🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀
By ©UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*®*Saudat Adam Isah*
wattpad_ummysaudatt
2
2_
yayinda lamura ke tfyrma su husnah below the belt,bangaren husniyya da Aliyu ko zan iya basu pretty decent,dan
rywr aurensu na tfy so fair and sqaire,sosai suke tfy kan tafarkin tsira,dan a kullum shaquwa da son da sukema junansu qara gaba yake sam baya taba yin baya,ko tsakanin harshe da haqora ana sabawa,thesame implies to them,amma ko kadan baya affecting zamantakewarsu,dan sosai suka riqi amanar da zukatansu ke kitstsima musu every passing day kan qaunar da sukema junansu will always be attached firmly,ba abunda ze taba warware musu,no matter what,
Aliyu yayi settling sosai a yadda komai nasa ke tfy,
yayinda a case din husniyya ba abundake damunta a yanxun sama da husnah,ko dan tasan halinda qawarta ke ciki hankalinta xefi kwanciya,
kullum a cikin tmbyr fita take,du da cewa sam Aliyu be bata fuska,dan ice tun yana danye ake iya tanqwarashi,yana disciplining dinta ne,coz idan yabarta ta soma yawoce2 this early zai iya zame mata routine,kuma yasan hakan is not healthy,coz yau da gobe dole wataran wani abun ya canxata,kuma babban abunda xeyi contributing wa hakan shige_shigen bin qawaye,
hakan na cikin dalilan da yasa Aliyu yima me gadi strict warning kan ba kowa xe rinqa bari yana shigo masa gida ba,
dan ko nan da qofar gida be barinta fita hakanan,inba wani abun ya taso ba,
husniyya take masa kallon wanda ke neman yi mata katangar qarfe tsakaninta da mutane,kuma yake neman ya hanata xiyara da zumunci,
du da cewar bangaren xumunci,sosai Aliyu ke qoqarin kwatanta bin sunnah daidai gwargwadon ikonsa,dan ko cikakken wata guda ba'ayi,be dauki matarsa sunbi gidajen yan'uwa da abokan arziqi ba,ko idan wani abun ya taso kamar Suna ko Biki baya qasa a gwiwa,idan ta kama har kwana yake barinta,
Husniyya wani lkcn idan abun ya taso mata sam bata barinsa yaji kunne,ta kafe ta tsare,har at last ya yarda zai kaita,
kullum idan aka sa ranar zuwan sai wani commitment din ya ruguza tfyr,a kuma dagawa,a haka ake ciki har husniyya takai i yanxun bata je ba,
~
Ranar Laraba,
Asubar Allah banda qiraye_qirayen sallah ba abinda akeji,
Aliyu ne ya fito daka bayi daure da alwala sanye daga shi sai singlet da pyjamas,
bakinsa na furta Addu'ar da ake idan anji qiran sallah,
kan daga bisani ya nufi bed ya zauna gefe yana yaye blanket din da husniyya ta lulluba,
sanye take cikin rigar barcinta purple colour iya gwiwa,gashin kanta duk ya rufe fuskarta,
barcinta take hankali kwance har da munshari,
ya gyara mata gashin hadi da manna mata peck a goshi yana kallon cute face dinta,"sleeping beauty" ya fada cikeda qaunarta cikin ransa yana arousing dinta a hankali,haka yai ta tashinta,bata tashi ba,sai juyi take ta masa tana sumbatu,"angel kinga its subh already,wake up mana",Aliyu ya fada da sanyin murya yana flapping qafanta lightly,
"ni ka rabu dani,kaima kasan ina hutun sallah ai",ta fada cikin muryar barci,idanunta lumshe ta lalubo blanket din zata sake lullube jikinta,Aliyu ya janyeshi gefe,"so what,even if u re not in purity,atleast wake up ko tasbihi ma kiyi,kinsan bana son kwanciya da subh ko",ya fada muryarsa ba alamun wasa,
sanin azalzalar Aliyu ba yadda ta iya,yasata jan dan guntun tsaki,tana miqa hadi da yin salati,kan a hankali ta bude lumsassun idonta ta saukesu kan Aliyu da daman ita din yake kallo,murmushinsa me tsayawa a rai ya sakar mata kan yace,"yauwa,miqe",sannan ya miqe hadi da miqar da ita tsaye,
marairaice masa fuskarta tai cikin shagwaba tace,"betterhalf ni wlh da ka barni na koma barcin,please mana,kaimafa kasan kullum ina tashin yau ne kawai",ta fada tana zama gefen bed hadi dayin hamma tasa hannunta ta rufe bakin,tana,"Alhamdulillah",
"yarah mukillah",Aliyu ya fada,shima ya zauna bed side kusa da husniyya,ya tallabo fuskarta da murmushi kan nasa fuskar,"u know what?" ya fada yana kallon qwayar idonta,
nodding kanta tai kawai,ta wara masa manyan idonta tana jiran abunda zece,
shima wara mata nasa idanun yai kan yace,"angel ko kinsan,there is a need for us to try more harder,really,inaso nai mana ajiya anan",ya qare maganar yana pointing stomach din husniyya da danyatsa duk ya qura mata ido,
husniyya da tuni ta gano abinda yake nufi,cikeda kunya ta rufe fuskarta da hannunta tana dariya maras sauti,
"uhm,ai bakice komai ba",Aliyu ya fada yana cizon lebensa,yayinda yake kallon husniyya da still fuskarta a rufe se qunquni yajita nayi wanda sam be gane abinda take fada,
qarshe miqewa yai ya zura jallabiyarsa redbrown kan ya fice zuwa masjid,husniyya na masa adawo lfy,
ko da Aliyu ya dawo ya tadda husniyya tayi resting kanta a bed side idanunta lumshe du da kallo daya zakai mata ka gano ba barci take ba dan bakinta sai mutsu2 yake yana tasbihi,ya jima yana kallonta bece mata ko qala ba dan baiso yai interupting,kan ya juya ze bar dakin yajiyo muryarta,"ina kwana" husniyya ta fada a tausashe tana qoqarin daura vail a kanta,
a taqaice ya amsa mata ba tareda ya juyo ba,
sai da yaje daidai qofa ya tsaya,kan yace,"angel jeki hada breakfast already,coz yau akwai weighty appointments a clinic,zan fita earlier before time",yana kaiwa nan ya shige dakinsa ba tareda ya jira cewarta ba,
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...