancy'nta,yalwataccen murmushi ya saki yana shafa cikin,"just cant wait to see u out",ya fada cikin doki,kana ya sunkuyo yai kissing cikin kan ya dago ya rufe mata jiki,itako husniyya tun a sannan ta lumshe ido tana kuma yin alfahari da cikin dake jikinta da soyayyar mijinta,ita a yanxun yadda takeji she is all contented already,nothing she could ask more for,
har sai da Aliyu ya tada motan yasa hannunsa ze juya steering husniyya tai saurin ruqo hannun ta qanqame da nata tana kallonsa a raunane,"dan Allah kayi haquri,ni bazan sake ba",ta fada qwalla na taruwa idonta,qura mata ido Aliyu yai cikin ransa yake kuma jinjina irin wannan hali nata,she wont think twice idan zatai abin daze bata maka rai,amman sai tayi din abin duniyar ya bi ya isheta,definately idan wanda be san halinta bane ya ga drama'n nata sai ya rantse yana fadin ko da wasa she wont repeat anything of such,
jinjina kansa yai ya cigaba da kallon innocent face dinta,"kayi haquri pls",ta kuma fada cikin muryantan dake tsuma ransa,"did i say anything,ko kinji na fadi wani abu ne",Aliyu ya fada with a straight face,gyada masa kai tai kawai tana kuma qanqame hannunsa,"let go of ma hand",ya fada a hnkl yana kallon hannuntan dake maqale da nasa,ba musu ta sauke hannun tana qoqarin danne kukan dake son zuwa dan tasan qara harzuqo fushinsa hkn zeyi,batai aune ba sai jin bakinsa tai cikin nata yana kissing dinta babu qaqqautawa kamar ba gobe,yai kidansa yai rawansa qarshe ya bari sannan yai saurin rungumota dukkaninsu na maida numfashi,"sa'ar ki daya anan coz u re d love of ma life,am weak nd flimsy around u....,i can't help being mad at u....,buh pls dont take me for granted huh?,ajdust,coz these pathetic things u do alwayz hurt ma feelings,kinajina?",ya fada muryarsa sarqe yana caressing jikinta cikin sassarfa,kukan shagwaba ta shiga yi tana langwabewa jikinsa,"i ve missed ur warmth,just like dis",ya fada cikin wani irin murya yana kuma shafa jikinta,
har sai da husniyya taga nema yake ya wuce gona da iri yasa ta soma taka masa birki,tana roqon sa ya bari ana kallonsu,du ko da cewan glass din motar tinted ne hk taji kunya ya mamayeta ba kadan ba dan a ganinta dumbin jama'a dake gun na kallonsu,
da qyar Aliyu ya iya saita kansa,daga bisani ya ja motar ya bar gidan kamar wanda ze tashi sama,duk ya qagu ya gansu cikin gida...SunnySmiles,
Ummy_Saudah
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...